na tsaya nan kusa kusa ko ƙarama sai na samo mana.
Bakinta na ƙyarma tace.
''To Abbu.
Amman a zuciyarta ba hakan taso ba.
Kwanciya tayi saman gado,bayan fitarsa .
Zuciyarta ta luluƙa cikin mugun tunani.
Labarin da Abbunta ya bata jiya DADDARE,shine abinda kurum ke mata yawo a cikin zuciyarta.
Tabbas a halin yanzu duk ta fahinci amsar tambayoyinta duka,da kullum take tsare Abbunta dasu.
***Sarki safwan*..*mayen mulki* *Alh.Bashir mayen kuɗi*
*''Na rantse da ubangijin musulunci,wanda Abbu na ke faɗar ana rantsuwa dashi,sai na ɗau fansa akan ku,sai na kassara muku rayuwa tamkar yadda kuka kassara rayuwar Abbu.*
*''Nayi alƙawarin zan bi duk sharuɗɗan da baƙin al-jani ya gindiya min a domin ɗaukar fansa akan ku.*
*kun hana mu jin daɗin duniya duk da ni *
*bansan jin daɗin duniya ba,amma kun ƙuntata wa Abbuna ƙun salwantar mishi da rayuwar ahali.*
**Meye Abbu yai muku a wannan duniyar?
me yayi da kuka hana shi jin daɗin duniya,kun rabashi da sarautarsa kunyi silar jefa shi a ƙasƙantacciyar rayuwa.
Meye ribar ku,zaku gani,zaku gani,ni Muhijjinatu sai na ɗau fansa.
yinin ranar bata ci komai ba zuciysrta tana cikin tuƙuƙi da baƙin ciki,shikam bawan Allah Abbu ya manta komai da ya shafe rayuwarsa bashi da burin komai illah ya farantawa Muhijjinatu.
A cikin labarin da Abbu ya bata ta gane waye,Mallam Abdurrahmn kuma waye baƙin al-jani.
To a ciki waye zata bi?
meye hikimar baƙin al-jani da san taimakonta?
Sannan shi Mallam Abdurahmn yace da sannu ubangijin musulinci zai saka mata.
To sai ysushe ubsngijin msuluncin zai saka mata.
''Shin tsakanin Mallam Abdurrahmn da baƙin al-jani waye zata bi?
idan tabi baƙin all-jani cikin ƙanƙanin lokaci zata ga bayan Sarki Safwan da Alh.Bashir.
Shi kuma Mallan Abdurrahn bashi zai taimaketa ba,yce da sannu ubangijin musulunci zai saka mata ita da Abbunta hakan yana nufin ba yanzu ba kenan?
to yaushe ne zai saka matan?(karfa ku manta bata san komai ba.Game da addini)
gaskiya baƙin al-jani ya dace tabi,to Amma a labarin da Abbu ya bata yace mata mallam Abdurrahn mai taimako ne,yayin da baƙin al-jani ya kasance azzalumi.
bayan haka shi Mallam Abdrhn yace da Akwai ɗansa da zai zo ya taimake su...
Chakwakiya.
**BAƘAR MASARAUTA.**
Dare ya tsala duk bayin Sarki Safwan sun kwakkwanta a saman gadajen su barci suke haiƙan.
A hankali duk suka ji ana lalubar sul lokaci ɗaya duk suka zabura gaba ɗaya kowaccen su ta wartsake.
''Waye,Waye,?
kowacce ke ambata.
ga wajen duhu ɗiff.
Kuma basu san dalilin kashe sololin ɗakin ba.
Mukashifiya wacce ita ma taji ana lalubarta don haka cikin sauri ta miƙe ta isa inda mukunnin solar yake.
Ta kunna.
Koda kunnawarta maza yanyame da kowanne gado ta tarar duk sun cika gaba ɗaya ɗakin.
Kowacce ta duru,duru ,kuka suke da daman su,domin kuwa da yawa daga cikin su,sun sami nasarar haƙewa matan a yayin da ake ta gumurzu da wasu.
Muksfyyh ta dawo gadon ta,gardi ta gani tsaye ƙerere yana ta haɗiyar miyau muƙut,muƙut.
Muksfyyh ta ƙare masa kallo daga sama har ƙasa sannan tace,
Mal.Lafiya?kazo ka tsaya a gaba na ƙaton gardi da kai,kai ni ba matarka ba ba ba ƴar ka ba ba wani ɗan uwana ba why not da ba zaka tafi wajen jinsin ka ba?
Murmushi yai ya dubi Mkshfyy yace ''To da farko dai sunana Sadik ba Mal.Ba ni ɗane wajen Sarkin zazzau.
Amma a halin yanzu ni Bawa ne a BAƘAR MASARAUTA tamkar dai yacce kema kike baiwa.
A halin yanzu dai ke baiwa ce a Bakar masarauta tamkar yadda nake bawa.
Kuma baki da yanci,tamkar yadda ban da yanci,saboda haka nazo ne a domin aiwatar da buƙatar sarki safwan.
Ma'a na nazo da nufin yi miki ciki domin mu haifi ɗa a baiwa dodo tamkar dai yadda Sarki Safwan ya buƙata.
Dafe kai Muksfyy tayi ta dubi shi .
''Ni?
"Yes of course.
Hawan gadon yai ya na ƙoƙarin ɗora hannunsa jikin Mkshfyyh.
A ɓangaren su Jamila ma hakan ce ke faruwa ɗakin duk ya kaure da hayani ,da koke koke
tofa.
WATA RANA DA DADDARE🖤*
_(horror story)☠️_
Written by
Aishat Abdul-falalu Rimin k'aura (Mmn Humaira)
The writer of:
*Ishara.*
*So ko hauka.*
*Shagaltattun duniya*
*And now WATA RANA DA DADDARE*
*KARAMCI WRITERS ASSOCIATION*
_[karamci tushen mu'amala tagari]
page 34-35.
Zaro ido Mukashifyyah tayi tare da jawo kwalar rigar sadik,abunka da kodaɗɗitar riga ta daɗe da tsofewa, tuni ta yage.
ƙarfinta tasa duka, ta ɗaga shi sama ta wulwula shi ƙasa.
bata ƙyalesa ba,duka ta dinga kai mishi ta ko ina, dik inda ta samu duka take baji
ba gani,har sai da ta fitar mishi da jini tukunnan ta ƙyalesa ya tashi daƙyar yabar wajen.
A ƙule Mukashifiyyah take ranta yai mugun ɓaci da wannan al-amari.
Jamila kuwa ƙarfe ta samu ta soke nata ƙwarton a ido,wata iriyar razananniyar ƙara ya saki da ƙarfi.
Da dama daga cikinsu kwankwance suke cikin jini an musu fyaɗe na wulaƙanci,Allah sarki duk ƴaƴan sarakuna masu gata.
*****
Washe gari dattaijan dake girki,a wajen sun girka,su kuma duk dattijiyar da ke wajen Matan sarakuna ne sarki Safwan ke satowa kowacce da aikinta,anya kuwa kun taɓa jin labari irin na sarki Safwan? me mulki makamancin na fir'auna.
Ka'idar kunun ko suga babu haka suke shansa shekara da shekaru.
To washe garin da Abun ya faru babu wacce ta iya shan kunun domin kuwa ba abincine kaɗai maganin yunwa ba.
Ɓacin rai da damuwa na magance matsalar yunwa.
+ ***
Da Jamila da Mukashifiyya ne zaune suna tattauna ysdda suka wanzu a daren jiya.
Jamila tace,Mukashifiya wai kamata ƴar sarki me gata me bayi,aikin komai a gida yau nice Sarki,Safwan ya mayar ƙasƙantaciyyar baiwa?
Yanzu haka zamu ci gaba da wannan baƙar rayuwar?
''Ni shawara ta ita ce mu nemo hanyar guduwa daga wannan muguwar rayuwar.
Mukashifiyya ta zaro ido,Jamila anya kina da hankali kuwa,kinsan waye Sarki safwan?
''To bara kiji gidan nan kewaye yake da baƙaƙen,sheɗanun al-janu.
Duk duniya bamu da gata sai Allahn da ya halicce mu,shine gatanmu kuma shine kaɗai zai iya cire mu daga wannan ƙuncin da muke ciki.
Mutum bazai iya kawar da zaluncinsa ba face Allah domin shine mamallakin kowa.
Jamila tace duk zaluncinsa yakai fir'auna?
Mukashifiyya tace.
Ko kwatarsa bai kai ba,amma kinga lokaci ɗaya Annabi musa ya gama dashi.
Wannan haka ne kamar wasa yake ganin Annabi musa an haifeshi a tafin hannunsa amma gashi,shi Allah ya aiko ya kawo ƙarshen zaluncinsa.
Mukashifiyya ta dubi Jamila tana murmushi tace.Kin ganni nan ko?
Insha Allah nice zan kawo ƙarshen sarki safwan.
Zaro ido Jamila tayi kana tace.
Kamar yaya,ta wacce hanya?
Mukashifiyya kin ƙi kiban labarin ki,kaman baki yarda dani ba?
murmushi ta kuma yi kafin tace''Kin dai san duk gidan nan bani da aminiya kamarki ki, jira lokaci insha Allahu WATA RANA DA DADDARE Zan sanar miki ko ni wacce ce, UKUN DARE zaki san sirrin Sarki Safwan.
****
Kusan ko wanne DARE hakan ce ke faruwa haka ake wannan gumurzu.
tsakanin MATA DA KUMA MAZA.
kuma kullum wa'inda akewa fyaḍe daɗa yawa suke.abin babu ƙyawun gani.
Sati ɗaya da fara wannan mugun baƙin zalunci,aka kuma sake sanarwa Sarki yanan tafe.
Kowa yasan ka'idar sarki baya zuwa ɓangaren bayi,amma da yake Safwan ɗan iskan sarki ne shi yana zuwa,musamman idan zai aiwatar da baƙin zaluncinsa.
Jejjere bayin suke kowacce ta sunkuyar da kai ƙasa,
kuma babbar dokarsa duk baiwar da ta sake ta haɗa ido dashi,to hukuncinta shine za'a ƙwaƙwle mata,ido ba kuma za'a kashe ta ba,da dama maxa da mata akwai makafi badon Allah yayo su haka ba,
mugun baƙin zaluncin Sarki Safwan ya maida su makafin ƙarfi da yaji.
a halin ynzu suna zaune a matsayin mkafi.
Cikin fushi ya ɗaga murya,yau da kanshe yake bayani a fusace.
Daga cikin ku wacce ce taƙi bin umarni na?
Juyowa yai wajen mazan yace.
Kowanne ya tashi ya fito min da duk wacce taƙi bashi haɗin kai.
Kowa yasan doka da nasa maza da mata domin ina buƙatar jarirai ƙanana domin a baiwa dodon tsafi.
Kowa a cikin ku yasanni.
Nine Sarki Safwan wanda na SIYAR DA LAHIRA NA SIYO DUNIYA.
To idan banyi yarda naga dama ba a duniya me zanyi?
dole nayi yadda naga dama a duniyata,kunsan banda tausayi,kuma bansanshi ba,banda ɗigon imani (waiyazubillah ) don haka duk cikinn ku babu wacce nake tausayi.
don haka zan yanke hukunci a bisa zalunci na,hukuncin duk wacce taƙi bada haɗin kai shine za'a yanke mata matancinta.
Ma'ana gaban za'a yanke sai ta zama marar amfani,karkuma wacce tayi min magiya,duk wacce ta buɗe baki tayi magana kuwa hukuncin ta za'a datse mata harshe.
Mazan ku fito ku zaƙulosu.
Ɗaya bayan ɗaya suka dinga fitowa suna nuna ana ɗaukowa a gaban sarki Safwan wanda ke zaune hakimce dariya kurum yake ƙyaƙyatawa.......
Sai da aka zaƙulo mace takwas.
sannan Sarki Safwan yace to a yanzu ni zanyi muku fyaɗe kuma bayan na gama a yanke muku gaba.
Hakan ce kuwa ta faru duk sai da yai musu fyaɗe ɗaya bayan ɗaya kowacce ya yanke mata gaba,kuma gaba ɗsya kowaccensu a some suke,babu wacce ke motsi.
Cikion ta tara Jamila ce koda Mukashifiyya taga an kira Jamila a ta tara ita kuma Mukashifiyya ita ce ta goma.
Amma taga Sadik bai nunata ba.
''Shin meye dalilin sa na ƙin kiran Ta?
har an kwantar da Jamila za'a yanke mata matancin ta, tunanin Mukashifiyya ya dawo jikinta....
.....Anya kuwa akwai azzalumin sarki irin Safwan.
Mu haɗu a nex page.
WATA RANA DA DADDARE🖤*
_(horror story)☠️_
Written by
Aishat Abdul-falalu Rimin k'aura (Mmn Humaira)
The writer of:
*Ishara.*
*So ko hauka.*
*Shagaltattun duniya*
*And now WATA RANA DA DADDARE*
*KARAMCI WRITERS ASSOCIATION*
_[karamci tushen mu'amala tagari]
page 36-37.
An an zindire Jamila za'a yanke ta Tunanin Mukashifiyyh ya dawo jikinta.
An ɗora kaifaffiyar wuƙa ana shirin kashe mata rayuwa.
Mukashifiyya tazo gabansa ta tsaya tace.
Tace
''Ran Sarki ya daɗe!
''Azzalumin sarki me cikakken iko,wanda baida tausayi bare imani.
Sai kayi Sarkin da babu irinsa,sai kayi sarkin da mulkinsa zallar zaluncine.
''Ranka ya daɗe zanyi tuni matsayina na wulaƙantacciyar baiwa.
Da farko kace Jinsi ma zai iya kusantar jinsinsa.
To ni da wannn baiwa taka kullum muna biyawa junanmu buƙata.
a matsayin mu da mace da mace..
Hhhhhhhhhhh
ɓgɓgɓgɓgɓgɓg.
Haka ya saki baki yai da babbaƙar inda yake cewa
''Ke wannan wulaƙantaccitar baiwa a ina kika san kirarin nan mai daɗi,wanda ya saka ni jin shauƙi,da annushuwa gaskiya kece baiwar farko a wanzuwar mulkinmu da kika taɓa faranta wa Sarki Safwan rai.
Ɗago ido ki dube ni.
Mukashifiyya ta ɗago ta kallesa, amma a zahiri bashi ne wanda take kallo ba,Haidar ɗan'uwanta take kallo shima sai taga ita yake kallo.
Bawan Allah ɗan'uwa kenan rabin jiki,ƙwallah ta hango a idon Haidar,wanda ita ma hawayen ne,suka zubo mata sai tayi ƙoƙarin gogewa don kar Azzalumin sarki yaji.
Ku saki ƴaruwar tata abokiyar masha'arta.
''Naji daɗi sosai da kuka kasance bayi masu son faranta mini masu biyyah da bin umarni na,saboda haka daga yau bana so kowaccen ku ta kuma aikata abu me kyau a masarautata.
Na yarda da ZINA LASS tsakanin mace da mace.LUWAƊI tsakanin namiji da namiji.
(wai'yazu billah)
duk wani abu na saɓo shi nake son ku da ku aikata,banaso kowannen ku ya aikata abu me kyuau.
Wannan zai sa sheɗanun Al-jannu su ƙara haska sarautata,mulkina zai yaɗu duk duniya sai na zama gawurtaccen sarkin da babu kamata a doron duniya.
Sai na zama gagara badau a wannan duniya.
Ku sake wannan Baiwa.
Jamila ta sauke wata gawurtacciyar ajiyar zuciya me ƙarfi.
idon ta duk ya ɗashe saboda kuka.
Wata zazzaƙar murya yaji ta karaɗe tana mishi kirari.
*Sai kayi azzalumin sarki me mulkin baƙar masarauta.*
*Ka zama ƙarfen ƙafa me wuyar cirewa.*
*murucin kan dutse baka fito ba sai da ka shirya*
*kabewar kan kabari baƙin cikin me taushe*
*dakalin majina a hauka a silɓe ka hau mutum ka zauna daidai*
*baƙin sarki, mugun sarki, kai baƙi, mulkinka baƙi,zuciya baƙa,sarautarka baƙa,gidanka baƙi,tambarin sarauta baƙi*
*baƙi,baƙi,fentin Allah fentin da ba'a sawa burish*
*duniya aka zaɓa kuma an samu kai yadda kake so duniya taka ce*
*An ƙwaci mulki da ƙarfin zalunci*
Wata iriyar muguwar dariya sarki safwan ke ƙyaƙyatawa tamkar bazai daina ba.
Sai da yai ta ishe shi.
Kana ya dubi Mukashifiyya yace.
''Ke wannan baiwa ina kikasan kirarina?
gaskiya kin faranta min.
Don haka zan kai ki ɗaki na musamman kiɗan huta na wucin gadi kiji daɗin duniya na wucin gadi.
Sannan zan ƴanta ki daga baiwa,amma na ɗan lokaci.
To daga nan labarinki zai soma wata kil bayan babu ke,albarkacin wannan kirarin zansa a sassaƙa gunki me siffarki matsayinki na baiwar da ta taɓa faranta ran Sarki.
To bayan haka kinsan ni bana saka Al-khari da Al-khari haka doka ta take duk wanda yai min sharri,to zan linka mishi sharrinshi,wanda yai min all'khari zan saka mishi da sharri.
Saboda haka saka makon ki shine shekarar da zata zo kece wacce DODON TSAFI ZAI SHA JININTA,a matsayinki na wacce kika faranta mini.
Wannan shine sakamako na na MULKIN ZALUNCI Irin nawa.
Daram! dam!
ƙirjin Mukashifiyya da duk wani mai sonta ya bada.
Tofa.
*****
Kai tsaye gidan mai gari Mal.Kabir ya dosa.
cigiyar gida ya bayar.
Ba jimawa a ka samar musu gida lafiyyayye.
Da yake akwai wadatatattun kuɗi a jikinsu.
Duk sallamar aikin ce domin kuwa babu abunda suke siye a gidan Alh.Bashir komai ya wadace su.
Ta ɓangaren Mariya kam sai cika take tana batsewa,da zarar ta haɗa ido da Azlafiyyah zata gaura mata harara.
Azkfyyh bata ce uffan ba,tana da zafin zuciya sosai bata san raini.
Amma dole ta zubawa Mariya ido domin kuwa har yau da wannan sirri ya fallasu kallon uwa takewa Mariya.
Bayan sunci sun ƙoshi Mariya tace.
To ka bamu labarin Waccece Azkfyyh?
Mal.Kabir yace labarinta ba zai faɗu ba sai DARE ya raba.
''Wannan wanne kalar mugin baƙin labarine da bazai faɗu ba sai DA DADDARE?
****
DARE YA raba Mal.Kabir ya tashi Mariya da Azkafiyya.
A zabire Mariya ta miƙe tana rarraba ido tace.
''Tun ɗazun nake tambayar ka wannan wanne mugun labari ne da baza'a faɗe shi ba sai DARE ya raba,daga ji dai wannan yarinyar irin aljanu ce ko kuma wasu miyagun daban?
Mal.Kabir yace yanzu kam zan amsa miki,dalilin da yasa ba'a ambatar Labarin sai DADDARE,miyagun mutane da suka yi wa labarin dabaibayi,ba Azkafiyya ba ko wani nata,
Ba'a ambatar su da rana saboda da rana idon su suna jin me ake cewa amma idan DARE,YA raba suna chan suna aikata mugun aikin da ba ta wane suke ba,koda ka ambace su ba zasu ji ba saboda ba takai suke ba.
TSAKIYAR DARE shine ranar su rana Tsaka kuma shine DAREN SU.
WATA RANA DA DADDARE🖤*
_(horror story)☠️_
Written by
Aishat Abdul-falalu Rimin k'aura (Mmn Humaira)
The writer of:
*Ishara.*
*So ko hauka.*
*Shagaltattun duniya*
*And now WATA RANA DA DADDARE*
*KARAMCI WRITERS ASSOCIATION*
_[karamci tushen mu'amala tagari]
page 38-39.
free page na gab......
wannan ne qarshen free page.
Yanzu zamu shiga kaɗan daga paid booK.
Kuka Abbu ya fashe dashi,kana ya ɗora kansa a jikin gawar Muhijjinatu yace.
''Dole ne nima na kashe kaina,banga amfanin rayuwata ba muddin babu ke Muhijjinatu.
Dariyar bakin al-jani ta katse sa,ɗagowa yai ya zubawa bakin al-jani ido kana yace.
''Meye ya kawo ka wajena,kunyi silar rabani da dukkan farin cikin rayuwa ta,na haƙura da duk wani jin daɗi banda kowa banda komai sai Muhijjinatu to ita ma ɗin kun kashe min ita.Yanzu ni kaɗai na rage banda kowa banda komai to ku kashe ni nima.
Muddin baku kashe ni ba ni zan kashe kaina.
Baƙin al-jani yace ''Ba cutar da kai nazo yi ba,nazo a domin na taimaka maka,domin Sarki Safwan yaci amana ta shi yasa nake so na rama,na duba naga babu ta hanyar da zan rama sai na ga ta hanyar ka kaɗai ne,nazo na taimake ka akan ƴarka Muhijjinatu da Safwan ya kashe.
''Kai munafuki ne bazan yarda da kai ba.
Baƙin al-jani ya fashe da kuka sosai,yana duban Abbu.
Yace Abdullahi ka yarda dani,Abbu yace tayaya?
Baƙin aljani yace Muddin ka yarda da sharaɗina to ni kuma zan taimake ka.
Zuciyar Abbu ta soma tafarfasa ya duba yaga Muhijjinatu rungume a matsayin gawa to me zaiyi baya ga ya yarda kawai.
Tabbas Safwan shine ya kashe Muhijjinatu,domin koda tazo mutuwa sunanshi ta ambata.
Ya kasheta ya kashe mahaifiyarta shi kaɗai ya rage a wannan duniyar....
Muhijjinatu ta mutu!"
kodai mafarkine.
Meye sharaɗin.?
**********
MALLAM Abdurahn ya ciga da cewa yana duban Azkafiyyah.
Ba zaku iya cin galaba akan Safwan da sheɗanun aljanu shi ba,sai kun nemi ilimi Al-qur'ani,ALQur'ani shi kaɗai zai iya yaƙar Safwan.
Kuma babbar matsalar ma sai kun haɗu ku duka ƴaƴan Sarki Abdullah.
Mukashifiyya tana da ilimi sosai,Haidar ma haka,ke kuma kina cikin nema,ƙatotuwar matsalar ita ce ƴar ƙaramar ƙanwarku MUHIJJINATU,baƙaƙen sheɗanu sun yaudareta da nufin taimako ahalin yanzu ta zama babbar SHEƊANIYA KUMA HORRANYA*
****
ABBU ka daina sona ne?
Abbu domme zaka ɗaɗɗaure ni kamar wata .dabba ko ka daina sona?
sai ta fashe da kuka wiwi.
Tausayinta ya kamashi,kuma yaji farin cikin samun Muhijjinatun shi a hayyacinta. Abinda bai taɓa gani ba tinda lalurar ta sameta.
Kukanta yana damunshi,aransa yana jin wani maƙoƙo.
To Amma kuma wannan hukuncin na ɗaureta a keji shine dai-dai da ita.
Ko dai ya buɗeta,wata kil ma ta samu lafiya.
To Amma kuma yasan yaudara irinta BAƘIN SHEƊANI,tamkar dai yadda ita ma suka mayarda ita BAƘAR SHEƊANIYAR. domin a halin yanzu tana cikin sarrafawar Sarki Safwan da kuma baƙin al-jani.
Zama yai kusa da kejin ya kira sunanta
''MUHIJJINATU!
har yanzu kukan take batare da ta amsa kiran da yai mata ba.
Ki ɗago kanki ki dube ni,ya faɗa cikin rarrashi.
ɗagowa tayi a hankali ta zuba mishi idonta wanda ya ɗashe da kuka yai ficifici..
Ƙur!
ya zuba mata ido yana me binta da kallo
sai yaga idonta lafiyar Allah sak! kalar na Muhijjinatunshi,ba na HORANYA BA!
''Yace Muhijjinatu ban daina sonki ba,duk duniya babu wanda nake so da ƙauna kamarki,ki sani cewa A duniya Soyyaayyahr gaskiya biyu daga iyaye sai ƴaƴa a halin yanzu banda uwa da uba,bani da wani ɗa a duniya da ya ragemin face ke.
Don haka soyyayyah ta duka duniya na sadaukar da ita kacakon gareki Muhijjinatu.
''Wannan hali da muka riski kammu a ciki ni dake jarabtarmu ce a haka domin kafin mu Allah ya jarrabi Annabawan da sahabbai.
Kiyi haƙuri da sannu Allah (s.w.a)zai dube mu ya kawo.Mana mafita.
Kuka tasa da ƙarfi tana birgima.
To nidai Abbu ka daina sona kwata kwata inda kana sona bazaka kawoni wulaƙantaccen wuri irin wannan ba.
''A duniya wanne uba ne zai wa ɗan cikinsa haka?
"Abbu wanne laifin na aikata da na chanchanci wannan hukuncin?"
ido ya zuba mata.
''Muhijjinatu kalli ƙwayar ido na.
Bata dubeshi ba yaci gaba da cewa.
''Ina sonki Muhijjinatu wannan abu da nayi miki gata ne.
Yanzu karɓi kifinnan kici kinji.
To idan baki karɓa ba zan haƙura dake Muhijjinatu.
Haƙuri na har abada tunda yanzu kin daina yarda dani,bakyajin maganata.
Cikin fushi ya juya yabar wajen.
''Abbu ta kirasa da ƙarfi.
Cak!
ya tsaya batare da yace uffan ba.
''Abbu nasan ba zaka cutar dani ba.
Hannu ta miƙa tana nufin ya miƙo mata gasasshen kifin.
Wani daɗi yaji aransa ya juya.
Ɗurƙusawa yai ya zira hannu ta ƙofar kejin tare da miƙa mata.
yana hawaye saboda tausayin halin da Ƴar tasa take ciki.
''Koke fa Muhijinatu,karɓi kici.......
Bai ƙarasa ba sakamakon wani mugun zafi da raɗaɗi da ƙuna da yaji ya soke shi tin daga tsakiyar kansa