Ba A Boran Namiji Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Binta Umar Abale Category :  Romance

Chapter   9 / 9

24K to 25.9K   out of 25.9K words

ya tawo abinsa. Ya kunna wayarsa yana haska fuskata. Da sauri na juyar da kaina gabana na cigaba da tsalle. Yaya Rabi'u ne gabad'aya yau ya canza mini, tsoronsa nake ji. Zuciyata ce ta yi sanyi dana tuna cewa duk zulamarsa dole ya barni dalilin abinda nake tattare dashi.
Ya kira sunana a tsanake. Kyauta."
Na ce."Umm!" Sai ya sauke ajiyar zuciya da 'yar wata dariya irin ta murna yana fad'in." Yanzu nan zan sayi bakin nan, bari mu yi sallar godiya ga Allah tukkuna.
Ban ce masa ba na yi ba. Na rabu dashi ya je, ya yi, alwala ya dawo ni ma na je na yi.
Na bishi muka yi sallar.

Na nisa na fashe da dariya duk da a cikin 'bacin rai da hawaye sha'be-sha'be nake hakaito tushen rayuwarmu sai da na murmusa. Wato a dukkan tsayin rayuwata ban yi abin da yake damuna kuma ya sanya ni dariya mai yawa irin sallar da na bi shi muka yi ba ni da tsarki ba. A wanccan lokacin tsoro da kuruciya ya sanya na yi hakan.
Dariya ta sosai ta k'wace mini. Domin sababi da sakacin da muka da yi a daren farkon namu ba kad'an ba ne. Komin bacin ran da nake ciki idan na tuna wannan dare sai na murmusa ko kad'an ne.
Sai da na nutsu na juya na kwanta sosai na cigaba daga inda na dakata.

Na takure a gefe guda. Yayin da shi kuma ya matsu ya takura mini akan mu kwanta.
Ya yi kundubalar sanya hannu ya daga ni, ya kai ni kan gadon, tare da zare mini hijabina. Nan da nan na saka hannu na rungume kirjina domin duk yadda nake da shi ba zan iya tuna yaushe ya gan ni ba tare da hijabi ba. Kullum cikin yi mini mita yake wai kamar matar limamin gari. Kan akwatinana ya dora hijabin bayan ya ninke.
Duk yadda na takure hadi da kankame jikina bai fasa mannuwa da ni ba. Da na ga dai shafar da yake yi mini ta tsananta ya sanya na ture shi gefe ina 'barin jiki tare da ce wa "Ba ni da tsarki fa Yaya Rabi'u".
Ya yi galala ya numfasa ya ce "Mai karya d'an wuta ne Kyauta. Ki kwantar da hankalinki ba abin tashin hankali zamu yi ba, domin dai iyayenmu ne suka hadamu daki d'aya, wannan kad'ai ya isa ki gane girman sha'anin aure. Kada ki janyowa kanki tsinuwar malaiku, ai ke Malama ce, ta ya ya zaki bini sallah bayan baki da tsarki? Kin san wanda ya yi sallah ba tare da tsarki ko alwallah ba ya kafirta."
Yana rufe baki na rushe da matsanancin kuka mai sauti tare da ce wa "Ashadu Allah illahu wa ashhadu anna muhammadir rasulillahi. Allah ka karbi musuluntar da na yi"! Na tsananta kukan da nake yi.
Bak'in cikin da Yaya Rabiu ya shiga ya wuce misali. A dalilin ya gamsu ba karya nake yi ko iyashege ba ne.
Cikin fishi ya ce "Za ki mini shiru ko kuwa sai kin ankarar da mutanan gidan halin da muke ciki alhalin ba komai ne yake wanzuwa a tsakaninmu ba, sai tsantsar bakin ciki. Na rantse da buwayi gagara misali Kulsumu tauraronmu bai jitu ba, alamu sun gama bayyana 'kashinmu ba su daidaita ba, haba jama'a Ibtila'i da bacin rai sai rufto mini suke yi daga wannan sai wannan. Babu wani abu da na tsinta a cikin hadin auren nan sai bacin rai. haba, haba, tunda aka daura auren nan kullum da abin da zai yanko na musiba. Ban tab'a cin karo da labarin ango mara sa'a ba Irina ba."
Ya numfasa ya yunkura da nufin yin magana na sake rushewa da kukan da yafi na farko. A dalilin na ji haushin maganganunsa da babu sassauci da tauhidi a cikinsu.
Tsawon lokaci ina kukana kamar ba zai tanka ba, sai kuma ya nisa ya ce "Ki duba darajar Ma'aikin da alkur'ani da k'imar Baban Titi ki mini shiru."
Jikina ya yi sanyi domin kuwa ya dabaibaye ni da girman kalamansa.
Na sassauta kukan na gyara na cure gefe tamkar alkaki na kwanta, ina ta sakin ajiyar zuciya.
Maimakon na ji ya kwanta, sai na ga yana ta zagaye a dakin tamkar dai mai yin sa'a'yi nan da ake fad'a mana yana cikin rukunan aikin hajji.
Ya jima yana yi, kafin ya zauna a gefen gadon yana gunji mai kama da kuka.
Na dinga satar kallonsa ta kafar mayafina, gabad'aya ya diririce sai cije bakinsa yake yi kamar dan tauri Tsorona ya sake ninkuwa! Kafafu da hannayena suka dinga rawa. Sai kawai na fara kiran wallahu galibun ala amri, a wautata Allah ya ba ni rinjaye a kansa kada ya yi mini komai.

Sake makurewa na yi a can karshen gado gabana na lugudan daka. Zumbur ya yi, ya juyo. Sai ni ma na zabura da sauri na tashi tsaye tare da rungume kirjina da hannuwana. Gadon ya hayo sosai Yana fad'in." Ba zan iya ba Kyauta, ba ni da karsashi da kumaji a wannan lamarin. Dole sai kin tagaza mini, na kai na kawo ina neman d'auki.

Baki na bude sosai na fara kuka ina fad'in." To ni me zan iya yi maka bayan kasan hakan haramun ne, ka dai yi ha'kuri na yi tsarki tukkuna ."
Ya sake kusanto ni yana kiciniyar cire hannuwana dana rufe kirjina. "A'a kyauta ke fa Malama ce ba sai na yi miki dalla-dalla ba, akwai dabaru idan ma ba ki iya ba zan koya miki."

Cikin fargaba na ce." Ni dai ka yi hakuri ka daure ai kwana hud'u nake yi zuwa sati babu yawa." Daidai lokacin dana kai k'arshen maganata na ji saukar hannunsa a kirjina. Na 'kwala ihu! Ina ko'karin dira kasa. Ya janyo ni yasa a tsakanin kafafunsa. Jikinsa Yana kyarma yake cewa." Muddin ba ki kawo d'auki ba numfashi zai yi 'kaura daga gangar jikina. Kyauta ji na yi kamar kin buga mini guduma a tsakiyar kaina da kina fad'in na yi ha'kuri, ai ko awa d'aya ba zan bari ba ballanatana sati d'aya, ki 'kyale ni na mutsike wad'annan abubuwan, idan da hali ma ki tallafi kaina ki shayar da ni kafin zuwan abinda zamu haifa."

Dojewa na dinga yi ina dukan hannuwansa da yake ta cusa mini a cikin riga. Kuka nake yi sosai ina fad'in." Don Allah ka bari wallahi idan ina cikin wannan halin ciwo suke yi mini ko wanka na zo yi a hankali nake ta'ba su."

"Kyauta ba fa zan bari ba, dole ne na nemo miki maganin girmansu domin ba suka kai ga cika mini hannuwana ba." Ihun! hauka na shiga yi ina ture shi. Ya yi mini rikon tsauri! yana ta cusa hannunsa a rigata har sai da zif din ya zuge!
Nishi yake yi! kamar zautacce yana ta sakin zantukan da basu da tushe ballanatana makama. Na dinga kuka ina rokonsa ya bari domin har ga Allah zafi suke yi mini,
amma kamar turi! jikina ya matu saboda ko-kaye-koyen da muka yi. Gashi dama ban jima da tashi daga ciwo ba. ina jinsa yana fad'in.''Kyauta ki tallafi kaina ki shayar da ni mana." Wani takaici ya tsaya mini a wuya. Na dinga mintsinsa a cinyarsa amma ko gazau! sai da ya mutsike mini kirji son ransa sannan ya cika ni. Ya sauka daga gadon. Jikina ya yi laushi bayan fitarsa na takure ina shar'bar kukan takaicin rashin imanin da ya gwadawa 'kirjina.

Kuka ya shigo ya same ni ina yi. Ya kunna fitilar d'akin sannan ya zauna kusa da ni. Da sauri na juya masa baya. Birkito ni ya yi yana fad'in." Ni ne fa zan yi kuka kyauta amma ban yi ba na daure to meye a ciki don na tattaba abinda ya fi soyuwa a raina. Ni fa a Hakan ma ba wani garau na ji ba, na dai yi maleji ne. Kuma na fad'a miki zan samo miki maganin da zasu zama dumbula- dumbula, ba zan rufe ki ba abinda nake so kenan a jikin 'ya mace."

Cikin kuka na ce." To ni ina ruwana, ni ba wani magani da zan sha domin su 'kara girma a haka Allah ya yi mini su."
"To ni sun yi mini 'kan'kanta, domin duk a zatona sun fi haka cika Ashe beriziya ce mai koko."
Cikin zubar hawaye na d'auki fillo na jefa masa ina mamakin bud'ewar idonsa. Hannunsa ya mi'ko zai ri'ke ni na goce ina cigaba da jefa masa k'ananun fillon da akayi mini kwalliyar gado. Yana 'yar dariya yake kad'an fad'in." Ke fa sokowa ce Kyauta menene abin kuka? kin ga yi shiru don Allah kin san dai ba mu kad'ai ba ne a gidan, ki yi shiru na ce miki."

Yana maganar ne a lokacin da yake kare fillon da nake jefa masa na ce." Wannan ai wula'kanci ne ni wallahi Allah ba zan yarda ba sai ka ba ni hakuri." Hannu yasa ya rufe bakina. Ya rungume ni tsam! A jikinsa yana fad'in." Ai durkusawa wada ba gajiyawa ba ne, Allah Ya ba ki ha'kuri." Shiru na yi ajikinsa ina sauke ajiyar zuciya. Cikin kunnena na ji yana cewa" Da gaske nake fa Kyauta ina so kirjinki ya fi haka girma, ki yi kokari a kan hakan."
Yanda ya fadi maganar cikin taushin kalami shine dalilin da ya sa na shiga nazari. Lallai tunda ya furta hakane a zuciyarsa dole kuwa na cire kunya na nemi Inna Hauwa da maganar domin itace 'yar kunga-kunga kuma tana da jama'a sosai, na san za ta nemo mini sahihin maganin gyaran nono irin na hausa *08089965176 Muna da ingantacce Kuma sahihin maganin gyaran nono irin na hausa wanda amfaninsa bai tsaya iya nan ba har matantaka yana gyarawa, a tuntu'bemu ta lambar wayarmu kai tsaye.*

Kashe mini jiki ya yi da kalaminsa har na mance a kwance nake a jikinsa. Sai da ya bijiro da wani lamarin tukkuna gayyar ta watse a lokacin da ya nuna yana buk'atar mu had'a baki (kiss) na ce ban san wannan ba. Ya turza ya turza na 'ki aminta karshe ma sai nasa masa kuka. Dole ya ha'kura ya kyale ni amma bai kwanta kusa da ni ba. Ina kallonsa ya d'auki bargo da fillo ya fita daga d'akin.
Lamo na yi a gadon fargaba da zullumi sun yi mini dabaibayi. Cikin nazari da tunanin rayuwar auran da za mu yi bacci mai nauyi ya d'auke ni.


Da asubah na farka sakamakon motsin fitarsa da kuma kiraye kirayen sallah da massalatai suka yi. Da yake da wutar lantarki ina fitowa na ga ya jona ruwa a irin babban bokitin nan mai had'e da hita. Sai da na kashe tukkuna na zuba ruwan a babbar buta na surka ruwan na je na tsaftace jikina.
Ina burushi a d'an kewayenmu na dinga Jin motsin matar gidan tana ta zurga-zurga. 'Daki na koma na takure ina jiran gari ya yi haske na je na gaisheta, domin Nene ta jadadda mini cewa; Na mutuntuna tunda a haife ta haife ni, kuma an yi mata sheda mutuniyar kirki ce.



PAID BOOK
#500via 7084653262....Binta Umar Opey bank ko 0542382124...Binta Umar gtbank. A tura sheda 07084653262. Masu tambayar wannan karon babu Vip ne . Zan yi amma a talgram kawai za mu kammala littafin cikin kwana goma ko 'kasa da haka da ikon Allah. Wad'anda suke bukata kuma suna yin talgram din sai su yi mini magana domin jin abinda za su biya. 'Yan Nijar kuma dala d'ari katin airtel sai ku yi magana da momina kai tsaye babbar macace don Allah a kula.
*+227 88 13 77 40*

*GARKUWAR MATA*
*BINTA ABBALE*

9 / 9