d'aya bane ko? mu bamu takura sai kije can ki 'kara malama"" tace cikin masifa.
Da mamaki take kallon 'kawar tata, domin hakan ba halin ta bane sam, komai tace mata tana binta da idone kawai.
Kuma takan d'auki magana ta da mahimmanci, sa'banin yau.
Gani ta dafe ciki hawaye na zubo mata yasa ta 'karisa da gudu gare ta, tana cewa "" menene besty? "" shiru bata tanka taba, tana ri'ke da ciki
"" Nine ko?, sorry na bari bazan sake ba, kiyi ha'kuri besty bansan kina irin wanan shigan sam, domin zai bawa 'yan iska ko wad'an da basu kai zuciya nesa ba yin miki fayd'e, amma kiyi ha'kuri idan yayi miki zafi bazan sake ba "" tace cikin sanyin murya.
Shiru bata tanka taba, sai dai tabar hawayen, idon tama ta rufe kamar zatai barci.
Ta d'au tsahon lokaci a haka kafin ta tashi tayi gida ba tare da ta kulata ba.
Addu'a Aisha tayi a zuciyar ta "" ya Allah kaceto wanan baiwa taka"".
Barcin ranan batayi shiba, domin cikin ya matsa mata.
***
Washe gari Sunday, rana da Joy tsaneshi a rayuwar ta bata san meyasa ba, batason ranan.
Ko nace ta tsani zuwa church, indai maman ta tasa ta sukaje to mudin taje to sai ta kwana da ciwon kai mai tsanani.
Ranan ne ranan ni'ku ni'kun ta, balle yau ya had'e mata da ciwon mara.
Tuda madam Gloria ta tashi take mata fad'an ta tashi tayi duk abinda zatai, "" yau banzan d'au iskancin da kikayi na satin can ba,, ki tashi maza"" ko cikan ka batace mata ba.
Bata damuba domin ta saba da hakan.
Ciwon na cinta ta tashi 6:37am tayi bayi, wanka tayi ta fito, shiryawa tayi cikin gajeran blue d'in riga, ta wuce guwwa.
Rigan tayi mata kyau sosai, ta fitar mata da shape d'in ta sosai.
Tea uwan ta mi'ka mata "" ki kwana kinasha na tafi karki zo a kan lokaci, yau sai ma'kota sun 'kwaceki"".
Tayi 'kwafa tare da fita bubble d'auke a hannun ta kannan yasha gashin doki.
Toshi ina Joy ta samo suma ne?π. gare Ku fan's ina jiran ansa.
Ruwan zafin kawai ta shanye bread d'in ta aje, d'aukan siririn gyalen ta ba'ki ta yafa ta rufo gidan ta fita.
Tafiyan ta na yau yafi na kullum nawa, daurewa kawai take take taka wan, domin duk d'aga 'kafan da zatai sai taji cikin kamar ba nata ba.
A haka taje church d'in wurin 8:20am, lokacin har sun fara wa'ke wa'ken su da raye-rayen su.
Shiga tayi cikin ba'kin ciki.
Uwan na ganin ta ta banka mata harara, bata damu ba taje can baya tai kwanciyan ta hankali kwance.
Ciwon ranga ranga ya taso mata da kwanciyan ta kad'an.
Bata san sanda ta 'kwala ehu ba.
Ehun ta yasa uwan ta nufota tana surkulensu.
Kan kace me hankali kowa ya dawo kanta, pastor ya fara mata addu'a, yanayi yana tatta'bata.
Ganin yaune damanshi na 'karshe da zai maida miyonsa yasa yace akaita gidan sa zai mata addu'a na musamman.
Wani saurayi ne yace akaita asibiti kawai, basu jada maganan saurayin ba suka kinkimeta sai asibiti.
Pastor nan na tsine ma wannan saurayi a zuciyar sa.
****
Asibiti.........
Sunje aka kar'be su cikin gaggawa, sai dai me wanda zai duba ta baizo ba aka sanar masu.
Cikin kuka da tashin hankali madam Gloria tace "" ku taimakeni karta mutu kunemoshi kunji Ku taimaka"" tausayin ta suka ji fita wani yayi ya nufi gidan Auwal duk da jiya ya sanar zai rin'ka huta wa duk weekend.
Da 'kar da sud'in goshi Auwal ya biyo wanan saurayin suka nufo asibiti.
Sai mita yake.....
Direct d'akin da take yanufa ana nuna masa, yana gaf da shiga maman ta tace "" don Allah doctor kaceto mini yarinyan yaya,ita kad'ai gareni"" tsaki yayi a zuciyar sa, "" yanzu akan 'kazaman arnan nan ne banzan can ya tasoni?"" Tsaki yayi ba tare da ya kulata ba yayi ciki.
Shigo masa da kayan aiki akayi ya fara duba ta batare da yaga fuskan taba.
Koda ya gama ya gano matsalan don haka fita yayi bayan yayi mata aluran da zai rage mata zugin.
Yace ma maman ta samesa a office d'in shi.
Bayan tazo bayani yayi mata da cewa "" yarki zata fara al'ada ne"" nan dai yayi mata bayani dangane da damuwar 'yar NATA ya rubu ta musu magungunan da zasu siya.
Godiya tayi masa ta tafi sayowa a cikin asibitin.
****Da alluran barci ya had'a mata don haka bata farfad'o ba har sai bayan la'asar, bata abinci sukayi sa'anan tasha magani.
Taji dama dama sosai, don haka sukaje suka sanar dashi .
Yazo kwanan da zai sa dashi da d'akin saiga Aisha, kallo d'aya yayi mata ya d'auke kai.
Shiga d'akin yayi itama ta mara masa baya.
Idonnun sa basu sauka a ko'ina ba sai kan fuskan Joy......................
Ina bu'katan comments sosai my lovely fan's
Luv you allππ
Share plsππ»ππ»ππ»ππ»
[11/5, 9:50 PM] Safeeya Aliyu: π³π³π³π³π³π³π³
*'KAUYEN 'YAR KADDE*
π³π³π³π³π³π³π³
(Ta'kai taccen labari)
Story & written by: Safiyya Aliyu Wakili
π«DA BAZAR MU WRITER'S ASSπ«
We are here to make you happy, smile, educate and realized that we are best among all........ DA BAZAR MU MUKE TUN'KAHO
LITTAFAN MARUBUCIYAN:-
*MASAUKIN SO*
*SHI NAKE JIRA*
*BA JINSIN MU BACE*
*HAMDIYA DA HAMNA*
Dedicated to my fan's
Bismillahir Rahamanir Rahim
π
Ώ1β£1β£to1β£2β£
"" Haba biri yayi kama da mutum, ba banza ba ashe ba musulma bace"" yace a zuciyar sa. Shanye mamakin sa yayi tare da
Matsewa ya shiga, dudduba ta yayi tare da mata tambayoyi, tana basa ansa yana rubutawa, koda ya gama tunda yaga ta samu sau'ki sosai kawai sai ya sallame su tare da cewa yana mai kallon maman ta "" madam zaku iya tafiya, ba wani matsala bane sosai mata da yawa suna irin wanan ciwon, a kula da shan maganin ta"". Godiya tayi masa shi kuma ya fita ba tare da ya sake ko kallon taba, tattara kayan su suka bar asibitin, bayan sun dawo gida uwan ta cigaba da kula da ita, har tasamu lafia, duk da bawai ya bar mata bane, yana mata kawai dai tana daurewa ne.
Yana tashin mata lokaci zuwa lokaci, shi kuma Auwal da sanin sa ya sallame ta, domin haka kawai yaji bazai iya juran ganin ta ba, kuma ma wai shine zai rin'ka duba ta.
Yasan dai in dai suka kula da maganin zataji dama dama, domin mafiya yawancin irin wanan ciwon sai mace tayi aure take bari.
Ya sallame ta amma bai huta ba sam, domin sallaman kawai yayi amma hankali sa nakan yarinyan, bai san mai yasa tunanin ta yasashi gaba ba kusan kwana biyu kenan.
Kuma tun daga ranan bai sake sata a idon saba, tunin ta yayi masa yawa wanda har yana son shafan aikin sa, dare bai da sukunin barci yadda ya kama ta, idon sa photon yarinyan kawai yake gani, musamman wasu surori na jikin ta dake firgita shi, duk lokacin da ya tuno wani sura na jikin ta, to tabbas sai yasha magani yake samun sukuni.
Safe ma haka kai a ta'kaice wuni yake cikin tunanin ta, ya Kuma rasa dalilin hakan. Yau kusan sati bai sata a ido ba ko 'kawarta bai sake gani ba, don haka wani iri yakejin sa. Monday ne yau amma sam yaji baisan zuwa asibitin, ko wanka bai ba ya fito waje ya tsaya daga bakin 'kofar gidan sa, lokacin wurin 7:35pm ne, ko minti biyar da tsayuwa baiyi ba sai gashi sun fito daga gidan su Joy d'in, jikin su sanye da uniform, idon ya kafa mata a fakaice ya d'auke kai. Ajiyan zuciya yayi tare da cewa yana kallon su suna tafiya cikin natsuwa, "" ta rame sosai, kar dai nace ciwon ne har yanzu?"" yana mai cigaba da binta da mayatatcen kallo.
"" Oh, my god, duk ni naja hakan, laifi nane, bazan cire miki ba, amma da zan iya kula dake ki samu sau'ki fiye da yadda kika samu. Sorry! "" yace kamar tana gaban sa.
Bai koma gida ba har sai da suka 'kule masa, shiga gida yayi yana mai jin 'karfi a jikin sa.
Wanak yayi tare da had'a breakfast sa'an nan ya fito gidan domin wuce wa asibiti.
***
Abu ya zama wa Auwal kamar ibada, kullum sai yazo ya tsaya duk safe yaga wuce war su makaranta sa'an nan yake samun sukuni, ya rasa maike damun sa game da yarinya, ya damu sosai da ita.
Yanzu haka kimanin watan sa hud'u kenan a garin kuma tsahon wanan lokacin tunanin yarinyan ya'ki barin 'ka'kalwar sa.
Satan kallon ta ya zama masa kamar ibada, duk ranan da bai ganta ba bai samun sukuni.
Sau da dama yakan tsare kansa da tambaya "" meyasa Auwal, meye gamunka da ita?, ba musulma bace ba"". Ire-iren wad'an nan tambayan dama wasun su yake wa kansa, kuma har wa yanzu babu wanda yazo duba sa, domin Abba ya hana, tun ya damuwa da 'bacin rai har yazo ya ha'kura. Yanzu ya saba da garin yana jin dad'in garin sosai, ya saba da mutane garin, harta madam Gloria suna mutunci sosai da ita, watarana ma har girki dashi take tana kai masa har gida, kyakkyawa alaqa ke tsakanin su, har yanajin tana d'ebe masa kewan gida sosai.
Ba musulma bace, bata 'kaman musulmai, domin har yanzu tana tsanani son mijin ta duk da ya dad'e da mutwa.
Yau weekend, zaune yake a 'kofar gidan sai ga Joy ta fito daga gidan su Aisha, sanye take da kayan da kusan kullum indai ba makaranta ba yake ganin ta dasu, kayan da duk yagan ta dasu yanzu yake jin ba'kin ciki sosai.
Riga ne white mai hannun vest, da gajeran wando, kayan sun matseta sosai.
Kallo d'aya ta masa ta d'auke kai, ciza yatsa yayi tare da 'kwafa.
Gida tayi bayan ta yabi da kallo, gauda kai yayi da sauri idanun sa sunrine saboda ba'kin ciki, "" ita dai yarinyan nan kullum cikin shigan karuwai take"" yace yana mai da nasanin zaman sa.
Yana zaune madam Gloria ta fito zata anguwa, bayan ta Joy ne ta fito domin mata rakiya.
Da fara'a a fuskan ta tace "doctor hutawa ake?, eh madam"" yace yana hararan Joy, "" kutuman uba"" inji Joy.
"" Lafian ki kuwa?, keda wa?"" murmushi tayi domin bata San maganan nata ya fita ba, "" name mama, na 'kaniyan ki, ba zagi naji kinyi ba?, a'ah, zagi kuma? ni banyi wani zafi ba"" tace tana rama hararan da yayi mata.
"" Ina wuni"" yace da ita, "" lafia qalu doctor, ya aiki dai?" "lafia qalu, za'a fita kenan?, eh doctor, to Allah tsare"".
"" Amin doctor, nagode"" tace tana murmushi, shi kuma yayi mata sai ta dawo.
Wuce shi sukai, raka uwan tayi da nisa saida ta samu mashin sannan ta dawo, zata cikin garine saro kaya domin kayan da take siyarwa duk sun 'kare.
Dawo wa tayi tana zancen zuci, "" shege kawai d'an isaka, haka kawai ban maka komai ba ka kama hararan ta da shegun idanun nan naka mai kama da na mayu, shiyasa tunda naga take taken sa d'an iskan yanzu na gummaci ciwo ya kasheni da dai ya duba ni, ba ta'kaman sa da girman kan sa don yaga shike duba mutum ba?"" tayi 'kwafa.
"" Ai ba kyauta kakeyi ba bare k.........."" Sai kuma tayi shiru tana cije le'benta.
Kwnan da zatai gida ta had'u da Isah, kallon ta yake kamar maye dama a haushi take kawai sai tace "" d'an iska lafia kallon? "" "" ni kika cewa d'an iska?, eh ance d'in idan ba d'an iska bane kai meye na bin mutane da kallon iskanci?"".
Zuciya ta ciwo isah, kawai sai ya biyo ta, guduwa tayi ya bita yana cewa "zan nuna miki isancina yau dan ubanki, zanga uban da ya tsaya miki a garin nan, wawuya banza, akwai d'an iska ma irrin uwarki?, ina ubanki yake?, ba cikin shege uwarki tayi ba ta gudo garin mu? wa yasan asalin ku?"".
Tsaya wa yayi cikin ba'kin ciki da kuka "" tace Kaine d'an iska ba uwata ba, banza wawa shashsah 'kazami........"" kif ya kifeta da mari.
"" Shegiya angaya miki bamu sani bane, to agari nan ta haifeki, banza yau sai naci uban ki, ke uwarki zance domin baki da uban. Kuzon an taimaka muku ba'a karaku ba shiyasa kikewa mutane tsiya da iskanci ko?"".
"" To yau zannu na miki ni cikakken d'an island,yau zan maida kwad'ayi na, inga uban da zai 'kwaceki duk fad'i garin nan "".
Yace yana janta tana tirjewa, kafiyan tsiyan da da miskilanci ta yasa ta'ki neman taimako duk da tulun tsoron dake cinta.
'Dukan ta yayi cak yayi bayan gari da ita, tafiya suke yana ta surfa mata zagi tana ramawa, sai faman kiciniya take domin 'kwatan kanta amma ta kasa.
Ganin suyi nisa ba kuma mutum ko d'aya nane cikin ta ya d'uri ruwa.
Sai asanan ta kama ehu, amma babu mai jinta.
Nan ta yanke shawaran basa ha'kuri, sai dai ta makara, domin lokacin ne ya kawota dajin da babu maceci sai Allah.
****Auwal kuwa bayan wuce wansu yayi tsaki da cewa "" ni kika harara ko beb........... "" sai kuma ya kasa 'karisawa, ""zaki zo ki sameni yau sai kin gayan idan ni sa'anki ne, sai na gara miki zama, har 'yan iskan kayan dakike sawa sai kinbar skasu badai uwar taki bata ba, hmmm har ciki zanje sai an'kona kayan duka"".
Yana nan zaune sai ga uwan ta dawo da allama wani abu tazo d'auka domin bai isa ace har taje ta dawo ba.
"" Sannu da dawo wa" "" yauwa Auwal ban maje ba, mantuwa nayi na dawo"" tace tana shiga gidan ta.
"" Joy, Joy, shiru d'aukan jakanta tayi tafito tana mamaki rashin ganin ta a gidan, "kuma war haka Aisha na makaranta bare nace tana gidan su, kuma bata shiga indai Aisha bata sai da 'kau'karan dalili"".
Yana zaune ta fito, ya gama tunanin ina tayi sai ga tambayan madam Gloria.
"" Doctor nace don Allah bakaga yarinya taba?, bata dawo ba bayan wuce war mu?"" tana tambayan tanjin fad'uwan gaba.
Shima fad'uwan gaba ne ya ziyarce shi.
"" A'ah gaskiya, bata dawo ba"" yace yana mai dafe zuciyar sa.
"" A'ah ina tayi?, bata yawo fah, kuma baka a shigan ta gidan nan ba?"" tace tana nuna gidan su Aisha da kallo.
Kafin ya bata ansa sai ga 'kanin Aisha ya fito daga gidan.
"" Yauwa Muhusin abokina Joy tana gidan kune?"" cewan Auwal, "" a'a bata"" Muhusin d'in yace.
Kallon mai mashin d'in da ya kawo ta tayi tace "" malam ko zaka tafine? zanje neman yarinya na"".
Duk da Auwal na cikin damuwa bai hansa dariya ya'ke ba yace "" kije kawai madam nasan ba nisa taiba 'kila ki ganta yanzu, baza 'bata ba insha Allah "".
"" Nagode yarona, bari naje, idan ta dawo kace mata kada taje ko ina, ta jirani na dawo please kaji"".
Gyad'a mata kai yayi, ita kuma ta hau suka wuce.
Kasa cigaba da zama yayi zarya ya farayi "" ina yarinyan nan tayi?"".
Gaban sa nata cigaba da fad'uwa ya tashi ya rufe gidan sa, ya jawo masu Joy 'kofar su yabi hanyan da suka bi.
Duk taku d'aya fad'uwan gaba sa na 'karuwa ne.
***
Kokuwa suka kama, ya yayyaga rigan nata, ganin na shanun ta awaje madai daita dasu sai faman wal'kiya suke, yasa kwad'ayin sa ya sake tasowa, kamo ta yayi tare da fara shafosu.
Dukan sa take tana ehu tana basa ha'kuri amma a bazan, kai tamkar ma tana 'kara zuga sa.
Laushin su ya gigitashi, "" beby dama haka kike, gaskiya beby zaki dad'i, ashe ba banza ba muje birin wurin kawuna 'kato dashi yake cewa matar sa beby ba"".
Kai bakin sa yayi kan nata ta gantsara masa cizo, ehu yayi ya sake ta da sauri.
Tashi tayi ta fara gudu, binta yayi yana cewa "" shegiya bazan ta'ba bari daman nan ya wuce ni ba "".
Gudu take yana binta, ranan ko kamar an hana mutanen garin fitowa.
Babu kowa har ta kusa da barin bayan garin, gajiya tayi jiri ya kamata ta yanke jiki ta fad'i.
Hamdala yayi tare da rufa mata.
Shafata yake ba'ka'k'kautawa, ganin hakan zai 'bata masa lokaci sai yakai hannun sa maran ta.
Cire mata......
Comment & share pleaseππ»ππ»
Luv u all my fan'sπππππ
[11/5, 9:50 PM] Safeeya Aliyu: π³π³π³π³π³π³π³π³
*'KAUYEN 'YAR KADDE*
π³π³π³π³π³π³π³π³
(Ta'kai taccen labari)
Story & written by: Safiyya Aliyu Wakili
π«DA BAZAR MU WRITER'S ASSπ«
We are here to make you happy, smile, educate and realized that we are best among all........ DA BAZAR MU MUKE TUN'KAHO
LITTAFAN MARUBUCIYAN:-
*MASAUKIN SO*
*SHI NAKE JIRA*
*BA JINSIN MU BACE*
*HAMDIYA DA HAMNA*
Bismillahir Rahamanir Rahim
π
Ώ1β£3β£to1β£4β£
Neman keta mata had'i yake da gaske, cikin tsoro tace murya a sha'ke "please kaji tausayi na, na daina ma rashin kunya" ina bai san ma tanayi ba, 'ko'karin cinkan burin sa kawai yake. Kuka take kamar ba gobe ta ciza ta yakusheshi ina basan ma tanayi ba, ya ciro abinsa zai zurma kawai yaji an buga masa 'katon itace a kai.
Ehu ya saki tare da fad'uwa gefe, ita ko idon ta dake rufe ta bud'e sakamakon jin 'karan da taji.
Ganin shi yashe gefe tayi hamdala a zuciyar ta tare da yun'kurin mi'kewa.
Ganin Auwal tayi tsaye ya juya mata baya, ta gane shine saboda kayan jikin sa.
Kasa mi'kewa tayi domin ta wahala wurin yun'kurin 'kwace kanta a wurin isah.
Wani marayan kuka ta saki, baiko waiwayo taba ya fara tafiya ransa na masa 'kuna.
"Please ka taimakeni na tashi" ya tsinci maganan ta, kamar bazai tanka ba, tama cire ran zai taimake ta sai taga ya mi'ka mata hannu sa, kallon sa tayi sai taga ko kallon ta baiyi ba.
Mi'ka hannun tayi, taimaka mata yayi ta mi'ke, tana mi'kewa ya fisge hannun sa.
Tare da fara tafiya yana tangad'i.
"Bazan iya tafiya ba, don Allah ka kamani" cikin zafin rai ya waigo yace da ita yana jifan ta da mummunan kallo.
"Arniyan banza da hofi kidaina had'a ni da Allahn da ya haliceni, kinsan Allah ne? ai kafirai basu sanshi ba, da kinsan shi da baki rin'ka shigan karuwai ba" yace yana mai tofar da yamu.
Tafiya ya farayi ba tare da ya sake kallon taba.
"Wayyo mama, mama kizo ki taimakeni" tace cikin mawuyacin hali.
Dawo wa yayi tare da sake mi'ka mata hannun sa d'aya kamar d'azu ta kama.
Tafiya take da'kar,