Author : Sajida Niger Category : Romance
kirayeta uwar gidana, yar uwata, yayata.....kana son nuna min cewa ne kana sonta itama bayan an fada min grandfather dinka ne ya aura maka ita, an kuma fada min ita din ko wacece?, An fada min har ta haihu? Zaka kai mata kwanakina ne dan cin zali har sati daya dan ta asirceka ko me? Tunda dai kowa ya san ga yarenta nan a kan me zaka wulakanta ni? Waye bai sheda cewa na rigayeta zuwa gidan nan ama sai a bata kwanakin da suke nawa?!, Abdul uwar gidan banza uwar gidan wofi bayan nice amarya koda auren so ka yi da ita ka fi dokina ?, Abdullllllllllllllllllllllllllllllllll kisa kake so na yi? Wayo Allahna, wayo Allah................." Ta karashe da kukanta, sai kuma ta zabura ta rarumo wayarta ta shiga dokawa nahaifiyarta waya
A irin wannan lokacin maman nata kanta tana dakin mahaifinta sunna hirar dare kira ya shigo wayarta na Risala
Tana dagawa Risala ta shiga labarta mata duka yadda suka yi tana sheka kuka
Mahaifiyarta ta shaka iya shaka, rai bace ta ce" Tun ba'a je ko'ina ba kin ga ilar zurfafawa da namiji soyaya ko? Ba laifi yana iya yin abinda ya ga dama tinda an asisrceshi an nashi ya ci a waina, ama ba zan taba lamuntar wannan wulakancin ba, in sha Allah zamu zo a zauna gobe da safe a kan maganar nan, ina hadin bazawara da budurwa? Kuma mu ina ruwanmu da maganar wai itace uwar gida bayan kin rigayeta shiga gidan?, Ai walahi ba zan lamunta ba tsaf ya dawo dakinki idan ya maki sati ke mai darajar a tare da ke sai ya koma mata ya yi mata kwana uku irin na zawarawa irinta, in bandama cin zali ina hadinki da naa wata bagidajiya.....? No ba zan dauki haka ba, ki kwontar da hankalinki in sha Allah goben zamu zo gidan , saima na faraa biyawa na dauko kakarsa mu wuce dan ba zai yiwu ba walahi, a kan haka sai na amshi takardar sakinki!"
Sosi ta hau take zage zage har ta kwontarwa da y'ar hankalinta sannan ta juya ta fuskanci Mahaifin Risalar da yake fadin" Meye kuma daga zuwa yau yau har ta fara kawo kararsa, kin ga ki yiwa yarnan tsawa fa, na kula so take yi ta saka ni a cikin jin kunya , yaushema har zata fara an yi mata an yi mata, aa ni fa bana son irin haka nan gaskiya, ki kwabi yarki ko zata zauna a gidan miji kar ta kaso auren ko sari bai yi ba!"
Mahaifiyar Risala ta mike tana fadin" ai kuwa elhaji sai fai ka shiryawa jin kunya, domin ba zan taba yarda a cutar min ya ba a banza a wofi, shi yasa bana yarda da siyayar dangi dan idab danka ya yiwa yarana na tsaya tsayin daka na hukuntaka daidai da laifinka, danginama ban dagawa kafa ba a kan y'ayana bale jikan yar talakawa? Ai Walahi ba zai yiwu ba".....
Yana kallonta ta shige ciki sai mita take yi da rantse rantsen ba zata sabu ba bindig a ruwa, ta yaya za'a ba Ζatuwar mace kwanan y'arta, ko amarci basu fara da miji ba
Kai ya kada ya yi kwonciyarsa bai bita ba, abu daya ne ya sani idan takamarta ita karyar kudi hajia Hauwau ta dameta ta shanye, kuma a kan jikanta sai ka ga rashin wayonta, bata hada jikanta da kowa fa a rayuwa , ita nan har so ne take nunawa ya? Ta bi a hankali dan yana guje mata garajenta ya hadasa mata husumar da ta fi karfinta, domin lalle ita din yar mai kudi ce, ama ta kasa ganewa gaba da gabanta, su kam
sun yi biyaya
___________________________________
Dakin yaren ya fara zarcewa bayan ya rufe falon da ky yana mamakin Uman biyu da shiririta ta kwonta ne bata rurufe ko'ina ba?
A hankali ya bude dakin ya shiga da salama kasa kasa dan ya tabata warhaka ai sun yi barci
Turus ya yi yana zuba masu ido su uku a saman gadon Uman biyu ta bararaje abinta a daman gadon yaran nan du ta takurasu ta matse masu waje har kamar zata tunkudo Husaini kasa tunda tsakiyarsu ta shige abinta
Habarsa ya kama da hannu biyu, irin idan abu ya bashi mamaki ko haushi da yakan yi dan nuna girman mamakinsa ko jin haushinsa a abun yana kallonta a hankali ya ce" Bata jin magana fa yarinyar nan ko kadan"
Kai ya girgiza ya shige bayi ya duba an kashe dukan abinda zai iya zamowa damuwa wa barcinsu, ya dawo falon, a nan ya ga kaskon turaren wuta da hayaki kadan kadan na dan tashi irin ya cinye din nan saura dan kadan ne a ciki
Ido ya zubawa kaskon yana tunanin anya wannan aikin aikin daya daga cikin ma'aikatan familly dinsu ne? A formation da ake basu na kula da gida idan suka saka turaren wuta sukan tsaya ne har ya gama waje sannan su dauke su tafi da shi
Sake juyowa ya yi ya dake kallon wajen AMINA
Dan kankance idannuwansa ya yi a kanta , sai kuma ya karra tabe bakinsa ya dauke ya fitar ya kashe ya yarda mata kasko a cen ya dawowarsa
Adu'a ya shiga yiwa yaren a hankali yana dafa kansu daya bayan daya har ya gama sannan ya sake kallonta da mamakin nauyi barci ne haka ko dai summa ta yi?
Hannayensa ya saka bayan ya tatare hannun jalabiyar tasa a hankali ya saka a hamatar Amina ya yi mata dagowa irin ta yara sannan ya talabi bayanta ya cicibota gaba dayanta ya mike tsaye da ita a hannunsa
Ido ya sake zarrowa gannin bata farka ba,
Kai ya gyada ya juya a hankali ya fito da niyar mayar da ita dakinta sannan ya dawo ya rufewa yaren dakinsu
A hankali yake tafe da ita yana sake wara dubansa a kan fuskarta domin har wani dan lilo lilo take tana murmushi ga dukkan alamu mafarki take yi ko kuwa idannuwanta biyu neman fitina take yi da shi
A daidai zai shige da ita dakinta ya gwara mata kai da garun wajen, hakan ya saka Amina bude idannuwabta da sauri jin an kwala mata dutsi tana barcin
Ido hudun da suka shi da shi ya sakata sakin ihu ta kubto ta dirmiyo kasa , sai kuma ta saka wani ihun tana kokarin mikewa da dan wara kafa domin ai dinkine a kasanta jama'a
Tsayuwa Abdul ya yi yana binta da kallo tana dan kai kawo tana yarfe hannu yana tanbayar kansa hala dinkin da yawa ne akai mata? Ko kuma an bar mata abin zare na sukarta a wajen?
"Yanzu ni zaka dauka? Ni Amina? Wai kamar wata kanwarka? Mema ya dawo da kai dan girman Allah? Me yasa kake shiga harkata ne ni? Me na yi maka kuma yanzzzzzzzzzzzz"
Gannin yana matsowa kusanta maganarta ta dauke tana zaro ido tana kallonsa
Hannunta ya kama ya nufi bakin gadon da ita ya zaunar da ita yana kallonta cen ciki ya ce" Ina zuwa"
Juyawa ya yi ya fice, hakan ya sa Amina kokarin tashi dan ta rufe dakinta da ky ta zo ta yi tunanin yadda ya dace ta yi da wannan yaron, domin bafa zata yarda ya ringa raina mata wayau ba da girmanta!
Dawowarsa da rufewar kofarta da ky da ya yi ya sakata komawa ta zauna a saman gadon tana zarro ido tana kallonsa
Fitilar dakin ya kashe sannan ya kunna ta kusanta mai hasken ja mai ragagen haske
Yana yi yana fadin" Ki kiyaye barin abin turaren wuta kuma ki yi barci kin ji? Ita wuta batada kadan, kuma aikinta mai girma Ne Amina"
Amina dake binsa da kanta kamar zai karye dan son gannin me yake nufi da ya kama sunnanta gatsau sai da ta ji wani iri, ace kanninka na kama sunnanka fisabililali?
Da gunguni ta shiga fadin" Ko wa'inda suka girmeka Aunty suke ce min, dan ka dauki karfe ka wani ja dare kamar daren mutuwa shikenan sai ka nemi raina wanda ya girmeka?"
A lokacin ABDUL ya gama dube dubensa ya karaso inda take zaunen ya duka kasa hannayensa a saman katifar, hakan ya sa ta ja baya tana son hantsilawa hadi da fadin" Kai wai meye haka?"
Da sauri ya rike kafafuwan nata daria na son kwace masa, shi walahi har yanzu ya kasa yarda bata wuce wata sha bakwai haka ba, wannan shiririta haka?
A hankali ya ce" Me kika ce?"
Amina dake hadiyar yawu da sauri da sauri ta ce" Me zaka min dan Allah?"
ABDUL ya yi dan murmushi ya ce" Ba komai fa, cewa na yi me kika ce?"
Amina ta ringa dauke ajiyar zuciya a sanyaye ta ce" Cewa na yi wai da, ka ga tunda na girme maka da yawa na ce min aunty , wa'inda na girma haka ka fahimta?"
Kai ya gyada , a hankali ya ce" Nima na ringa ce maki Aunty ne?"
Amina aka wani mane baki aka gyada kai, ita ga Aunty
Murmushi ya yi ya ce" To Auntyna"
Amina ta dan tsatsareshi da ido dan sai ta ji kamar da gatse ya kireta auntyn
A hankali ya shiga dage doguwar rigar barcin nata, a gigice ta daka hannunta tana rike nasa taba kallonsa bakinta har yana hadewa ta ce " ABDUL , menene haka kake shirin yi? Me zaka min? ABDUL ka tashi daga kusana kuma ka daina tabani , ka ga lokaci nake jira ka bani takardata ko? Dan Allah ka barni haka ya isa"
Kansa ya dago a cikin ragagen hasken yana kallon yadda du ta rikice, tsoro na dawainiya da ita karara
A hankali ya ce" Ba komai ba fa zan yi maki"
Amina ta ringa girgiza kanta tana fadin " Ka sake ni, dan Allah ka bani takardata na koma gidana da y'ayana mu yi zamanmu, dan Allah kar ka sake min abinda ka yi min kar ka wulakantani"
Idannuwansa ya dan lumshe a hankali sai kuma ya shiga ambaton Allah a cen kasan zuciyarsa, haka kuma fargaba na cika masa ciki
Shi bai taba haduwa da rigimar dake nufo shi baya son kulawa ba irin wannan, shi a rayuwarsama fadan mutun biyu kawai yake gujewa, bayansu idan rigima ta yi salama yakan nema mata amincin ne shima ya rikota a yi ta yi
Ama wannan yarinyar sam sai ya ringa jin baya so su yi tashin hankali, kuma baya so ya fada mata maganar da zata ji mata ciwo
A hankali ya cire hannayen nata ba da kwaramniya ba ya ce" Dubawa ne zan yi, kar aje da ta maki dinkin ta bara maki yan tsirarun zare, kin san yanada dan kaifu da kuma tsini yana iya damunki ya hannaki sukuni , ko zama kika zo yi a karkace dan kar ya ringa sukar maki wajen, bari in gani?"
Amina, ta kasa fahimta idan ta yi magana baya gane yarenta ne ko kuma bata isa ya ba maganarta mahinmancu bane ya sa baya bi ta kan abinda ta fada, sake maido hannunta ta yi zata kuma rike shi, sai dai yanzun da dan karfi ya tare mata hannunta ya dago da idannwansa da suka fara dan cenza kala, dan Walahi ta cika caza masa kwakwaluwa ya ce" I said , ki barni na gani "
Daidai da amon muryarsa yanzun a wani irin kusashe ya yita, kuma yana yi kamar sai ta bari zai gannin ne bayan tuni ya kaita kwonce ya saka kafafuwansa ya yiwa cinyoyinta yannayin da idan tace zata yi wani motsi mai karfi tana iya jiwa kanta ciwo mai masifar zafi, a dole ta rintse ido jikinta na rawa kadan kadan tana suararonsa hankalinta tamkar zai bar kwakwaluwarta a lokacin da ta ji ya dora hannunsa a hankali yana shafa saman jikinta sannan ya kunna fitilar kusa da gadon ya haske da kyau yana kallon dinkin, harma ya kai yar yatsarsa wajeb zaren ya dan danna a hankali
Kwarai ta zabura, ama ba irin zaburar da idan da sauran zaren zata yi ba, hakan ya sa a hankali ya cire hannunsa yana kallon wajen, dan makoloton wuyansa na ta kai kawo , tunaninsa na neman cenzawa a irin wannan lokacin, inda harshensa keta neman zirowa ya kai ziyara a wajen, sai dai irin yadda jikinta ke rawa a hankali ya ja mata rigarta yana dan jimke hannunsa da ya fara dan bari kadan sannan ya haura saman gadon a hankali ya ja bargo ya luluba mata bayan ya jata saman gaba dayanta
Idannuwanta a rintse suke, ita dai ta kasa kwakwaran motsi domin tsoron da take ji ya fi komai yin tasiri a kanta a yanzu
A hankali ABDUL RA'UF ya shige cikin bargon da ta kudunduna yana lumshe mayatatun idannuwansa ya janyota jikinsa a hankali ya rungumeta yana kai hannun nasa a hankali yana lalubar jikinta da tunanin yadda zai yi ya samu dan rage wahalar da ta fi da kunno masa kai
A hankali ya dora hannun nasa a saman mamanta yana zagayawa da shi, inda Amina ta ja wani irin numfashi ta sauke hadi da saka hannunta ta rike nasa da karfi tana son hannashi abin nan
Da hannun nata a saman nasa ya ci gaba da yi a sanyaye yana sake zagaye shi,
Muryarta mai hade da dacin da take ji da kukan dake ta danno mata a hautsine ta ce" ABDUL?"
Cen ciki da kyar ya iya amsawa a takaice
Amina ta sake rike fuskarsa a hankali ta ce" Dan Allah ka barni haka, kai baka jin kunyata ne?"
Idannuwansa ya lumshe a hankali ya ce" bana ji"
Amina ta sake rike shi sosai ta ce" Baka jin kunyar tawa?"
ABDUL ya gyada mata kai yana sake lalubar abinda a hannunsa yana jin yadda ya fara taurara , watau tana amsar sakonsa ama tana turewa
A hankali ta ce" ABDUL ni fa yayarka ce?, Abdul babu soyaya a tsakanina da kai, kuma ka ga dinkine a jikina ko? Dan Allah ka tashi ka yi tafiyarka dakinka!"
A hankali ya juyar fa hannun nata yana kallon idannuwanta yaa janyo hannun nata a hankali har ya kaishi babar eriyar da ta gama cika ta tumbatsa wace ta hadasa mata samun dinki ya dora a saman wajen yana kallon yadda ta zavura, ta tsorata, ta janye hannunta, ya yi murmushi a hankali ya ce" Bafa yi zan yi ba Aunty, mamamaan zan sha , kuma sai ki rike min nan shima sosai ki dan murza min ....ki riken da kyau kin ji? Zaki min?"
π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§ni dai ba luwanaπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈπ§π»ββοΈ
*NZL PAGE3οΈβ£6οΈβ£*
A dake Amina ta ce" Am, lafiya?"
RISALA ta dawo da dubanta kanta tana sake daure fuskar itama ta ce" Magana na zo mu yi, mu shiga daga ciki ko?"
Har Amina ta zo kiyawa, sai ta tuna ai a cikin ba zata rasa bulala irin ta caza ba haka, dan haka ta janyo hannun Hasan dake tsaye yana jiran ko ta kwana ta fara tura su ciki fuskarta hade ta ce" Maza ku je ku yi wanka ganinan zuwa"
Cikin suka wuce gaba dayansu yaren, ita kuma ta karasa wajen da soket take ta ciro cazar wayarta ta yi tsaye irin tsayuwar nan da kake yi idan zaka zane yaronka tana kallonta ta ce" Bismillah "
Hannun nata ta bi da kallo, a ranta tana ayana Allah ubangiji ya sa ABDUL da ta gani ysaye yana kallonsu ya biyo bayansu ya tardo Amina da bulakar dukan nan, da ta ji dadi taa gode Allah da ya bata damar gala mata sharin da ABDUL zai saketa, dan ta tabata ba zai kyaleta ta masa aikin nan a gidansa
Risala ta yi tsaye a saitin da zata iya gannin mai zuwa tana kallonta ta ce" Zuwa na yi mu yi magana a kan Mijina!"
Amina dai tana kallonta bata tanka ba
RISALA ta sake fadin" A kan mijina na zo mu yi magana......"
" Wa fa kike magana a kansa?" Amina ta fada tana sake fuskantarta
Risala ta ce " Wane kuwa da ya fi wanda kika san hanyar da kika bi kika aura, ABDUL nawa ne, mun yi soyaya da shi mai karfin da na kori duk wata yar iska ko wata mai tunanin ta isa, haka na juri wuya ko dadinsa, na yi ta dakon gannin aurena da shi, tabas kin ci galaba da kika same shi ta hanyar Waina, ama in sha Allah daga yanzu zan dawo da Abdul nawa ni kadai abina, domin bana tunanin zan iya rabashi da wata, ko budurwa bale ke, bana jin zan........."
" Ki saurara haka!" Amina ta fada a kausashe tana warware hannunta dake nade
Ta dubeta sama da kasa ta ce" Wama sunnanki plz?"
Risala ta wani rike kugu tana jijiga ta ce" RISLA, RISLA"
AMINA ta tabe baki ta sake dauko dubanta tun daga sama har kasa ta watsar ta ce" Ke kika san dadinsa, ke kika rayu da tsarin yadda zaki rayu da shi, ke yake gabanki!, In kin kula ba ni na roka ba, haka kuma da ina ra'ayin da na tabatar maku kwalelenki a kansa, domin yadda kika ga a ayo na fiki, to fa a shekarunma haka ne, haka kuma a iya tuku sitiyarin balagage!, Ki kama kanki ki juya ki barmin daki, domin idan kika yarda maganar batanci ta shiga tsakani RISALA kike ko? Walahi sai na wanke maki jiki da dukan da za'a kasa gane ki, dan ni ba saarkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkk"
Wani irin ihun yan bori da Risala ta saka sannan ta aniya ta maku a kasa ta sake kwala wani ihun tana fadin" Daga magana sai ki dake ni? Daga magana sai ki dakeni? Innalilahi na shiga uku jama'a wayo a ceceni............."
Baki sake Amina ta tsaya da bulalarta a hannunta tana kallon Risala
Ita abinda ta shiga tunani ko mahaukaciya ce, sai dai kafin ta gane hakan ta ga shigowar ABDUL RA'UF, hakan ya bata amsar tunaninta
Da ido take ta kallon ikon Allah ABDUL ya nufi Risalar ya yi tsaye a kanta yana karra son fahimtar wai da gaske Amina zane Risala ne take yi?
Amina wani irin abu ya tsaya mata a wuya ta nunota da bulalar ta ce" Ni zaki yiwa shari a kan abinda baya gabana?, Ni zaki yiwa karya har a falona?, Bara na zane kin sai ki yi mai dalili......." Kun san fa wanda bai iya munafurci ba baya iya boyewa, shi yasa Amina ta kasa daukan wasan Rislaa itama ta dana, sai kawai ta yi irin abin nan na mai fitowa kwado kwado