NI DA YAYA LAMEER Tsakaninmu By Ummu Affan

Author :  Ummu Affan Category :  Romance

Chapter   3 / 6

6K to 9K   out of 16.3K words

🧡🧡🧡💓
GAJERAN LABARI


Story and written

By

Fateemah Sununi Rabee'u
(Ummu Affan)



________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

MARUBUCIYAR ✍🏽✍🏽
UWANIN QAUYE
CIKIN WAYE?
And now👇

NI DA YAYA LAMEER!

WhatsAPP no 08104335144



Diditated to ATK

Special gift to Anty Hauwa

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM


Wata hajjajuwa a gidan nan ta saye muku littafin nan kyauta😂🤣gsky fa amma kin burgeni,irinku k'alilan ne,ina godiya da soyayyar da kika nunawa littafina dani kaina banyi zaton har nakai haka ba,amma ba komai na gode inayinki over🤝

Kukuma iyayen k'inyi comment karkuga ta biya muku wllh duk wanda baiyin sharhi ciresa zanyi ckn group d'in NIDA YAYA LAMEER Fans don na fad'a mata ni ba kud'inta ya dameni ba idan har ban ganin sharhi wllh duk wacce batayi zanyi waje da ita,ehye na fad'a muku,ita hak'urin da kuke ta badawa yasa ta muku wnn tallafin,amma idan bak'i comments wllh nasa masu kula a wnn group idan har aka turo bakiba zaki jiki waje aha.


Kar kumanta Gajeran labari ne yananan a gajeransa muje zuwa.



Gudu na futar hnkl Khairat take ranta a matuk'ar har zuge,wani irin hune take matsawa me gadi,ai a furgice yazo ya bud'e mata,sbd yanda ta shugo a guje yasa sauran kad'an ta take masa k'afa da sauri ya matsa yana jan salati,

Futowa tayi ko murfin motar bata rufeba,ta nufesa wani wawan mari ta sharara masa,ckn masifa tace"tsohon banza kawai na lura bakasan kan aikinka ba,tun yaushe nake hune amma da yake kai dakiki ne kana tsaye a wajen wawa kawai,

Tajuya ta nufi ckn gidan,hawaye ne suka zubowa megadin don yaji marin ko ashekaru ya girmi ubanta amma tayi,masa hk,aransa yc"duniya ce insha Allahu zaki had'u da daidaike,

Tana shiga katafaran farlourn tayi cili da jakarta da gyare da takalmi,bedroom d'inta ta nufa ta jawo wata kwaba da take ajiyar kayan shaye shayenta kwalabe syrup d'inta ta ciro saida tashanye kwalba uku,nan idanuwanta suka sauya barci ya kwasheta agurin ba batun sallah don bayi take ba,

Zainab ce ckn toilet fitsari ne ya matseta tun d'azu takeji amma tak'iyi,sai ji tayi kamar wani abu na zubo mata ga mararta dake murd'a mata,byn ta duk'a me zata gani,gani tayi kamar jini ke jubo mata,ai da gudu,ta fito tana kwala k'ara,"ehhhhow yau nashigesu nashiga uku wayyo Allah Yaya Lameer d'ina mutuwa tazo shikenan ni kuma yau sai k'iyama,

Da gudu ya shugo d'akin da yake ta fito toilet din,yace"lfy me ya faru,rik'eta yake tana fuzgewa tana ehyyhu,ta funcike da gudu tayi part d'in Ammi ya bita,

Daidai fitowar Ammi da Abbu kenan zata rakasa zuwa wajen moto zashi mittin,jikin Ammi ta fad'a tana kuka sosai,lfy abinda Ammi da Abbu suke tambaya kenan,

Lameer yace"wllh nima ban sani ba ta fito toilet ne kawai tajiyo ihunta,wani uban ihun tasaka tace"Ammi ku yafemin mutuwa zanyi kuce Baba da Umma harda Kaka duk da ta tsaneni yanzu itama ta yafemin,

Hankalinsu fa yatashi suka rasa gane inda mgnrta ta dosa,komawa sukayi falo,Abbu yace"Ummina kiyi hkr ki sanar mana me yafaru ko Yayanki ne,

Kuka take na futar arxiki tace"uhmm uhmmm wllh ai banaji ance ana hawan jini ba ni yau fitsarin jini nayi,tasaka ihhu ta kalli,Yaya Lameer tace"shikenan zamu rabu dakai,nashigesu fitsarin jini nake,

Kallon juna Abbu da Ammi sukayi,suna mrmsh Yaya Lameer tsaki yaja, yace"wai duk akan wnn ki katasamu gaba haka amma anyi wawuyar banza,ko a islamiyya bakuzo nan bane,

Ammi ta galla masa harara tace"kaga malam tashi ka bamu waje,mrmsh kawai yayi yatashi shima Abbu mik'ewa yayi yace"sai na dawo,snn Ammi ta kama hannun Zainab suka wuce ciki,

Wllh NI DA YAYA LAMEER FANS idan ba sharhi zan bata kud'inta ni kuma na huta abuna,ko da yake saida nace tabarshi zan muku free tak'i😜😜

Hajjaju da bakison a fad'i sunanki ina godiya na ari bakin masoyana suma suna godiya😂,

Ke kuma Ummu Inteesar zamu had'e ne 😂😜😉


Ummu Affan✍️✍️✍️
❤❤❤❤
🧡🧡🧡💓

*NI DA YAYA LAMEER*

❤❤❤❤
🧡🧡🧡💓
GAJERAN LABARI


Story and written

By

Fateemah Sununi Rabee'u
(Ummu Affan)



________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

MARUBUCIYAR ✍🏽✍🏽
UWANIN QAUYE
CIKIN WAYE?
And now👇

NI DA YAYA LAMEER!

WhatsAPP no 08104335144



Diditated to Hajjaju😜😂

Special gift to Anty Hau
wa

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Am sorry fans jiya na mance bansa muku number page ba,na jiya 15-16 ne yau samu tashi👇

🅿️17↪️18


Suna shiga ciki toilet Ammi ta wuce da ita snn ta nuna mata duk yadda zatayi,domin gyara kanta,byn sugama komai suka dawo bedroom bakin bed suka zauna Ammi ta rik'e hannayenta tc"Ummi wnn abun da kike gani shine alamar kin girma,komai yanzu ya wajaba akanki,ki natsu kidena shashanci don Allah ki tsayar da hankalinki waje guda ki mayar da hankali ga karatu don yanzu kai yawaye kowa burinsa yaga yasami abinda yasamu fagen ilmi,

Nan tayi mata bayani dalla-dalla yadda zata fahimta gami da jinin haila da yadda idan ta gama zatayi wanka,sai lokacin tace"ohhh ai kuwa na tuno Ammi da man shine malaminmu ke sanar mana,aini banyi zaton shi bane,

Ammi ta girgiza kai tc"kinji irin shiriritar taki ko,wai yaushe zaki natsune Ummi shekaru kifa 14,shuru tayi sai zuwa cen tace"zanyi hnkl mana Ammi ki bani nan da shekara biyar,

Mik'ewa Ammi tayi tc"saikiyi tayi,binta tayi da sauri tana Ammina Afuwa,mrmsh Ammi tayi tace'ai bakimin komai ba Ummina,nan sukayi girki tare Ammi na nunnuna mata,

Byn sun gama Ammi tajera musu nasu a tire tace"ki d'auka kije muku dashi part d'inku,shuru ta d'anyi tana tunani,Ammi tc"Ummi lfy me kike tunani,

Turo baki tayi gaba tc"ni wllh kunya nakeji kar Yayah Lameer ya min dariya🤦‍♀️,me Ammi zatayi ba dariya ba tace"ehye badai Ummina an fara hnkl ba tunda har anajin kunya,

Rufe idanuwanta tayi tana dariya snn ta kinkimi tiren tayi ficewarta,Ammi mrmsh tayi,kawai

Ko a k'ofar ta dad'e ta kasa bud'ewa sai zuwa cen dai tashiga tare da d'aure fuska wai donma kar yaga ta saki fuska ya mata dry,

Aiko tana shugowa ya tun tsire da dariya yana cewa'Ammi Abbu ku yafemin ni yau sai k'iyama,kaima Yayah Lameer shikenan zamu rabu,

Aje turan tayi ta yo kansa tana kunkunai,ni wllh baxan yarda ba,takecewa ckn tsantsar shagwa6a,tashi yayi zai ruga ta chukekuyeshi tana kukan shagwa6a,yace"wayyo Abuwalleta meyafaru,sake sakin kuka tayi"😭Wllh bazan yarda ba,murmushi yai yc"idan kikaji allura ai kya yarda don akwai allura biyu da zan miki snn ga magunguna,kinga bazanso Zainabuta ta tafi tabar Yaya Lameer d'inta ba,

Ai da sauri ta tashi jikinsa tc"banaso ni banaso,kamota yayi yc"baki isa ba,zatasaka ihu ya rufe mata baki yc"meye hakan ko sokike Ammi ta jiyo tace wani abun nake miki,tc"ni indai allura zakamin bazan yarda ba,yc"na fasa miki allura amma dole kisha magani,

Byn sun gama cin abinci,ya bata maganin da k'yar tasha,

*****************

Kallonsu tayi tc"Boss karkaji komai ko nawa ne zan iya baku idan har zakuyi abinda nace ni kunsan kud'i badamuwata bane fatana kawai kar inga yarinyar nan tana numfashi,

Zuk'ar sugari yayi yafesawa Khairat hayaki ckn muryarsa mara dad'i ta 'yan daba,ya fashe dariya snn yace"karkiji komai Khairat ni rayuwar mutum ba komai bace agurina don nakashe mutum ji nake kamar kiyashi na kashe balle wnn 'yar alhakin yrnyr yar ,tace"yauwa haka nake so Boss Mik'a masa damin kud'i tayi bandir uku na dubu d'ari-d'ari,

Yace"ok karki damu snn ya fad'a motarsa,mrmsh tayi tace"Lameer ka kusan zama nawani ni Khairat dolenka ne ka aureni hhhhhhhhhh ta saki wata dariya,

Alh Kamalu ya kalli d'iyar tasa yace"na gano ko waye Lameer d'ane gurin Alh Ibrahim Halilu,babban d'an kasuwa wanda sunansa ya shahara a k'asar nan,Mum tace"oh d'ansa ne kice d'an manya kika d'auko duk da ubanki shima babba ne amma daman irinsu nake son ganin kin aura 'yata,

Ya mutsa fuska tayi,taci gaba da danna wayarta zuwa cen tace"ai naga baku da niyyar samomin frn ck na shiyasa ni nafara gudanar da nawa aikin,Da sauri Dad yc"haba 'yata kullum fa abin nan na raina bakiji har nasabarsa saida na nemoba wllh yanxu tarihinsa babu wanda bansani ba jikan Malam babba ne babban malami a k'asar nan,yanzu hk na aika a k'iramin shi yaron zamu tattauna dashi akan maganarki,

Murmushine ya su6uce mata tace"yauwa dad haka nakesonji amma yaushene zaizo,yace"eh idan yauma kikeson yazo sai insa jami'an tsaro su d'akkomin shi,

Tashi tayi ta rungume uban nata tc"yesssss my dad yau akawosa gsky nayi frn ck ta manna masa kis,


Muje zuwa


Ummu Affan✍️✍️✍️
❤❤❤❤
🧡🧡🧡💓

*NI DA YAYA LAMEER*

❤❤❤❤
🧡🧡🧡💓
GAJERAN LABARI


Story and written

By

Fateemah Sununi Rabee'u
(Ummu Affan)



________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

MARUBUCIYAR ✍🏽✍🏽
UWANIN QAUYE
CIKIN WAYE?
And now👇

NI DA YAYA LAMEER!

WhatsAPP no 08104335144



Diditated to Ummu Inteesar,Doctor Maryamah and Nana Khadii,Inayinku over Sisters,

Special gift to Anty Hauwa

Jinjina ga Sis Asmy Jafar gaskiya inayinki over comments d'inki nasani nishad'i irin sosai d'in nan nagode da soyayyar da kike nunawa book d'in nan,kuma 'yan group na NIDA YAYA LAMEER FANS gaskiya jiya kun bani mamaki comment d'inku ya burgeni da fatan za'aci gaba da gashi,

Masu kirana kuma fa ina godiya da masumin mgn ta pc,wanda ban amsa ba dafatan zaku ya feni,abinne yayi yawa don Allah kuyi hkr kuna raina zan biku d'aya byn d'aya xan amsa muku nagode da sosai🤝❤️💋


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

🅿️19↪️20

Dr Lameer ne zaune a Office yana duba wasu fayils,yaji ana kwankwasa k'ofa yabada izinin a shugo,

Wata ma'aikaciyar jinya ce,tace"ranka ya dad'e kayi bak'i kuma police ne,suna waje,fayil d'in dake hannunsa ya aje yace"police kuma sukace ni suke nema,tace"eh,

Numfashi yaja"ok ina zuwa,fita tayi,tabbas yaji jiniyar motar jami'an tsaro amma baiyi tunanin ckn asibitinsa suka shugo ba ya d'auka wucewa ne zasuyi,

Fitowa yayi suna tsaye bakin k'ofarsa da alama shugowa sukasoyi,jami'ansa suka hanasu,don gashinan sai ja inja suke,suna ganinsa sukayo kansa,mik'a musu hannu yayi alamar su gaisa,yasakar musu fuska suks gaisa su uku,ne 'yan sadan,

Yace"ina ftn dai lafiya naji ance kuna nemana,gyad'a kai d'aya daga cikinsu yayi alamar shine babba yace"Eh me girma Alh Kamalu Senoter ne kenemanka a yarda mukayi dashi da munzo kamaka zamuyi amma wllh kamin kwarjini don haka kazo mu wuce hankali kwance,

Wani shu'umin murmushi Lameer ya saki,domin yasan mahaifin Khairat Senoter ne,yace"ok babu damuwa muje,

Bayansu yabi,motarsa ya nufa suka kalleshi,kazo kashiga nan,yace"laifin me nayi da zanshiga motarku,kuyi gaba xan biyoku a baya,

Shuru suka d'anyi sai kuma suka shiga tasu motar sukayi gaba yana binsu,har makeken gidan hutun Alh Kamalu,

A babban falon gidan suka iskesu,bayan sunyi sallama,nan fulisawa suka sara masa kamar wani kwamishi nan d'an sanda,murmushi yayi ya jinjina musu,kai da ka gani kasan irin 'yan sandan nan ne masu ha'inci da son abin duniya,

Kai tsaye kujerar dake fuskan tarsa _LAMER_ Ya zauna tare da mik'a masa hannu cike da fara'a shima ya mik'a masa nasa,

_Lameer_ yace"ina fatan dai lafiya,Alh Kamalu ya 6a66aka dariya yace"Lafiya k'alau Dr Lameer amma ai nasan kasan Khairat,"eh nasanta lafiya?,ya tambayeshi kai tsaye cikin gadara,

Kallonsa Alh Kamalu yayi snn yasake sakin wata dariyar hhhhhhhhhhhhhhhhhh mutanansa suka tayasa,mik'ewa Lameer yayi yace"idan baka da abin cewa ni zan wuce don muhimman aiyukana na baro,MIk'ewa shima Alh Kamalu yayi yace"Lameer kai yaro ne k'arami bakasan kan duniya ba amma inaso ka auri 'yata Khairat,

Wani kallon rainin wayau Lameer ya masa yace"daman nasan maganar kenan to inaso kasani ni bazan iya auran 'yarka ba koda banda mata bare ina da iyali,inaso kajawa 'yarka kunne ta kiyayeni idan ba hakaba daga kai har ita zakusha mamaki,badai kujerar nan kake tak'ama da ita kakewa kowa abinda kayi niyya ba,uhhm yayi wani d'an murmushi yaci gaba"ni yarone bansan kan duniya ba amma idan ka shugo gonata zakasha mamaki,yana gama fad'ar hakan ya juya cike da izza yana tafiya,

Mutanan Alh Kamalu zasu bisa su kamasa da sauri ya d'aga musu hannu,kur6ar ruwan dake gabansa yayi yasaki cup d'in take ya tarwatse sai kuma yace"uhmmm bakasan waye Alh Kamalu ba,

Shi kuwa Lameer motarsa ya koma ya mata key yabar gurin a matuk'ar fusace wannan rainin hankalin yakai iyaka amma zaiyi mgnin mutumin nan don yana senoter wnn shi ba damuwarsa bace,

Waye Alh Kamalu,shima haifaffen kaduna ne iyayensa ba wasu masu karfi bane,tun yana yaro shid'in irin marasa jin nan ne,su kansu iyayensa basuji dad'insa ba,

Wani kawunsa ne ya talafa masa har yayi ilmi mai zurfi,saidai bin bata da shayeshaye aikinsa ne da haka ya gama karatu sai kuma ya fad'a harkar siyasa,Matarsa Mum sunanta na asali Lubabatu anfi kiranta da Luba,cenda karuwace anan ma suka had'u da Kamalu har ya d'irka mata ciki da yake itama tsaye take bata da kyirki ko kad'an nan sukayi dirama sosai yace ta zubar taki shinefa sukayi aure cikin nada wata biyu lokacin,(kunji jahirci haka suka yi aure da cikin Khairat iyayensa basusan da ciki akayi auren ba),

Haka Khairat ta taso cikin rashin tarbiyya komai takeso sai anmata don iyayenta suna matuk'ar k'aunarta,bata ta6a neman abu tarasa ba a rayuwarta,shiyasa take ganin Lameer ma dole ta samesa,(Allah ka bamu ikon kula da tarbiyyar yaranmu)

Kai kud'inma Alh Kamalu bana Allah bane domin d'an mafiya ne yana shan jini,haka ya bada mahaifiyarsa da k'an nansa har guda biyu,mahaifinsa kuwa yanan dashi da babu d'aya don ba abunda yake masa yana kwance cikin ciwo,to kunji ko waye Alh Kamalu,

...................................................

Zaune suke anyi break a mkrntar tasu,Zainab ce sai k'awayenta biyu,Hafsa da Maryam,fira suke don Zainab vadai surutu ba,

Me gadi ne yazo ya samesu cikin fara'a yace"Zainabubuwa Zainabu abu me tagwayen suna kizo Yayanki na kira,da sauri ta mik'e ta kalli su Hafsa tace"ina zuwa,sukace sai kindawo,tace"Baba me gadi muje,kallonta yayi cike da tausayi don sanin abinda aka shirya mata harga Allah badon sunce idan bai kirata sai sunkasheshiba da bazai iya kiranta ba,ganin kamar yana tunani tace"Baba me gadi ina Yaya Lameer d'in,da sauri ya kalleta yace"yana waje yace sauri yake gaisawa zakuyi kidawo,

Shuru tayi na wani lokaci sai taji kamar bata yardaba domin har ciki Yaya Lameer yake zuwa inhar shine ta ta tuno yace mata wai sauri yake sai ta fita da sauri,kallon motar tayi dake waje bakin gate din mkrntrsu,bata ta6a ganin yaya Lameer da wnn motar ba saidai ta k'arasa,

Aiji tayi an shak'a mata wata hoda anyi cikin motar da ita daga lokacin bata sake sanin inda kanta yake ba,


Muje zuwa,Ina sonku masoyana a duk inda kuke,fans d'ina na facebook kuma inayinku irin wujiga wujigan nan ana tare😂🤝


Ummu Affan✍️✍️✍️
❤❤❤❤
🧡🧡🧡💓

*NI DA YAYA LAMEER*

❤❤❤❤
🧡🧡🧡💓
GAJERAN LABARI


Story and written

By

Fateemah Sununi Rabee'u
(Ummu Affan)



________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

MARUBUCIYAR ✍🏽✍🏽
UWANIN QAUYE
CIKIN WAYE?
And now👇

NI DA YAYA LAMEER!

WhatsAPP no 08104335144



Diditated to ATK

Special gift to Anty Hauwa

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

🅿️21↪️22

Gudu kawai suke shararawa akan babban titin gaba d'ayama fita sukayi daga cikin garin kaduna,

Wani k'auye suka kaita me suna Fanbeguwa,acen suke da wani gida babba cike suka kaita har zuwa lokacin Zainab batasan meke faruwa ba,

Boss suka kira a waya ya fito daga cikin gidan,kallon yaran nasa yai yasaka dariya hhhhhh ban ta6a baku aiki ba aka sami matsala ina alfahari daku,

Sara masa sukai suka had'a baki,"muma muna alfahari dakai megida,

Murfin bayan motar suka bud'e masa inda Zainab ke kwance kamar meyin barci,murmushi yayi ya d'auketa sak sai cikin gidan,

D'akin dake gidan ya kaita kan wata katuwar katima ya shimfed'eta,murmushi yai yace afili"Zainab bazan kasheki ba kamar yadda Khairat ta buk'ata domin tun ranar da ta nunamin ke naji ina k'aunarki shiyasa na za6i in kawoki nan domin inyi yarda nakeso dake,ke tawa ce har abada ba wanda zai sae jin d'uriyarki,yasaki dariya hhhhhhhhhh sannan ya koma farlour,

Kud'i yabawa yaransa masu yawa sannan ya musu godiya,suka fita daman su Acen Kaduna suke,amma idan yasasu aiki ko inane suna xuwa,

Wajen k'arfi biyu na rana Zainab ta farko,ahankali ta fara bud'e idanuwanta saman d'akin ta kalli ta juya idanuwanta zuwa ko wanne sassa na d'akin,a furgice ta tashi zaune abinda ya faru ne ya fad'o mata,Yayaaaaa Lameerrrrrrrrrr,ta ambata da k'arfi,

Daidai lokacin kuma Lameer ya rik'e saitin zuciyarsa,a hankali ya furta Zainab,sai kuma yaji gabansa na fad'uwa,

Boss ne ya shugo d'akin da sauri,ya gigice ta mik'e tana zare idanu,yace"Zainab lafiya aii daga yau nine na koma Yayanki ki mance da wancen kinji ko kizo muji dad'inmu,gadagadan yayo kanta,

Da sauri taja baya tana hawaye tace"waye kai?don Allah kayi hakuri kamayar dani gurin Yayanah,dariya yasaka yace"ai kuma ke da yayanki kun rabu kenan,kasheki akasa fa nayi amma saboda ina sonki yasa ban kasheki ba,don haka kibani had'in kai,zan mayar dake 'yar lele muji dad'inmu ko?ya k'arashe maganarsa da tambaya,

Runtse idanuwanta tayi da k'arfi hawaye nabin kuncinta ita bamafa tasan inda mgnrsa ta dosa ba,tace"don Allah kayi hakuri kamar dani cikin ahlina,

"Duk irn son da nake miki bazan yarda nayi gangancin nan ba kinsan ma wacece Khairat waye ubanta?,girgiza kai take tace"ni wad'an tambayoyin naka sun girmi kwanyata a makaranta ni banacin jarabawa kaga tambayoyinka zasu iya kassara kwanyata don Allah kayi hakuri kamar dani gurin Yayanah,

Funcikota yayi saigata jikinsa k'arata kwalla da k'arfi,bai damuba yace"wllh tunda nayi sha'awarki to sai na d'and'anaki,kuka sosai Zainab keyi nan fa suka fara danbe,

A 6angaran Lameer daidai lokacin yaga ya mik'e

3 / 6