DAN HAKIN DAKA RAINA Yaƙin Gida By Sadiya A. Umar

Author :  Sadiya A. Umar Category :  Romance

Chapter   18 / 21

51K to 54K   out of 61.9K words

basuyi waya ba


      Awajen Hapsatu kuwa ankammala mata ginin gidan ta tsap kowane part yasha gyara ansaka masa komai na bu'kata abunda yarage kad'anne acikin gurin kaya masu tsada ake zuba mata akowanne 6angare

   Sannan tazuba ma'aikata kota ina suna kula da gidan yadda yakamata



    Wani lokacin ma bata samun damar zuwa ganin abunci saidai ma'aikata suyi kawai


   Manya²'n masu kud'i suke fakawa siyan abuncin ta kota ina sunanta yad'aukaka daga gari² ake bata Oder abuncin dinner kona paty



    Sosai tayi kud'i naban mamaki, harta gyarawa Baban Bintu da abokin sa gidansu tazuba musu kayan more rayuwa


  Amman abun mamaki ita ta'ki tashi daga wannan gidan sam saidai gyarashi datakeyi kawai


    Komai Nusaiba takeso tanayi matashi babu abunda tanema tarasa ita kanta yanzu takoma makaranta Hapsatun

    Kuma tana fuskantar komai sosai yadda yakamata



     Fahat da Bintu sun d'inke dan abun yana bata mamakima dan ita tunanin ta kaliss yakeso amman saitaga ashe shi Bintu yakeso



      Har ankai kud'in nagani inaso, da kuma kayan saka rana


     Motar Mom d'in su Nusaiba ce tai parking a'kofar gidan su Hapsatu tana mamakin yadda gurin yake cike da manyan masu kud'i da alhazawa suna cikin rumfar cin abunci ga manyan motoci kashi²

   Gurin dabata sanshiba dazatace ba gurin bane dantasiye gurin gaba d'aya ta maka gida da gurin cin abunci makeke

    Sosai abun yake bata mamaki sosai dan gani take kamar a film ne sbd shekararta ta biyu kenan rabonta da gurin amman yasauya sosai

  Abunda bata ta6a tunani ba
WANNAN SHINE 'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔



    Sakkowa tai tana yatsine fuska tana kallon su gaban tane yafad'i ganin............✍🏻✍🏻✍🏻


Keep waiting my fan's🤔🤔🤗😬

Hallmarth ce🥰😘😍

[04/02, 8:03 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨

💞NAH💞
SADIYA ABDULLAHI UMAR
💞UMMUH FATEEMAH💞



🅿---


8⃣9⃣&9⃣0⃣


...............Gaban tane yafad'i ganin mahaifinta da kuma daddy'n Nusaiba agurin sunacin abunci sosai hankalinta yatashi


   'Karasawa tai wajen amugun fusace takallesu, cewa tai amman dai anyi asara wlh, SAGIR yanzu anan kakecin abunci sbd ta6ewa karasa a ina zakaci abunci sai gurin nan


   Mahaifintane yakalleta yace meyake damunkine ke waya kawoki nan wajen


   Babah ka kyaleni da wannan tambad'ad'd'en mana inji uwar me yazoyi nan gurin

    Kiwuce nace kitafi bakyaji nane
Wlh babu inda zani saidai mutafi tare daku dan wlh bazanje ko inaba

   Mahaifintane yakalleta yace in kika 'kara magana d'aya anan saina tsine miki


    Kallonsa tai tace kadad'e baka tsinen ba indai akan SAGIR ne wlh babu inda zani saidai mutafi tare kanaji nako


  Nace bazaku tafi tareba tare kuka zo, kiwuce nace

   Bazan wuceba wlh babu inda zani
Kallon SAGIR yay wanda kunya ta isheshi yasunkuyar da kansa 'kasa yace muje SAGIR

   Kama hanya sukai suka tafi tazo tasha gabansu tace kashiga motata mutafi gida wlh idan ba hakaba saidai mutafi tare duk inda zaku


   Mutanene suka farayi musu zobe dan haka yace tashiga motar ta shima yashiga tasa saisu tafi gidan gaba d'aya


   Amman 'kememe ta'ki tace saidai driver yaja tasa sushiga tata sutafi tare
   Dan kar yazubar da mutuncinsa yasaka yashiga suka tafi tunkafu mutane sugane me ake ciki sosai



   Jan motar tai sukai gidansu inda shima babanta yake bunsu abaya har suka isa gidan



     Sunayin parking tafuto hannunsa taja zuwa cikin gidan tana zuwa phalo ta wancakalar dashi tace uban me kajeyi agurin ma'kiyyata


Hmma ma'kiyarki kuma
Eyyy tofa nikuma Allah yajarabceni dasan abuncinta sosai shiyasa ma kika ganni acan kuma munje maganar inasan dama in 'kara aurene sbd inasan wadda zata na bani kulawa tana kuma mutuntani da.................


   Aitunkan ya'kara sa taciyo kwalarsa tafara masifa da zage² tana bala'i nizakai wa kishiya sbd kai dan tsinan niyane kuma tambad'ad'd'e wanda bashi da amana matsiyaci shege kawa..........


  Kauuu taji and'auketa da mari kafun tad'ago an'kara yi mata wani, tana yun'kurin tasowa aka 'kara yi mata wani saida akai mata triple sannan aka kyaleta



Mahaifintane yayi mata guda biyu shikuma daddy Nusaiba shiyay mata nafarko



Mahaifintane yace aurema kuwa yanzu aka fara dan saura kwana 2 d'aurin aure ko ki 'kinso




Wani ihuuuu ta tsala tana dire² tana wlh baku isaba baza'amun kishiyaba kunyi kad'an wlh kunyi kad'an



  Haka tai ta ihu tana kuka
Kamo kwalar daddy Nusaiba tai aikam yasakar mata wani marin wanda yafi na d'azu gigiitarwa
   Fad'uwatai tana kuka sukuma suka futa danyin safgogin gabansu



  Yau tsawon kwana 4 kenan har ankawo amarya amman mom d'in Nusaiba taba futoba


    Kwanan amarya biyu tasakawa gidan wuta
   Allah yarufa asiri ma amaryar batanan sun futa yawon sha'katawa ita da daddy'n Nusaiba


   Masu aiki ma guduwa sukai suka bar gidan da'kar aka samu aka kashe wutar


  Anan ne fa daddy yace bazai 'kara kwana gidan ba yatafi gidansa shida amaryarsa wanda bata saniba


    Kawarta takira suka tafi wajen wani 'katon Boka ahanyar kamaru nan yahad'a musu magunguna dazata futar da kishiyar ta ta mallaki kuma daddy'n Nusaiba

   Sun zuba masa kud'i masu yawa sannan suka kamo hanya dan dawowa gida


   Ahanyarsu datawowa sukai accident motarsu takama da wuta da'kar aka cirosu akai asibiti dasu


   Susha wula'kanci kafin aka kar6esu dukda su ba'ahayyacinsu sukeba
   Kwanan su biyu sannan suka dawo hayyacinsu nan suka kira waya sukace ga inda suke da'kar mahaifin mom yataho shida daddy'n Nusaiba


    Sun tsorata da ganinsu ahaka
Amman abun tambayar shin meya kawosu wannan garin dansu basuyi dasu zasuzo garin kamaru ba

   Amman babu halin tambaya
Tunda suna cikin halin jinya
Bayan kwana biyu dangin ''kawar tata suma sukazo
    Sosai suka tausaya musu
Anan dai aka had'u anata alhini

    Yau tsawon sati 4 kenan sukai musu transfer zuwa asibitin Nigeria suka dawo gida baki d'aya

   Anan din ma saidai ace dasau'ki amman dai ciwon nasu kamar gaba yake 'karayi


   Saida sukai wata biyu a asibitin fata sannan sukai musu transfer zuwa asibitin Aminu Kano


    Saida suka kwashe tsawon wata 6 suna jinya kafun suka d'an warke dukkan wani tattalin arzi'kin su saida yakarye duk wata dukiya da mom take ta'kama da ita ta'kare dan duk ma'aikatan gidan su sun gudu

     Daddy kuma bashi da kud'i sosai
Gashi ya'ki sanarwa da Nusaiba komai dan tana exam ne bayasan ta tashi hankalinta


      Har gidajensa da filayensa da kuma motocinsa ga amarya da tsohon cikinta haihu wa yau ko gobe


    Sosai yake ''ko'karin yaga ya tai makawa iyalan sa dan karya cika ro'kon mutane.


Haka har aka sallamosu gaba d'aya Amman da'kar yake iya yin wasu abubuwan


Gidan sa daya rage masa shi yasaka akasuwa yasiyar yafara sayarda kayan miya a'kofar gidansa yana samun yaci da iyalansa yasiya musu magani



    Yau tun safe amaryar daddy take na'kuda gashi bashi da 'kud'i asibitin gomnaty yakaita anan aka amshi haihuwarta ta haifi yaranta maza guda biyu kyawawan gaske masu kama dashi sakk


   Daddy yayi murna da farin ciki danshi tunaninsa baya haihuwa ne ashe yana haihuwa



A6angaren mom kuwa abun sai antausaya mata dan inkaganta yanzu bazaka gane taba sam, indai baka mata mugun sani ba



     Awajen Nusaiba kuwa an kammala exam lpy sosai kuma tasamu saka mako mai kyau

      Azaune suke atsakar gida suna hira Hapsatu tace mata "yar Ummerh ta
    Murmushi tai mai ''kayatarwa tace na'am Ummerh ta
    Yanzu masters zaki cigaba ko kuwa tsayawa zakiyi sai munji abunda shi mijin  naki zaice


   Kunyace takama ta, tarufe fuskarta, tace Ummerh na miji kuma waye mijina kuma


   Murmushi tai irin na manya tace toshi Nauphal d'in dan tunkan yakoma makaranta natura baban bintu da abokin sa sunje sunga waliyyan ki

    Sunkai kud'in nagani inaso dana saka rana yana dawowa duk zan muku aure in huta


    Aureeeeeeee kuma Ummerh nibanasan rabuwa dake wlh

      Hmmm 🤔 ko yayi kyau to
Shima baisan dazancen bikin ba saiya dawo sannan yaji dan nagaji da wannan munafurcin naku dagake har shi



     Gwara in aurar daku in huta kawai
Dariya takeyi  sosai
    Yawwa karki gaya masa dan yakusa dawowa ma
   Ummerh yafi shekara biyufa
Ummm nima nakirasa
   Sai yacemun so you ake yakar6i result d'insa saiya taho gaba d'aya
Ok Allah yadawo dashi lpy ameen
   Fahat ne yace Ummerh zuwa yaushene zai dawo
  Toh nidai bai gayamun ba yacemun dai in bari zaikira in zai dawo

    To Allah yadawo dashi lpy
Yawwa zonan
   Zuwa yay yazauna
Kallonsa tai tace batun had'a lefen ku yaza'ai dan nidai bansan wadda zata had'a muku lefen kuba


   Ok Ummerh akwai wata matar abokina tana had'a lefe sosai zanyi mata magana sai naji nawa za'a kashe

   Ok shikenan, inkayi mata maganar kagayamun kaji
   Toh in sha Allah Ummerh


  Haka sukaita hirarsu suna dariya wani ta tsokane su wani kuma su tsokane ta


     Wayar Nusaiba ce tayi ringing 🔔 tana dubawa taga daddy nah
   Dauka tai damurna tana daddy na ina wuni yagida ya aiki

   Lpy qlu mamana ykk
Muna lpy qlu dad
   Aunty'n ki ta haihu yau sati 4 kenan
Dan Allah dad amman baka gayamunba har akai suna
   Ai lokacin naga kina exam 📝 ne shiyasa
     Daddy to zanzo da yamma nida Ummerh ta

   Allah yakawoku lpy amman muna gudana na bello road 🛣
   Toh daddy


Kashe wayar tai tanata murna tayi 'kanne
     Da yamma suka shirya itada Hapsatu da kayan barka akwati biyu da kayan amfanin baby masu yawa suka hau nafef suka tafi


    Abakin 'kofar get d'in aka saukesu suka sakko kayan su sannan suka fara shiga dasu har yaran 'kofar gidan suka tayasu shiga da wasu
    Da sallama abakinsu suka shiga  phalon gidan suka tunkara aka shiga da kayan sannan suka shiga


        Dawowa tai danta sallami nai nafef saboda yace babu chanji saita 'karasa gefen gidan inda taga mai kayan miya yana zubawa

    Sallama tai ya amsa bata d'auki murya ba tace dan Allah baba kanada chanjin dubu d'aya
   Eyyy akwai 'yar nan
Waigowa yay suka had'a ido
Hannun tane yafara karkarwa tace dad.......da.........dad.......dy mekake anan wajen

    Daddy yanaganka anan wajen
Muryarta tana rawa Kukane ya'kwace mata
    Sallamar mutace yayi saiya dawo shagon yarufe sannan yace mata muje ciki

   Mai nafef ne yace keeee baiwar Allah kud'in nawafa
   Daddy ne ya'karasa gurin yace nawane
    'Dari biyar da hamsin
Bashi yay sannan suka tafi cikin gidan kuka take sosai, atsakar gida suka samu Hapsatu ita da amaryar daddy suna hira akan tabarma

    Zaunar da ita yay
Amaryar sace tace lpy naga "yar tawa tana kuka daddy mekai mata

   Babu komai danta ganni ina saida kayan miyane
   Hapsatu ce tace kayan miya kuma
Ey Hapsatu
   Nusaiba ce tace daddy ina mom
Tana cikin phalon baki gantaba
   Eyy
Toh taso muje
Shiga sukai
   Yanuna mata ita azaune duk ta 'kone taji ciwuka wasu sun warke wasu basu warkeba
   Mom....... Mm. Mm.. M...... Ooooommmmmomm.. Luuuuuu tai baya tafad'i asume

  Kanta sukayo gaba d'aya tadad'e kafun tafar fad'o daga doguwar suman datai

     Kuka tasaka sosai tana tambayar daddy
    Daddy meya faru dakune daddy kagayamun
   Daddy na menene yafaru daku

   Daurewa yay yabata hkr saida tai shiru sannan yafara bata labarin komai tasha kuka sosai
   Dan ko Hapsatu itama saida tai kuka sosai

    Daddy to ina aikin naka
Aiki dole tasa nabarsa saboda sunce basasan wanda basu da kud'i

   Shine nakama sayar da kayan miya
Kuka ta'kara fashewa dashi sosai da'kar suka lalla6ata tayi shiru

     Kayan barka suka ajiye musu
Mom ko takasa magana saidai kuka kawai dan bata manta abubuwan dataiwa Hapsatu
      Hkr taita basu da neman yafiyarsu sukace mata babu komai
    Saida bayan sallar isha'i sannan suka tafi gida

   Koda suka koma Hapsatu tunani take tayaya zata tai maka musu
  Gashi yace gidan dasuke ciki ma yasiyar dashi gashi kuma bashi da inda zai zauna sun basu notice wata biyu

      Hakadai taita tunanin yadda zatai masa
      Tunanin datai kawai amaida bikin su Fahat wata d'aya idan sunyi aure sutare asabon gidan su wannan gidan kuma tabarwa baban Nusaiba shi


   Gurin baba mlm taje tagaya masa komai daya faru shima yatausaya musu sannan tagaya masa mom d'in Nusaiba tace ya yafe mata

   Yace babu komai shikam bai 'kullaceta ba dama

     Nan tagaya masa abunda zatai danta tai maka masa
   Yace hakan datai ta kyauta sosai

Da wannan zancen suka rabu
   Sosai Hapsatu take kai wasu dad d'in Nusaiba tai makon kayan abunci da magun guna da kud'i kuma


    Sunajin dadi sosai, wataran yayta kuka ma inya tuna rayuwar da

   Fahat ne yasamu Hapsatu yake ce mata sunyi magana da matar yatura mata kud'in gaba d'aya sannan kuma tace nan da 1week kaya zasu kammala

   Ok
Hjy Nasmatu mai gyaran jiki ta garin kebbe Hapsatu ta kira tafara gyarawa Nusaiba da Bintu jiki sosai sukeyin kyau
    Ango kam shiru bai dawo ba
6angaren abubuwan da amare suke bu'kata kuwa duk Hapsatu tasiya musu komai babu abunda zasu bu'kata batai musus ba

    Sallama akai abakin 'kofa
Wanda yaja hankalinsu gaba d'aya suna juyawa da mamaki suke kallon............... ✍🏻✍🏻✍🏻


Keep waiting my fan's🤔🤔

Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:03 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨

💞NAH💞
SADIYA ABDULLAHI UMAR
💞UMMUH FATEEMAH💞



🅿---

  9⃣1⃣&9⃣2⃣


............Suna kallon sa Nauphal ne yayi wani mul-mul dashi yayi fari ya'kara kyau sosai

   Ya'kara zama cikakken namiji sosai inka gansa saikai mamaki dan wani irin kyau ya'karayi sosai

        Sallama yay yashiga gidan gurin Ummerh sa yay dasauri yana rungume ta oyoyo Ummerh ta
     Oyoyo my son
Sannu da zuwa
Amman zuwa babu notice my son
Ummerh na banasan d'aura miki wahala ne
    Ummerh ai badan nasan gidan nan ba bazan gane saba san wannan 'kara bud'asa da akai yasha mugun gyara kamar bashi ba
   Murmushi tai taja masa gyemun sa tace lalle d'an Ummerh ya girma naga alama

   Kunya yaji yasunkuyar da kansa 'kasa yana shafa gyemun sa

       Fahat ne yafuto daga d'aki dasauri kallon juna sukai suka rungume junan su kuka Fahat kuka yasaka yace I Miss you my bro
   Me tooo wlh dear
Kadawo lpy
Lpy qlu
Naje suka hanani shiga inganka
    Basa bari wlh dear
Toka daina kukan mana

Shiru yay
Ummerh suce tace Allah yashirya ka wlh Fahat kagirma amman bakasan kagirmaba indai kaga Nauphal sai kayi kuka

     Allah yakyauta wlh
Murmushi yay yana cewa Ummerh Allah jinake kamar rayuwatace batanan idan yatafi makaranta

   Allah yakyauta yanzu kuma rayuwar taka tadawo ko
    Dariya sukai atare suka shiga d'aki
Kayansa ya ajiye masa sannan yadawo gurin sa
    Kallonsa yay yace wai ina takene
Batanan Ummerh ta aiketa
    Ok nazata ai tana nan amman bata mun ko sannu da zuwaba
   Dukan sa yay yace sannun mijinta batazoba zata d'auki pornishment ko


      Wlh dear inajin baby'n nan tawa sosai Allah
    Ohhh niii dan Ummerh ta rashin ta ido zakamun
    Allah dear wannan dawowar bazan 6oyewa Ummerh ba cewa zanyi gaskiya atafi neman auren nan gaskiya
     Allah kabalaga ko
Kai dear bahaka bane ba kawai dai inasan tane akusa dani wlh

   Yayi kyau wlh zaka sani
Yanzu to in akace kafuto yazakai
   Wlh babu komai dan nasan inada dahir
   Daaaahir kuma a ina kaida ko aiki baka fara ba

    Eyyy mana
To waye dahiir d'in naka
Hmm kaida Ummerh mana
Nida ummerh

Yessss kuzakumun aure
  Dan wlh auren gata zakumun

Lalle indai zamu maka auren gata to saidai a aura maka 'yar gidan Mm Balaraba

      Eyyyyyyyyy yeeeeeeeeee🤔 🙄
   Ta666 😕😕wlh saidai in mutu bani da aure

   Dariya yasaka yace to kaga kuwa mubaza mu aura maka wadda kake soba kuma mu maka komai ba ai dad'in zai maka yawa

   Wlh ku zakumun auren nan kuma babu fashi

   Dariya yayi yace albishirinka
Goro
   Kai nama fasa
      Dan Allah katai makamun kaji

An'ki d'in in abun yazo kaji
    Dan Allah dear kasan dai bama haka dakai ko
    To rufe idan ka rufewa yay
Yabud'e akwatinsa yad'auko invitation d'in d'aurin auren su yasaka masa ahannunsa sannan yace bude idan ka to
    Bud'ewa yay
Yace masa karanta

Kallon katin yay yafara karan tawa ai yana gamawa yayi wani ihuuuu yarungume sa yana wayyooo Allah na I love you so much my d'an uwana inasanka sosai wlh

     Wayyo Allah na jinake kamar ina d'aukeka wlh

  Dariya Fahat yayi yace Allah yakyauta
     Sakar ni kaji
Inada abunyi ni wlh

Kwanciya yay akan bed yana nazarin yadda zaiyi komai



Yanzu badan Allah yarufa mana asiriba anraba wannan part d'in namu danasu Ummerh datana jinka zakaita wannan ihunnnn

     Hmmm rufamun asiri in ummerh taji wannan ihun nawa ai kunya ta isheni wlh zan iya kallon idanta kuwa


     Dariya sukai suka tafa
Bari inyi wanka kafun tadawo
   Ok
Tashi yay yashiga wanka saida yafuto sannan yayi shirin sa cikin 'kananan kaya sunyi masa kyau sosai

     Gyara gashin kansa yay yafesa turare kota ina
   Fahat ne yakallesa yace wai wannan wankan har ina zaka
   Zuwa zanyi in yi zaman jiranta a tsakar gida, dan wlh acan ma zamuci abuncin
   Tashi Fahat yay yana danne dariyarsa yace muje nizan futama da kayan abuncin

    Futa yay dasu suka zauna akan lallausar shimfid'ar da Hapsatu tai awajen wata bishiya datasa aka dasa mata ita

   Zama sukai shidai fahat danne dariyar sa yakeyi dan yasan ko zai kwana anan bazaiga Nusaiba ba

    Haka suka faracin abuncin har suka kammala sai ware ido yake ko zai ganta amman shiru
     Kallon Fahat yay yace wai ina aka aiketane
   Dariyar sace ta kwace masa yace hhhhh wayyo cikina
    Menene wai
Hmm gimtsewa yay yace basanan fa yau kwanan su 19 kenan saura kwana 4 sudawo
  Ina sukaje wai
Ohooooo ni nasani
Ita dawa kuma
  Itada Teemerh
Wace kuma teemah
   Kai bakasantaba
Toh matar dazan aura
Ok kace Bintu
Bintu dake nan wlh yanzu sunan ta teemerh
   Hmm niba wannan ba
Akwai waya ahannunsu
Ey amman Ummerh ta amshe su jiya dannakira ta jiya da safe take cewa Ummerh zata amshe wayarsu
   Nace a ina suke tace itama bata saniba wlh
      Toha tashin hankali, gaskiya kaje gurin Ummerh kace mata yabamu address d'in gidan muje
   Aaaa A a'a wlh babu ruwana kaje dai amman nikam wlh badaniba wannan rashin kunyar

    Kumafa nace mata yau zanzo fa
Hhhhh Allah kooo
  Amman natausaya maka
Duka yakai masa yace anya zan iya jure wannan abun kuwa



    Hakadai suka kwana babu alamar su Nusaiba da Bintu agidan
     Da yamma gajiya yay yafara taya Hapsatu aiki
  

18 / 21