DAN HAKIN DAKA RAINA Yaƙin Gida By Sadiya A. Umar

Author :  Sadiya A. Umar Category :  Romance

Chapter   16 / 21

45K to 48K   out of 61.9K words

_Story and written by_

*SADIYA •A• UMAR*
*{UMMUH FATEEMAH*}

🅿---



         7⃣9⃣&8⃣0⃣


..................Shida wata yarinyace kuma ko kamun kai bata da sai rawa take yana mata li'ki

    Abun yabawa Hapsatu mamaki tooo wacece wannan yarinyar kuma ina yasamota



     Yi shiru 'yar Ummerh taso muje kiyi wanka, kicanja kayanki, kici abunci
   Zaizo yasameni wlh
Tashi tai idanta yayi luhu² fuskar tayi jaaaa sosai abunka da farar fata




       Da'kar Hapsatu ta lalla6ata tayi wanka taci abunci tasaka kayan bacci, bata panadol tai tasha sannan ta lalla6ata ta kwanta
    Har lokacin Nauphal bai dawoba
Itakam inna fakaici idon Hapsatu saita share kwallarta




    Yitai kamar tayi bacci sai Hapsatu taja mata bargo sannan ta futo
   Sai alokacin ma takula da kayan data shigo dasu da wayarta duk agurin tabarsu har hand bag 👝 d'in tama

   Kwashe kayantai taga babu abunda zai lalace aciki takai matasu d'akin ta ajiye




    Saida akai sallar Isha'i sannan yadawo shida Fahat
     Da sallama suka shigo
Da'kar Hapsatu ta amsa musu sallamar


   Zama sukai akusa da ita suka gaisheta
   Nam ma ada'kile ta amsa tana tashi daga gurin
     Nauphal yasan dashi ake wannan fushin sbd yata6a mata 'yar gold d'in ta
       Shikuwa Fahat dabaisan komaiba tashi yay yabita yace Ummerh me mukayi kuma
   Nauphal kansa yana 'kasa baice komaiba


        Shiii bai gaya maka ba
Ummerh bai gayan komai ba
Tunda lokacin da muka had'u da magriba ne munayin sallah aka shiga karatu
   Da aka kammala kuma akayi sallah, sannan muna idarwa akai addu'a kowa yataho gida





  Kaje yafad'a maka
Ummerh nifa bansan menaiba kiyi hkr dan Allah ko wani abun akace namiki


    Ban saniba
Kasamun yarinya kuka
Kun tafi tare meyasa bazaku dawo tareba shine kazauna kanawa wasu shasha shayyy li'ki ko

     Sannan harda rawa da tafiya hira kabarmun yarin yata ita kad'ay

   Wayace kabita inkasan bazaka zauna tare da itaba


      Ummerh budur watace fa
Ok budur war taka tafita kenan ko

A'a Ummerh
Hakane mana gashinan kafad'a
   Toh bari kaji zan aurawa yarin yata wanda yafika komai kuma zaka gani
 


   Itakam Nusaiba akan kunnenta akai komai jitai gabanta yafad'i da Hapsatu tace zata aura masa wata




   Dama jibi hutunku zai 'kare koh
To yau kashirya kayanka
    Gobe ka kama hanya katafi banasan ganinka agidan nan kaji na fad'a maka ko



     Ummerh Allah ni......
Banasan jin komai kuma koda wasa kadawomun gidan nan ba Bayan 2year ba sai ranka ya6aci kajidai nagaya maka koh



    Kallonta yay atsorace yace Ummerh na dan Allah kiyi hkr mana Allah nifa ba wani abu naiba
     Itace tace batasona ni yarone
Kuma Ummerh nasamu wadda take sona,shine fa muke hira

    Allah ni babu abunda nai mata kuma cewa nai tajirani
   Shine fa tai tafiyarta nibanma san ta tafiba Allah



Ina zaka sani tunda kasamu wadda kakeso
     Ummerh Allah ni fa babu abunda nai mata
   Kumafa ita tace batasona
Kumani aure nakeson yi
   Ita da bakinta tace maka batasan ka
Ey wlh Ummerh tace nai mata 'kan'kanta


     Bangaya maka metaceba tunkan wannan lokacin
    Ummerh toki tambayeta wlh kiji
Allah itace tace batasona



  Nikam bansan menai mataba ta tsaneni
     Har gayawa 'kawayenta takefa

Ummerh dan Allah kiyimun afwa Allah bazan 'karaba
     Kuma kitambayeta indai tace namata yaro shikenan bazan 'kara kula taba



  Banza Hapsatu tai masa shikuwa fahat dariyace take cinsa kamar me
       Abuncinsu yad'auko dan yaga yau Ummerh tasu bazata basu ba



Itakam Nusaiba kukan ta tacigaba har bacci yad'auketa

   Hapsatu ma d'akin ta tafi tayi shirin kwanciya tai bacci abunta




WASHE GARI
   Koda gari yawaye ma daurewa tai tayi ayyukanta tayi komai yadda tasaba ta nunawa kowa babu komai aranta



   Yau babu Makarantar boko saidai islamiyya dan haka tashirya tai tafiyarta ahanya suka had'u da kaliss sukaita hirarsu, tasha mamaki kaliss dan batai tunanin zatazo Makaranta ba


    Lokacin da aka tashi daga makaranta abakin get suka had'u da wani kyankyawan farin saurayi yana tafiya zai shiga motar sa


    Kallon su yay yaga Nusaiba tana murmushi, jiyay har cikin zuciyarsa


   Binsu yarin'ka yi har bakin gidan su Nusaiba, yayi parking

      Sallama yay musu suna ''ko'karin  shiga gidan

    Amsawa sukai suna Juyowa
Kallon kaliss yay yace dan Allah inasan ki aramun "kawar mu kona 5m ne please



    Ok
Kallon ta tai ta had'e rai dan badan kaliss tari'ke mata hannu bama da tuni tashiga ciki



       Besty ana magana fa
Inaji ai
   To amman kije mana kiji dame yazo kinga dai wannan ba yaro bane bakuma tsoho bane


  Murmushi tai tace ke kooo
     Kije nidai dan Allah


Juyawa tai ta taka zuwa inda yake
    Sallama tai masa kawai ta tsaya


Amsawa yay yana murmushi yace gimbiya sarautar mata
    Hmm
Barka da yamma
   Hmm
Yagida, ya makaranta kuma
   Alhmdllh tace ada'kile

Masha Allah
    Nidai sunana muktar kuma nagankune yanzu anan zaku futo daga makarantar islamiyya nabiyoku, nazo gurin wani abokinane naganku

     Kuma gaskiya dagaske nake ina sanki aurenki zanyi

       Dan Allah kitai makamun kar kice a'a
    Ni d'an gidan mlm sulaiman ne
Wanda akafu sani damai shadda
    Yana aikine a company alhaji Ibrahim mai shadda baban hassan da husaini


        Kuma ashirye nake da in aureki ba wasa yakawoniba Allah
   Nayi karatuna a6angaren business ne
       Kuma ni banada wata matsala da iyayena dan burinsu guda d'aya yarage musu suga nayi aure kawai


     Dana Allah karki watsan 'kasa acikin idona

     To dan Allah kabani lokaci zanyi tunani kaji
   Toh shikenan kamar zuwa yaushe kenan zan dawo
      Toh kamar rana ai tayau



Haba gimbiya ta so kike in mutu
Zuwa dai gobe dan Allah
   Gobe kuma
Umm mana dan Allah karkice a'a
     Toh bada wuriba
Kamar yaushe kenan
Bayan mundawo daga makaranta
     Toh Allah yakaimu naga ai 5:00pm kuke tashi ko
   Ummm


Toh nagode ga number ta nan
   Kibani taki kinji

Ai....
  Tarar numfashinta yay yace ai meee
Dan Allah karki hanani kibani number kinji gimbiya ta



     Murmushi tai ta karanta masa yarubuta
Amman daaa batai niyar basaba

   Murmushi yay yace ngd gimbiya ta Allah yabar 'kauna



     Hmm natafi kar anemeni
Ok agaimun su mom
Ummerh dai
To agaidamun su



  Duk abunda akai akan kunne Nauphal akayi jiyay kamar yamutu dan ba'kin ciki shiyayi mata nawasa ita nagaske zatai masa kenan


     Gida tashiga abunta ta tarar da kaliss sunata hira da Ummerh ta atsakar gida


     Ummerh ce ta kalleta tace sirikin nawa yatafi
   Kunya taji tashiga d'aki kawai
Haka sukaita tsokanarta



    Bayan magriba ta taraka kaliss tahau nafef ta tafi gida azaure tazo shiga taga mutum atsaye yahad'e rai fuskar nan babu annuri


   Kallonta yay yace keeeee...............✍🏻✍🏻✍🏻




Keep waiting my fan's🤔🤔🤔


Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
*DASHEN ALLAH*
*WRITING ASSOCIATION*


*'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔*
_Story and written by_

*SADIYA •A• UMAR*
*{UMMUH FATEEMAH*}

🅿---



        7⃣7⃣&7⃣8⃣





................Sai ya Balaga sannan sai mufara rayuwar aure dashi




   Kallonta sukai suka kwashe da dariya, yanzu wannan gayen meye aibunsa ai wannan sune nafuta shopping wlh, nazuwa taron kece raini
     Aaaaaa kudai gaya mata
Dan Allah inkika rasa wannan damar zai wahala kisamu yaro mai jini ajika irinsa

   Wannan sabon jinin ai saida sabon jini, irinki, inkikayi wasa kyaji asalansa wlh kiga yasamu wata ke kuma ki losing wlh


       Wata wadda ake cewa sumy itace tace aikam ni yamun ahakansa wlh bari kiga inje musha love



   In mi'ka masa sa'kon dayake zuciya ta dan tunda nagansa bugun zuciyata yasauya alamar yasamu mahad'insa kenan


    Kallonsa Nusy tai sai tace aranta inkinjema zakisha wula'kanci sosai
   Tafiya sumy tai


Sukuma su Nusy suka 'karasa wajen wani table suka zauna amman suna hangosu


     Shikuwa tun tafiyar Nusy gurin yasan maganar sa sukeyi
   Amman yau saiya 'kuntata mata itama zaiyi abunda zaiga tana sansa ko kuwa


     Lokacin da sumy taje gurin gaban Nusy sai fad'uwa yake dan bata ta6ajin irin hakaba
      Amman saita daure ta basar tacigaba da safgar ta kawai jira take yaci mata mutunci taji dad'i


    Shikuwa lura da yadda take satar kallonsu yasakashi fasa yiwa sumy wula'kanci
     Tanayin sallama ya amsa yacigaba da danna wayarsa
     Cewa tai Ammm dan Allah inasan yin magana dakai yayan mu
     Uhummm
Yawwa inbazaka damuba inasan number wayarka
    Kallonta yay yayi murmushi yace kiyime da ita
   Inkiraka, sabida tunda naganka naji babu wanda nakeso da ''kauna aduk duniyar nan kamar ka kuma zan iya rayuwa dakai acikin kowane hali

      Ngd sosai da wannan karamcin amman ansamun rana kiyi hkr
   'Dan had'e rai tayi
Yayi murmushi yace sorry 🙇 mana 'yan mata yana had'a hannunsa guri d'aya

    Yace amman inasan mubuga wani game dake dan Allah
    Ok wani irifa
Inaso akoda yaushe kinunawa Nusaiba soyayya muke sosai dan haka yanzu zan amshi number d'inki kuma zamu fara daga yanzu



   Toh babu damuwa zanyi hakan sbd kaid'in farin ciki nane
     Dama Allah zai bani damar mallakar ka amatsayin miji danaji dad'i duniya da lahira

   Kallon su dayaga Nusaiba tanayine yasashi sakin wani lallausan murmushi yace karki damu Allah zai baki wanda yafini koma, yana nuna kansa



      Wani dad'i taji
Yace to tashi mud'an zagaya
Tashi tai tanata gwalli tana rangwad'a ita adole mai saurayi

    Wani tu'ku'kin ba'kin ciki ne yatokare Nusaiba jitai kamar tayi hauka dan ba'kin ciki da takaicin dayake damunta


  Daurewa tai ta kauda kanta tacigaba da kallon masu rawa

     Ta gabanta suka wuce zuwa kan step d'in da ake rawar
    Sumy tafara takawa
Hannunsa yasaka a aljihunsa yaciro "yan 200h yafara li'ka mata yanata murmushi yadda kasan masoyan gaske


    Sosai Nusaiba tacika tayi fammm saida sukayi mai isarsu sannan suka futo
    Zama sukai akan table d'in dayake opposite danasu Nusaiba suka cigaba da hirarsu
   Murmushi yake sakar mata yana tayata hirar shima


     Servings d'in mutane aka fara cikin lokaci 'kan'kani aka kammala sannan aka saka kid'a mai dad'i anaji


     Abunci sumy tad'auka kad'an tayi wajen bakin Nauphal dashi tana fad'in my dear kaci mana

       Uhummm juyar da cokalin yay zuwa bakinta yace faraci, tukunna idan kika 'koshi sai in ci nima
      Ok
Bata yarin'kayi tanaci tanata wani kwar kwa sa da shagwa6a abunta

    Takaicine yazowa Nusaiba wuya ita kanta batasan kona menene ba
        Tashi tai taje wajen dayake zaune tace nagama katashi mutafi


   Amm ni kuma ban gama ba kozaki tafi nataho daga baya
      Bazan tafiba katashi mutafi
Aaaa kinga mutum yace bayanzu zai tafiba kibarsa mana shida ba yaro bane bare kice zai 6ata

   Ina ruwanki ne dake nake magana koda d'an uwana karki 'kara sakamun baki alamarina


      Aaaa d'an uwa manya nikuma miji nane kinga tsakanin nidake wayafi mahimman ci yaba kulawa
     my dear tashi mu koma can ko mad'an samu sukuni ko



   Ok dear muje
Tashi yay suka jera suka fara tafiya
    Nusaiba jitai dama ta sani tasaka ni'kaf d'inta datayi kuka yanzu ta gode Allah babu wanda yaganta


Had'iye kukan tayi tadaure zucitarta sannan ta gyara zaman hijab d'in wuyanta
    Juyawa tai takalli inda amaryar take tace wa kalis muje muyiwa khadeeeja Allah yasanya alkairi mutafi koh

     Ok
Tashi tai sukaje sukaiwa  amarya alasanya alkhairi sannan suka ce mata suzasu wuce


   Aaaa tun yanzu gaskiya banji dad'i ba amman hakan ma nagode kalis kicewa ikilima tabaku

    Mefa
Kedai kice tabaku kawai injini
   Ok
Tafiya sukai ita Nusaiba ma bata tsayaba kaliss ce ta amso musu manyan jakun kuna guda hud'u biyu iri d'aya ² tafuto taga Nusy harta tsare me nafef tana masa kwatance

      Tana 'karasawa suka shiga tafiya suke babu wanda yacewa kowa 'kala
        Abakin gidan su Nusaiba aka tsaya tabata jakunkunanta guda biyu sannan suka tafi


       Tana shiga da sallama abakinta tadure kayan atsakar gida
    Direct d'akin su tashiga ta kwanta akan bed tasaka kuka wanda batasan dalilin yin kukan nataba


    Lokacin hapsatu batanan taje gidan su Bintu sai Bb mlm kawai ad'aki yana karatun Alkur'ani mai girma

     Saida tai kukanta tagaji
Ta'ki tashi har bayan magriba bata tashiba lokacin Hapsatu tashigo taji shashshekar kukan ta


    Dasauri tashiga cikin d'akin tana fad'in "yar ummerh meya faru dake menene yake damun ki


   'Yar Ummerh lpy kuwa d'agota tai taji jikinta yayi zafi sosai
    Innalillahi wa inna ilaihi raji'un menene wai Nusaiba me aka miki acan gurin faty'n


    Ummerh ba yayah bane
Meyay miki Nauphal ne ko
  Eyyy
Meyay miki fad'amun inadai badu kanki yayba
      Ummm
Toh me yay miki
Ummerh kinga fa za..............
   Kasa fad'a tai dan to in yana zance ina ruwanta dahakan zai sata kuka
    Amman kuma mezatacewa Ummerh ta yanzu ta'kwaci kanta


   Nusaiba kinyi shiru kifad'amun meyay miki kinji
   Ummerh kinga zan taho nace yazo mutafi ya'ki tahowa
    Yatsaya sunata surutu da.....
Shidawa dama binki yay
    Ummm
Toh yi shiru, shidawa suke surutun
   Shida wata ya.............✍🏻✍🏻✍🏻


Keep waiting my fan's🤔🤔🤗

Hallmarth ce 💕💖💕
👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
*DASHEN ALLAH*
*WRITING ASSOCIATION*


*'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔*
_Story and written by_

*SADIYA •A• UMAR*
*{UMMUH FATEEMAH*}

🅿---



8⃣1⃣&8⃣2⃣


.................Keeee waye yazo gurinki d'azu
    Ko kallonsa bataiba tasakai zata wuce sa
   Hannunta yari'ko
Tace kasakeni mana banaso
  Tambayar, ki nake waye yazo gurin ki d'azu, kuna meyazoyi


Au tambaya kake
  Taune lips d'insa yay na'kasa yace eyyy
     Ok mijin dazan aurane
Zance kuma yazo


Kiyayy wani dummm akan zuciyarsa
   Kallon ta yay yace shi wannan d'in ba yaro bane kenan


   Ey ba yaro bane kuma yayi mun sosai, my husband to be Insha Allah



   Whatttt kinsan me kike fad'a kuwa Nusaiba
    Nasani ko kanada jaaa ne
Acikin satin nan zai turo in sha Allah
   Kana yaro dakai meka sani
Sakanmun hannu na


   Nine yaron
Ey ko kana jaaa ne
   Ey zan nuna miki aikin yarinta yanzun nan
    'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔 WLH YAU ZAN TSONE MIKI IDO DASHI
   HMMM 🤔 fuzge hannunta tai zatai cikin gida
    Ai batasan lokacin daya janyotaba tafad'a kansaba
     Le'kawa yay d'akin Bb mlm yaga bayanan
   Aikam yajata ciki  kulle 'kofar yay yakunna wutar d'akin yace bari in nuna miki a idon ki kisan niba yaro bane


     Janyota yayi jikinsa yasaka bakinsa akan nata yafara aika mata da kiss turesa tafarayi tana cewa yadaina amman ina banza yay mata yad'aura daga inda yatsaya


      Hannunsa yakai cikin rigarta yafara zuge mata zip har lokacin bakinsu ahad'e yake


    6alle mata bra d'inta yay yafara ''ko'karin cire mata rigar tata gaba d'aya

   Kuka tasakar masa tanaso ta ro'kesa amman babu hali ya had'e bakinsu gam

   Kuma takasa motsawa ko d'aya
Jikin bango yamaidata ya yarda rigarta a'kasa yasaka hannunsa zai kunce mata zani tari'ke masa hannun gamm
   Tana girgiza masa kai
Kallonta yay da idanunsa dasukai jaaaaa
    Yakama hannunta yakai kan joystick d'insa
    Girgiza masa kai ta'karayi
Cire bakinsa yay daga nata
Yasaka hannunsa yatoshe mata bakin yazo da bakinsa dai² kunnenta yace wannan bazata ishekiba kike tunani


   Hannun ta ya'kara mayar wa kan joystick d'insa

     Girgiza masa kai tayi
Yace ko in gwada miki
   Girgiza masa kai ta'karayi
Yace in baki yaddaba in gwada mikiiiii
   Muryar tasa da'kar take futa

Kiban amsata kuma wlh karkimun kuka dan idan kikai mun kuka wani yazo, wlh bazan 'kyalekiba saina yi abunda nai niya
   Kinga idan yaso sai amun hukunci da hujja


    'Daga masa kai tayi alamar tayadda
Sakin mata bakin yayi ya'kara matsota jikinsa sosai yanajin yadda dukiyar fulaninta take tokare sa ga kan nipple's d'inta duk sai susa suke masa

     Maida hannunta yay kanta yace wannan tayi miki kad'an kike nufi
     Cikin muryar kuka tace A'a
Menene ajikina yay miki 'kan'kanta gayamun inji
   Babu komai
Hannunsa yakai kan na shanunta yace ko kina tunanin bazan iya sarrafa subane
    Uuuu'ummm
To daga yau karki 'kara cewa ni yarone, inba haka ba zakiga aikin yarinta

   Kuma wlh in kika 'kara tsayawa da wani Namiji saina yi miki abunda yafi haka kinajina
   Ummm
Oya kalleni
   'Daga kanta tai amman idanta arufe suke
    Kibud'e idanki mana
A'a kayi hkr
    Sunkuyawa yay yad'auki bra d'inta yami'ka mata yace saka
   Amsa tai ta saka idanta yana zubar da hawaye sosai
   Rigarta yamayar mata sannan yagyara wandonsa
   Kallonta yay yace daina kukan nan
Shiru tai yasaka tongue d'in sa yalashe sauran hawayen

      Hijab d'inta yasaka mata
Yajanyota tadawo jikinsa yace wannan 'kawar taki da kikaga muna magana da ita basanta nakeba
   Gaya mata komai daya faru yay sannan yace Allah babu wadda ta ta6a canja mun tunani da lissafi lokaci d'aya sama dake


  Randa nafara ganinki natabbatar da ina sanki
    Dan Allah kidaina kula kowa
Zan tafi makaranta gobe nabaki amanar kanki inkika kula wani wlh ban yafe mikiba
     Kuma kibawa wannan yaron hakuri inba hakaba wlh duk abunda nai masa ke kika janyo
   Dan wlh zan iya kisa akanki

Zaro ido tai atsorace tace kisa kuma
   Kina mamaki ne, to kidaina
Amman inkika d'auka wasa gobe yazo kifuta wlh zakiga d'anyen aiki, ina fatan kin fahimta
    Ummmm
Oya muje
    Bud'e kofar yay ahankali yafuto itama ta futo saida yaga ta shiga ciki sannan yazauna azauren dan bazai iya shiga ba ahaka duk ta tashi amike take sosai



   Haka yazauna yana le'kenta saida yaga tashiga d'aki sannan hankalinsa yakwanta dan yaga Hapsatu tana kiching tana aiki

    Saida Fahat yazo sannan suka shiga shiya d'aki yashiga direct bai zauna tsakar gidaba

   Itadai tunda abun yafaru takejinta awani yanayi nadaban kuma batasan menene yasaka  ba

   Da'kar tasamu bacci yad'auketa
Awajensa shima hakan ne takasance gwara itama babu ciwo
   Shikuwa da matsanancin ciwon mara ya kwanta sai juyi kuma dayake tayi

   WASHE GARI
Haka koda ta tashi sam batasan ta had'a hanya dashi dataji muryarsa take 6oyewa

   Koda saurayinta yakiratama 'kin d'auka tayi
    Test tai masa akan yayi hkr anbada ita, baiji dad'iba ko kad'an amman sai yay tunanin kodai jan ajiii take masa


     Yau ko tsakar gida saida sand'a take futowa Hapsatu ta tambayeta lpy tace lpy qlu


    Shikuwa yayi sintiri yakai goma shaaa amman baigantaba

   Koda kaliss tazo yay tunanin zata futo sutafi Makaranta amman saitai 'karyar ciwon kai

      Har lokacin tafiyar Nauphal yay amman bata futoba, kuma daya shiga d'akin saita shige bathroom 🛀 sosai yadamu yakira wayarta akashe kuma



    Saida suka futo rakasa su Hapsatu sannan Fahat yace ina Nusaiba take
   Hapsatu ce tace tana d'aki kanta naciwo tad'an samu baccine datasha magani

     Ok toh mutafi
Shidai Nauphal kasa jurewa yay harsun tafi yace yayi mantuwa yakoma gidan


   Lokacin daya shiga gidan tana tsaye abakin 'kofar d'akin su da wasu ka..................✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻



Keep waiting my fan's🤔🤗🤔🤗


Hallmarth ce 💕💖💕
👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
*DASHEN ALLAH*
*WRITING ASSOCIATION*


*'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔*

16 / 21