Author : Sadiya A. Umar Category : Romance
ganinta amman kuma tana masa hira kamar sunsan juna
Kuma baisan maiya zaunar da ita agidan ba
Amman komadai menene yasan Ummerh 'nsu bazata 6oye musu ba
Haka sukai tayi har sukayi wanka sukaci abuncin, su amman magana bata 'kara had'asuba saidai harara kawai
Hapsatu kam saidai ta kallesu ta girgiza kai kawai
WASHE GARI
Koda gari yawaye tunkan sutashi tayi ayyuka dayawa dan lokacin da suka dawo daga masallaci ma ta kammala wasu ayyukan saura kad'an
Mamaki suke sosai akan yadda take aiki babu kasala ko nuna gajiyawa
Saida tagama sannan tai wanka tai shirin tafiya makaranta, kalis kawai take jira
Tana zaune itada Hapsatu suna hira tana nuna mata wasu pics d'in 'yan ajinsu da sukai birthday 🎊 d'insu sunyi kyau sosai
Hapsatu ce tace kefa yaushene aka haifeki
Ummerh awannan watanne 23 gawata
Kice anyi naki ma
ey Ummerh
To Allah yakai mu shekara mai zuwa sai musakeyin wani koh
Ameen Ummerh na
Sallamar kalis ce tasasu suka katse hirar tasu
Tana shigowa tagaida Hapsatu sannan tace bestie wlh wannan d'an iskan mlm chemistry d'in yaturo assignment kuma yace duk wadda bataiba bazatai test d'insaba ta gobe kuma agoben zai amsa inkika bashi kishiga d'akin test inbiki bashiba kuma shikenan kiji asalansa
Tooo fa yanzu yazamuyi
Mugani, mi'ka mata wayar tai tagani tace ta6 mun bani wlh yanzu yaya zamuyi
Kuma yasin niban ganeba
Kodai muje mucire masa kawai
Haka za'aima
Amman fo komun cire yace shi bayasan na computer
Na rubutu yakeso
To kawai muyi Googling mana
Hakane kam
Fahat ne yace muga aikin naku
Yawwa kagani brother amsar wayar yay yafara dubawa
Ok bari Nauphal yayi muku
Kubada paper guda biyu
Cirowa sukai suka bashi sunata murna
Yanzu kunada lacture ai ko
Ey bro
Toh maza kutafi tunda bayau zai kar6a ba inyaso in kuka dawo yagama
Kusaka sunayenku akan paper's d'in
Amsa sukai sunata jin dad'i suka rubuta sannan suka tafi
Ummerh zamu tafi
To yaran kirki, Nauphal maza jeka sakasu a nafef katabbata sun shiga sun tafi sannan kadawo
Ummerh kuma ni
Haka nace ko bazakaba
A'a am sorry 🙇 mom
Oya maza kutafi
Mom yanzufa nashigo gidan bari ind'an d'auki ruwa saimu tafi
Ok
Tafiya yay yad'auki ruwan sannan suka futa yana gaba suna binsa abaya
Sai murgud'a masa baki Nusaiba take
Shikam baima san tanayiba
Saida yatsayar da me nafef sukai masa bayani sannan yabiya suka shiga sannan yajuya yatafi yanata sakin tsaki
Fahat ne yabashi assignment d'insu yace yay musu
Yeahhh meyasa ka amsa daka bari an mata dukan tsiya ai
Duka sai kace wata pri-sec
University fa sukeyi waye zai dakesu kuma
Amman yaya saidai inyi na 'kawarta amman bazanyi na mara kunyar nan ba
Ni nace kayi ko itace tace kayi
Shagwabe fuska yayi yace haka yeahhhh Allah bata da kunya jiya kanajin takama mun rashin kunya amman bakace komai ba
Ajiye masa takaddun yay yafuta yace in kaga dama kayi inkuma bakaga damarba kabarshi zanyi musu
Tashiyay yasha gabansa yakama kunnensa yace am sorry 🙇 my big bro
Allah zanyi musu kamar yadda kace kaji bro
Ok yayi matsamun to
Cikin muryar shagwa6a yace A'a am sorry fa nace
Toh naha'kura mana
Amman ka'kiyimun dariya
Kama kunnensa yay yamurd'a sannan yace naha'kura to
Ashhhh yeah akwai zafi ba wlh
'Dan dukan kansa yay yace ai gwara kaji zafin
Rungumesa yay yace yeah to mukoma ciki kaji karka tafi
Yanzu zan dawo wajen Ummerh zani
Ok tom kadawo da wuri
Matsawa yay yafuta shikuma yakoma yafara aikin daya sakashi
Zuwa yay yaga tanata lazimi kamar yadda tasaba in bata da aikin yi
Zama yay kusa da ita yace Ummerh ta
Na'am d'an ummerh ya akayi ne
Murmushi yay yace Ummerh wai ni Ummerh meya kawo wannan yarinyar gidan nan naga alamar kamar tadawo nan ne da zama
Lpy dai koh
Wlh lpy ba lpy ba
Tofa meya faru Ummerh
Toh fahat abunda yafaru shine..........
Saida tagaya masa komai daya faru sannan ta numfasa tace amman naso takoma wajen mahaifiyar ta danta fahimtar da ita komai to gaskiya yanayin yadda takene yasaka ni na'ki mayar da ita gidan
Hakane Ummerh Allah yasa hakan yazama alkhairi
Nauphal duk akan kunnensa akai komai yaji tsap amman sai yaji tausayinta
Haka sukaita hirarsu har Nauphal yagama yazo shima suka cigaba
Anan ne suke sanar mata da idan suka koma wannan hutun babu dawowa saidai surin'ka waya
To Allah yay mana jagoranci
Ameen
Haka suka cigaba dayin hirarsu har wajen sallar la'asar sannan suka tafi masallaci ita kuma hapsatu takama ayyukanta na girkin dare
Lokacin dasu Nusaiba suka dawo ankusa kiran magrib, abakin 'kofa taci karo da Nauphal yatakata bai saniba
Aikam data zumduma ihuuuu tana fad'in ya kasheta
Dur'kushewa tai abakin 'kofar tafara rera kuka, ummerh kinga wannan yaron yakaryamun 'kafa ko, ummerh kitaimakeni wayyo ummerh taaaa
Wai menene
'Kafata mana ka karyamun wlh bazan yaddaba
Yaro dakai sai muguntar tsiya Allah saiya sakamun, kuma wlh saina gayaka da Ummerh ta
Wayyyo Ummer zoki gani bayan karyani dayay harda jini ma wlh wajen yakeyi
Mugani wai
Bazan nunaba
Ri'ke 'kafar tai tanata juyi awajen
Fahat bayanan
Hapsatu datake sallah
Allah Allah take ta idar tazo tagani meyake faruwa
Shikuwa Nauphal daya gaji da masifar kukanta saka hannu yay ya d'auketa tsalak yashiga da ita cikin gidan
Sabon kuka tasaki tana cewa yasaketa yana fama mata ciwon ta
Banza yay mata yaje ya ajiyeta akan kujerar tsakar gudan yana cije le6ensa na 'kasa
Mugani
A'a bazan nuna makaba ka'kara jimun wani
Hapsatu ce ta futo tace menene yake faruwa daughter
Wani sabon kukan ta'kara saki
Tace Yawwa Ummerh kin gani yadda yakaryani yafutarmin da jini ajiki na
Hapsatu ce tace mugani
Duba 'kafar tai kawai d'an kurjewa tayi awajen yatsun ta jini kad'an ne yafuto
Innalillahi wa inna ilaihirraji'unnn wannan ciwon haka ina kake kallo Nauphal kadaketa haka
Cije lip d'insa na 'kasa yay yace Ummerh n..................✍🏻✍🏻✍🏻
Keep waiting my fan's🤔🤗
Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨
💞NAH💞
SADIYA ABDULLAHI UMAR
💞UMMUH FATEEMAH💞
🅿---
6⃣5⃣&6⃣6⃣
...............Dan ko amafarki tasan mai wannan muryar, Hapsatu ce tasaka hijab d'inta ta le'ka
Mutum tagani mai cikar kamala sosai atsaye abakin 'kofar gaisawa sukai cikin mutunta juna
Kallon sa tai tace bangane kaba, d'an Murmushi yay yace nine baban Nusaiba tana nan
Itama Murmushin tayi tace aaaaa aaaaa aaaaaahhh tana nan sannnu da zuwa bari in kirawota
Shiga tai tacewa Nusaiba kizo abbanki yana kira
Kallonta tai tace meyasa daddy yazo
Kijedai ko, haba yarinyar kirki, yi maza, ai ina bada wuri zaku tafi makarantar ba ko
Ummm, Ummerh sai 12:00pm sannan,ok toyi maza kije, tunda yanzuma goman tayi
Toh Ummerh futa tai neett da ita tayi kyau cikin kayan ta tasaka hijab d'inta har 'kasa
Tana zuwa tatarar dashi yana tsaye abakin mota da sauri ta'karasa tarungumesa yace daddy sannu da zuwa
Yawwa yarinyar daddy
Kuka tasaka
A'a no no nooo please mana my princess menene nakuka kuma
Daddy I Miss you wlh
I miss you tooo my princess
Yakike
Lpy qlu dad
Dafatan dai kuna lpy qlu ko
Umm lpyr mu 'kalau
Inasan inji meyahad'aku da mom d'in ki har kika d'au wannan matakin
Daddy........ kuka tasaka, takasa maganar sam
Rarrashinta yay yace could down 🔽 my princess, nutsu kigayamun komai, bazan miki doleba
Shiru tai suka shiga mota tazauna agidan baya ita dashi
Sannan tabashi labarin komai yadda yafaru
Yasha mamaki sosai danshi ba haka tagaya masaba
Tace wai dan tana mata fad'a akan mutanen da suka saka Amara fyad'e shine take ta za'kal'kalewa danta mari baban yaron hartace bazata sake zuwa gidan suba, tazo ta kwashe kayan ta, tace kuma yaron dayay mata fyad'e shi zata aura
Wlh daddy haka akaiba yadda nagaya maka hakane ta faru, kuma shi wanda akace mata inasan ma wlh baya gari daddy yanacan yana karatunsa a jami'ar zariya wlh
Toh shikenan princess yanzu dai kina nufin bazaki komaba ko
Ummm
To shikenan, inasan kimun iso zanyi magana da sabuwar mom d'in taki
Murmushi tai tace toh daddy
Shiga tai tagayawa Hapsatu zai shigo tace toh yashigo
Tabarma da babbar dadduma tashimfid'a masa sannan ta ajiye masa tuwon shinkafa miyar agushi wanda yasha naman kaji da kunun aya a jug da kuma plate 🍽 da cokali
Sallama sukai suka shigo yasha mamaki sosai ganin gidan ko ina atsaptace kuma yasha tayals sai 'kamshine yake tashi kota ina
Amman kuma mom d'in Nusaiba tace gidan kamar bola haka yace
Murmushin takaici yayi aransa yace Allah yashiryeki, yasa ki gane abunda kikeyi badai-dai bane ki gyara
Zama yay a inda aka nuna masa suka gaisa, Bb mlm ma yafuto suka gaisa sannan yakoma d'aki
Anan Ya'kara mamaki shin wannan tsohon ta mara wanda yayi sa'an baban sa
Lalle kin haifu Rashida, abunda Nusaiba tai ta kyau sosai ma kuwa
Saida suka 'Kara gaisawa sannan ya'kara bawa Hapsatu ha'kuri yace dan Allah kiyi hakuri wlh bansan haka ta faruba sai jiya da daddare to naso inzo kuma sai naga kamar bai dace ba shine naha'kura zuwa safe
Kuma dan Allah kibawa Baba ha'kuri kinji
Haba babu komai wlh
Dan Allah ina neman wata lafarma ko zakina fad'amun dukkan abunda kukeda bu'kata zannayi mukushi kuma bazan ce Nusaiba tadawo ba harsai idan kece kika bu'kaci hakan
Wlh a'a ai ni Nusaiba "yace agurina kuma kasan uwa bazata ta6a gajiya dayiwa "Yarta hidima ba
Hakane kam ngd dajin hakan Allah ya bar zumunci yaraya miki taki zuri'ar kema
Ameen tace, tana cewa kaci abunci dan Allah
Nusaiba saka masa
A'a wlh kubarshi, innaje office zanyi other ma
Haba a'a wlh kacidai
Tashi yay ya ajiye musu bandir d'in 1k guda 4 sannan yafuta
Hapsatu ce tace d'auki basket maza kijera masa abuncinsa kikai masa
Toh Ummerh d'aukowa tai tajera aciki sannan tad'auka tabisa
Laaa kika d'auko maza kimayar
Fuskar kuka tasaka tace daddy kaima kyankyamin mu kakeji bazakaci abuncin muba ko
Aaaaa ni na isa wane mutum inji mutuwa, aiban isaba ingaya miki, zanci masa sakamun amota
Saka masa tai tana Murmushi sannan ta rufe mi'ka mata leda yayi yace kuduba inkinje gida sannan kuma wannan gashi ko zaki bu'kaci wani abun
Toh daddy ngd
Shiga mota yay driver sa yashiga shima yaja suka tafi
'Daga masa hannu taitayi
Saida taga babu alamar motarsu sannan tadawo gida
Ummerh taaa, Ummerh taaa kina ina
Aaaa emmm
Ok kina bayi
Zama tai akan shimgid'ar taga kud'in daya bawa Hapsatu suna nan bata d'auka ba
Mamaki tayi tace ta66 da mom ce dayanzu ta kwashesu daga nan tayi musu gurin zama
Bud'e tata ledai tayi taga kwalin waya guda biyu duk manya da kuma wata itama tecno amman ba takai tsadar wad'an nan ba murna tafara yi tana tsalle tazauna tabud'e
Wata takadda tagani ajiki ansaka wannan takice
Itama d'aya haka
Ita kuma d'ayar ansaka wannan ta sabuwar mom d'inki ce
Sai chocolate 🍫 da cake 🍰 da biscuit 🍪 kala ²
Bud'e d'ayar tai taga tura rukane kala² masu dad'i da kuma bandir d'in 1k guda d'aya aciki
Murmushi tai tace Ummerh zoki gani
Hapsatu data futo daga band'aki ce taga tanata Murmushi tana cicciro kaya, tace a'a yar Ummerh wad'an nan kayan fa
Ummerh daddy ne yabani, kinga harda sabuwar waya guda biyu, Ummerh gatakinan ma
Kinga nawa
Aaaaa hardani aikam daya sani bai d'aurawa kansa wahala ba tunda nidai bani da mai kirana
Haba Ummerh gani zan kiraki ince miki gani nan nakusa dawowa daga makaranta
Murmushi tai tace Nusaiba baki da dama wlh
Angode sosai kiyimun godeeyah kinji in ya kira
Ummerh ga kud'inkinan
Kud'i kuma
Ey daddy ne yabaki
Yabani, amman meyasa kika amso mun Nusaiba
Hhh Ummerh anan fa ya ajiye miki nikam bani na amso ba
Hasbunallahu meyasa yayimun haka aikam dana gani bazan bari yatafiba sai an mayar
Haba Ummerh ta shaid'annefa yake maida hannun kyauta baya
Hakane Allah ya'kara bud'i amman gaskiya banji dad'iba sam Nusaiba
Ummerh ganawa ki ajiyemun
Mi'ka mata tai ta amsa
Suka cigaba da hirarsu masu bada abunci sunata bayarwa
Sai 11:00pm sanan kalis tazo suka rankaya suka tafi makaranta, Hapsatu kuma tafuta d'an sahu tahau
Banji maitace masaba suka kama hanya
Awajen wani makeken gini naga sun tsaya wanda saida nai mamaki nikaina kome yakai Hapsatu gurin nan oho
Ginine akeyi kamar babu gobe, girman gurin yakai estate sosai ginin yayi nisa
Mutanen gurin naga sai bata girma suke abuncin data taho dashi tad'auko musu takoma gefe suna magana da wani daga dukkan alamu ogansune agurin
Saida tagama sannan tadawo gida aikinta ta'karasa inda har masu aikinta sun kammala abunci ya'kare tass sai nema ma akeyi
Gidan su bintu taje suka gaisa da iyayenta tai musu alkhairi sosai sannan tadawo gida
Yau su Nusaiba suna da lacture har yamma hakanne yasaka bazasu dawo ba sai gap da magariba
Lokacin data dawo gida bata dad'e da zama ba saiga yaro da kulolin abuncin da akabawa daddy Nusaiba amsa tai
Yace yace angode wai yatafi
Toh shikenan ngd kaima
Zama tai taci gaba da karatunta kamar yadda tasaba
Sai wajen magrib suka dawo agajiye take dan haka tana zuwa ta zube akan cinyar Hapsatu tana mata shagwa6a
Lallamata tai tayi wanka sannan tabata abunci da panadol tasha sannan suka dawo suka zauna suna hira
Ummerh daddy yace wai dan Allah yanasan zaina turowa ana siya masa abunci anan kullum
Toh babu komai yana amsa dai wani irin siya kuma sai kace wani ba'ki
Haba Ummerh kefa haka kike ai sai a karya ki Ummerh
Hhh karyawa kuma d'an abuncin dazai amsa shine za'a karyani lallema kin rainani ko
Toh bari in gaya miki wani abu "yata kullum "yar Ummerh banda wanda ake futa dashi iya nacikin gidan nan kawai muna samun ribar dubu d'ari arana
Sannan kuma kina ganin wanda su balarabe suke futa dashi suna su gomane suke d'auka akan kura ana samun sama da dubu d'ari biyar arana
Toh kuma wanda zamu bawa dad d'inki aibai isa yasa mukaryeba ko
Saidai kawai mugodewa Allah da Wannan baiwar dayay mana
Da farko ma saidai abar abuncin nan ko nayi baya 'karewa amman yanzu komai yawansa damunyi yake 'karewa tasss
Hakane Ummerh na Allah kenan mai yadda yaso da bawansa
Haka suka ita hirarsu cikin farin ciki dajin dad'i
Nusaibace takalli Hapsatu tace Ummerh waini kam yaushe su yayah zasu dawo ne
Ta6 aikam za'a jima basu dawoba dan suna semester d'in karshe, su fahat, Nauphal kuma saura shekara biyu da wata 7 sukammala
Kai Ummerh kuma bazai dawoba saisun gama
Ey dan yanzu sun canja tsarin karatun gaba d'aya
Shima yanasan yadawo amman sun ce a'a ba inda zasu
Gaskiya wlh suna shan wahala sosai
Aikam dai dan in suka dawo har wata rama sukeyi wlh gwanin tausayi
Nidai Allah yasoni ina kusa da ke Ummerh ta
Lakuce mata hanci tai tace Allah ko, Ey mana Ummerh sufa dakansu sukeyin komai
Injiwa yace miki
Abunda sukaji ance kenan suka d'ago atare suna kallon bakin 'kofa da mamaki akan face d'insu
Laaaa............... ✍🏻✍🏻✍🏻
Inji comment mai citta da Pepe 😌 😌 saikusha posting mai attaruhu kuma🤭🤭🤭🤣🤣
Keep waiting UMMUH ARABEY🤗🤗🤓🤓🤓
Hallmarth ce 💕💖💕
[04/02, 8:02 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
*DASHEN ALLAH*
*WRITING ASSOCIATION*
*'DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏🤔*
_Story and written by_
*SADIYA •A• UMAR*
*{UMMUH FATEEMAH*}
🅿---
6⃣9⃣&7⃣0⃣
...............Ummerh nifa bansan ta tahoba, kuma itace tafara tureni zan fita masallaci inata sauri
Yanzu gashi har an idar da sallah ma ban samuba k.........
Kuka ta'kara fashewa dashi tace wayyo Ummerh kinji sharri ko
Ummerh kinji waini na turesa bayan gashinan yajimun ciwo
Allah Ummerh yayah yadawo kisa yazanesan, kinji Ummerh ta
Yi shiru kinji "yar ummerh
Zanyi maganinsa yau d'in nan
Tashi Muje mukaita chemist
Ummerh sallar fa
Maza kayi mutafi
Toh
'Daki yashiga yayai sallah
Itakam in banda raki babu abunda takeyi, Hapsatu sai faman bata ha'kuri take, tana lallashinta
Lokacin daya idar da sallah yafuto
Harta fara bacci ma akan kujerar tsakar gidan
Kallonta yay yaga fuskar ta tayi masa kyau sosai kamar ba itaba
Hapsatu ce tace kad'auketa mutafi katsaya kana 'kare mana kallo
'Dan sosa 'keya yay yace Ummerh zata iya takawa fa
Nace kad'auketa nace in bazakai ba yayanku sai yazo yad'auketa
Saka hannunsa yay yad'auketa, aikam tanajin and'auketa tafarka,
Wayyo Ummerh zai yaddani kitai makeni
Yi hkr 'yar Ummerh chemist zamuje, kisauke masa duk wani Nauyinki Kira ma kafun yayanku yazo yarama miki
Toh Ummerh na
Dadi taji za'a rama mata kuma zata sauke nauyinta ahannunsa yaji hannun yasage
Itako Hapsatu tasan inba haka tai mata ba baza'aje chemist d'innan lpy ba
Haka suka tafi anafef tanata raki har sukaje
Shikansa doctor d'in yasha mamaki dan babu wani ciwo agurin kawaidai tad'anji zafin takatan dayay ne wanke gurin yay aka mata d'an 'karamun dressing awajen
Yabata fen relive da panadol suka taho
Koda aka gama 'kememe ta'ki takawa tace akwai zafi
Haka ya'kara d'aukarta yana turo baki suka tafi gida
Lokacin dasuka isa har masu sayar da abuncin sun dawo awajen Fahat suka bada kud'in suka kama wanke kwanukan da kulolin dasuka dawo dasu
Da Sallama suka shiga akan kujera ya ajiyeta ahankali dan yaga tayi bacci ma
Fahat ne ya kallesa yace lpy ko bata da lpy ne
Umm kawai yace yashige d'akin dan baijin dai² tunda yad'auketa yanayin jikinsa yasauya gaba d'ayan sa jinsa yake ba normal ba
Koda ta farka, Hapsatu ce ta lalla6ata tai wanka taci abunci da magani ta sannan takwanta
WASHE GARI
TUN Sassafe tagama komai dan sunada text assignment d'insau dayay fahat yabasu suka tafi makaranta
Nauphal kuwa yana kwance kawai yakasa sukuni sam
Har suka dawo yana kwance sallah ce kad'ay ke tadashi
Tambayar Ummerh meyake damunsa tace itama bata saniba taje ta tambayeshi yana d'aki
Shiga d'akin tai da Sallamarta abakinsa, da'kar ya Amsa tace yeah menene yake damun ka babu komai yace mata
'Dan janye blanket d'in tai suna had'a ido yace mata tashi kije kisaka hijab kidawo
Toh bro kagayamun menene
Kijedai kisaka kidawo nace yana kauda kansa
Tashi tai tana turo baki taje tasaka hijab d'in tadawo
Bro nadawo
Ummm
Sa momun kanwa ki ji'ka mun ki kawo karki bari kowa yagani
Toh
Futa tai ta ji'ka ta 6oye takawo masa
Da'kar yatshi