Duniya Biyu Mabanbanta Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  M Shakur Category :  Love

Chapter   18 / 48

51K to 54K   out of 142.7K words

ya fizgota yakifar da ita akan gadon yace "agabana kike cema wani kina sonshi you miss him, what about me?" da daka mata tsaya yana Jan kanta kaman zai ciremata gashi, buge hannunshi tayi tace "dalla kadena jamin gashi dannace mai I miss him kazaci i meant it ne, you've lost it" ta tureshi zata tashi fizgota yayi baiyi wata wataba ya dauketa da lafiyayyan mari akunci yakai hannunshi wuyanta ya shaketa sosai idanunshi na ciccika da hawaye yace "I love you Khadija, tun ranan dana fara ganinki a day to your wedding nafara sonki, na nuna miki ta hanyoyi da dama but baki gani, you think am sexing you making you happy sabida iskanci ne, no sonki nike, I love you much more than you could think, but baki ganin sonda nike miki sabida am not Waleed, banda kudi, nima yaron Waleed ne his slave dake mishi aiki dat he boss around ya aikeni duk inda yaga dama, Waleed, Waleed, Waleed, komi Waleed everything Waleed, the whole world is against me kowa Waleed yake so banda ni, hatta Mahaifiyata Waleed takeso banda ni sabida yanada kudi? Sabida he's rich? He was born with a silver spoon nikuma a'a I wss born spoon less ko robber spoon ba'a haifan dashi ba balle silver one, saisa duk kuke sonshi, the amount of love he's receiving niko kwatanshi banda shi, I am tired, nagaji, nagaj......." tarin data fara tana kakarin mutuwa ne yasa yasaketa tazube akasan dakin tana tari tana sosa wuya, juyawa yayi yakama kanshi dayakeji kaman ya tarwatse ayanda yakejin kanshi yanzu dazaiga Waleed dazai iya chakamai wuka koya huta, ko kowa zai fara ganinshi instead of a ganshi, juyowa yayi ya kalleta tana sosa wuya tana tari yace "Waleed ko, you miss him" binta yay kasan, yawani irin turata tai flat akasa har kanta na kumewa yakama kafafunta yadaga asama, azuciye ya shigeta yana danneta ko motsi bata iyayi yafara trusting in kaman wanda yazare yace "Waleed come and see yes me Arham, am fucking your wife's pussy, ina saduwa da ita, inacin matarka exactly the same way dakayi, najuye sperm dina kaima kazo kazuba, kome kaci sainaci aduniyan nan, kome kaso sainaso, kome kahau sainahau, kome kasa sainasa, ko'ina ka tsaya saina tsaya amukamin nima, do you know why? Cus am jealous of you, am fucking jealous of you, yess everything turns in your favor not me, babu wanda ke noticing nawa saidai ayi noticing naka, u have the full attention a ko'ina mukaje while am the slave the messenger, the PA the meeting organiser, okay now come and see kwanciya da matarka nake and I cum inside, yes aciki nake kawowa and wanan cikin nata mark my word kafin yay bearing yaranka yarana zata fara kawowa duniyan nan dan na nuna maka nima nafi karfinka" yanda yakeyi kaman zai kasheta yasa da muryanta dabata fita sosai tace "Ar......ham, am sor......ry" "quite! Yadaka mata shegiyan tsawa yanayi, fashewa da kuka tayi sosai tana begging nashi da muryanta dabata fita sosai amman baiko saurareta ba sai a ranan ta yarda is true maza na punishing mace da this same joystick dasuke baki pleasure dashi, Arham ya wahalar da ita da saida taji tai dana sanin cema Waleed I miss you datayi, sai wuraren four yatashi akanta yaja kayanshi cikin fushi yasaka sanan yabude kofan dakinta yafita yashiga nashi duk tana kuka, tun bayan Waleed yatafi tare suke kwana he has been super sweet romantic towards her bai taba bata matarai ba amman yau ita tabata mai but is not her fault batasan yana sonta ba she thought fling kawai suke abinsu, da rarrafe tawuce ta shiga bayi tayo wanka tafito tahau kan gado tana kallon Waleed nasake kiranta takasa amsawa haka tabar wayan har bacci yay gaba da ita.





Da safe ta farka, tagumi tayi kalaman Waleed namata yawo akai.
_komi Waleed komi Waleed, you think iam making you happy sexing you for fun ne, is because I love you, ina mugun sonki daga ranan dana fara ganinki a day to your wedding_ wani cute murmushi ne ya subuce mata bata taba having hot and crazy lover in her life kaman Arham ba, ace soyayyan datake gani a Hollywood movies is real namiji nason budurwan shi but yazaneta yana sexing nata at the same time she always wanted that gashi jiya Arham yamata dudda taci bakar wuya.








Wayarta dataji tai ringing yasa tajuya ganin Waleed ne yasa taja tsaki jitayi ranta yabaci, gudun karyay tunanin wani abu yasa takarasa tadauki wayan kafin tai magana yace "maiya sameki jiya kiketa ihu?" rasa mezatace mai tayi da kyar tahado yar kalaman bakinta tace "marana naji yadaure and am not on mp fa" shiru yayi saikuma yatabe bakinshi as usual yace "kisha lip tea mai zafi" "tom" ta amsamai karya kawo mata maganan komawa yasa da sauri tace "Baby inajin dadin activities naku wlh, kaga yanda yaranka kesona kaman ka kara mana kwanaki instead of 7days muyi 2weeks mana" dan dariya yayi yace "ahhh kinji dadin jibi zaku dawo anyway, bamayi for morethan a week" tabe baki tayi tadan harari wayan tace "shikenan zan koma bacci natashi saina tafi bye" ahankali shima yacemata bye ya katse wayan, Kwanciya tayi ahankali tana tunanin Arham addu'a take Allah yasa yazo, amman shiru shiru har yamma ko leko dakin baiyiba, takasa zaune takasa tsaye, ko abincin datai order takasa ci sosai, wuraren 10 patient dinta yakare, hijabi tasaka har kasa, tabude kofan dakinta ahankali kaman wani zai ganta yafito tazo gaban dakin Arham din, batare datai Knocking ba tamurza handle din jitayi kofan yabudu tura kofan tayi ta shiga da sauri yana kallon Arham daya kife akan gado yana wasa da bedside lamp ya kashe ya kunna yakashe ya kunna yamai dagokai ya kalleta, ahankali ta maida kofar tarufe tasaka sakata, sanan takaraso gaban gadon ahankali tazauna takai hannunta kan saman kanshi ta shafa murya chan kasa tace "I am so sorry Arham" kojuyowa baiyiba balle tasaran dazai kalleta ba saima cigaba da kashewa da kunna wuta dayake yi, hannunta takai yakama hannu dayake kashe wutan dashi tace "Arham" ganin yaki kallonta still dudda tarike hannunshi yasa tace "I am so sorry for my actions, Arham kafahimce ni bantaba sanin sona kakeba sai jiya daka fadimin, and now that you've told me you also made me realise that dan zaman nan danayi dakai nima nakamu da sonka, banta kallonka dawai bakada kudi kai yaron Waleed ne yana saka aiki bossing u around ba saisa bana sonka ba, a'a wlh is not like that, Arham am willing to do anything for you dazai sakaka farin ciki sabida maganganun ka na jiya yasa nagane you've been through alot, kasan mene inada 7M a account din kudade nane hakan malak nabaka duka kyauta, kaima u will be reach, and I promise zan dinga karban kudi a hannun Waleed ina baka, zan koma aiki I know all my salary I will be giving you, I will make you rich koda baikai na Waleed ba but u will be reach da kaima sai ansan yes kanada kudi karka sake looking down on yourself, kagama karatun ka kanada kwali inhar yana bossing naka around mesa bakaje ka nemi aiki wani wuri ka barmai gidan marayun shiba eh? Ban account number ka" tashi yayi ahankali yarungumeta itama rungume shi back tayi sun dade ahaka sanan tadago shi tace "is okay, bani account number ka" ahankali yashiga karanto mata baki kunya ya yaye hijabinta ya shiga ciki yana kallonta daga ita sai pant and bra, kwanciya yayi kan cinyanta yaciro boobs dinta yakai bakinshi ya shiga tsotsa, ashagwabe tace "transfer fa nake zaka hanani yanzu" dakatar da shan nonon yayi tai maza ta turamai all the 7m sanan tayaye hijabin ta, tana kallon fuskarshi taga idanunshi sun kode, ahankali tace "kuka kayi?" kaman bazai ce komiba saikuma ya gyada matakai alamun eh, wani irin mugun tausayi yabata, ganin haka yasa yagane ya chapke ta a hannu tatas ahankali cikin murya kaman zaiyi kuka yace "i was very small da babana ya rasu ya barni da Mama agidan haya, so Mama na dauramin ayaba naje talla" dan nisawa yayi yace "I was an ayaba seller" dan shiru yayi yana kallon yanda hawaye suka cika mata ido yace "na girmi Waleed so he saw me yana sona yazo yafara bina muna tallan tare, ranan da Ammi tagano danta tallan ayaba yakeyi har Mama na saida ta mara tasa aka kulle Mama wai tana aika yaronta talla dani" Waleed cry cry yagayama mahaifinshi ganin haka babanshi yazo ya sakemu sanan yabamu hakuri, daga baya Waleed yasa babanshi yasani a school dinsu, Waleed na sona but as a person da yanamai aiki I remember nike bashi abinci abaki a lokacin inba hakaba bazai ciba tun muna yara nake ma Waleed bauta sabida yaga shine gatana yamin komi na kaini University, yasaima Mama gida da mota yana kaimata kayan abinci da komi saisa Mama tafison shi akaina danshi kan Waleed matar nan zata iya tsinemin" ya karshe maganan da tone din kuka da sauri yajuya ya chapke boobs dinta ya shiga sha, da goshi Ilham tayi tai cupping face dinshi tana kallonshi tace "babu wanda zai kara mayar dakai slave ina raye, I will give u anything u want, kome kakeso just tell me zan maka, I love you Arham" fashewa da kuka yayi daya wani irin tafida imaninta, rungumeshi tayi ya mugun narke mata duk hankalinta yatashi he was so happy yanda yaga yay winning nata sau daya, cikeda damuwa tace "Arham dan Allah kadena kuka ya isa haka, am here for you, kalle tell me makake so, kome kakeso zan maka shi aduniyan nan" cikin wani irin sheshekan kuka yace "inason ko cikina ya shiga jikinki karki zubar, ki haifomin yara, bazan taba tonaki ba zamu bama Waleed but I want yazamto cikina na my sperm" murmushi tayi ta sharemai fuska tace "angama yallabai now will u stand up and fuck me kaman yanda kamin jiyaba, like your slave, fast and crazy"
[11/1, 11:47 PM] Re@lšŸ–¤ K@usy šŸ”: šŸ’« _TWO DIFFERENT WORLD_ šŸ’«




šŸ’«šŸ’« _*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_šŸ’« šŸ’«



āœļø M SHAKUR





2ļøāƒ£1ļøāƒ£ & 2ļøāƒ£2ļøāƒ£





FREE PAGE
Yau tun karfe biyar tamai a airport sabida karfe biyar na yamma jirginsu zai sauka anan Abuja, Ammi tun safe take dannamai kira takirashi yafi sau biyar dan kwana bakwai dinan tai kewanshi kaman me, tace mai su sauka agidan ta tamusu girki.

5:05pm jirjinsu yay landing a nmandi azikiwe airport, yana zaune acikin Airport yana kallon gaban Airport din suka fito, tana sanye dawata matsassen doguwan rigan lace sky blue ta yafa dan mininin gyale da handbag dinta da wani Hill, sai shikuma Arham yana sanye dawata soft yard shima sky blue ka kagansu zaka dauka mata da mijine ma'aikatan Airport na turo musu luggage dinsu a cart, saikuma yaran dasukayo layi sunyi tsaf tsaf loking neat staff dinshi na jerasu suna dumfaro marcopolo bus din dake pake gaban motarshi, karasowa gaban motar Arham da Ilham sukayi hakan yasa ahankali yabude motar yafito murmushi dauke kan fuskarshi ya bala'in kewan Arham dan yasaba duk inda zashi aduniyan nan da Arham suke zuwa inba wanan emergency daya rabasu ba, cikedajin dadi yace "hey rascal welcome" sukadan kashe kafin suyi hugging juna Waleed na murmushi saikuma yasake shi yace "look yanda kai fresh abinka da nine da yanzu nai zuru zuru yaran nan sunsa na fita hayyacina" dariya Arham yayi yace "sabida kai stress ne baka saba da wahala ba saisa, niko nasaba saisa har wata kyau nayi" dan hararanshi yayi yace "dalla yanzun aikin dazanyi kokai bazaka iya yinshi ba" yay maganan yana dan juyawa ya kalli Ilham dayaga itama tai shegen kyau ta kara haske kaman mai shafamai, folding hannunshi yayi akirji yana kallonta, yanda yake kallonta kaman mai son gano wani abu yasa taji she's feeling uncomfortable, rasa mezatayi yasa tai gabanshi ahankali zata rungumeshi dan tsayawa tayi gabanta nafaduwa sanin Arham na wurin saikuma ta daure ganin yanda Waleed ke kallonta tace "oyoyo baby" "mesa kika saka gyale a irin wanan kayan, please this should be the last time" gyadakai kai tayi ahankali tana sakinshi, Waleed ya kalli Arham yace "ku shiga mota, bari na gaisa da yarana Ammi na jiranmu tamana girki" yay maganan batare daya jira amsan suba yay wajen yaran da sai a lokacin suka lura dashi ai motar dabasu shigaba kenan sukayo kanshi. "oyoyo teacher, oyoyo teacher" daga wayanda zai iya sama yayi cikin jin dadi sanan yace "ku wuce ku shiga mota, kuje kuhuta nasan amuku special treat" sakin su yayi sanan yaje suka gaggaisa da ma'aikatan shi sanan suka shige motar tsaf, yadan bubbugi motar alamun direban yaja su tafi sanan yawuce yakoma mota inda har Arham ya shiga gaba, Ilham abaya, zagayawa yayi yashiga gaba yaja motar, sosai suketa hira da Arham amotan har sukakai gidan Ammi, parking sukayi suka fito, tun kafin sukai gaban flat din Ammi ma Ammi tafito tana sanye cikin shigan alfarma wata atampa exclusive dake numfashi tayi ado da zinare akunne da yatsunta duka biyar, washe baki tayi tana fitowa tawani irin rungume Waleed, itafa Ammi danta shine nafarko kawai a komi nata kuma bata kunyan nunama danta so agaban uban kowa, tanason Ilham sosai amma son Ilham baitaba ketare na Waleed ba kaman yanda wasu surukan sukeyi sai kaga sunso matan y'ay'ansu sama da dansu ita ina danta ne number one.


Tadade rungume dashi shima yay mugun kewanta inyaga Ammi ko Mom shagwaban shi tashi take, dagoshi tayi ta mannamai kiss a goshi sanan tace "sannu da zuwa Son, ya hanya? Hope bakagaji ba ko?" gyadamata kai yayi yana yatsine fuska yace "I miss you Ammi" murmushi tayi kaman ta hadiyeshi take tasake shi tace "ina zuwa" sanan takalli Ilham dake tsaye tana kallonsu tace "daughter na" guwiwa Ilham takai kasa zata tsugunna ta gaidata da sauri Ammi ta dagata ta rungumeta tace "sannu dazuwa diyar kirki, my son is looking masha Allah, Allah yamiki albarka kinji" akunyace ta gyadama Ammi kai, sakinta Ammi tayi tace "wuce kishiga ciki, nasa an gyara muku daki a upstairs yau awajena zaku kwana jeki wanka kufito aci abinci" gyadama Ammi kai tayi tawuce, sai alokacin ma Ammi ta lurada Arham dake tsaye kanshi akasa, dan murmushi tasaki ba yabo ba fallasa tace "Arham mutanen yankari" dago kanshi yayi fuskarnan cikeda murmushi saiyadan rage tsawo yace "Ammi ina yini, mun sameku lpy" "lpy lau Arham" Ammi ta amsa tace "shigo mana" tai maganan tana juyawa takama hannun Waleed dayabi ya langabe mata kaman wani dan jariri sukai ciki Arham biyeda su abaya, hakanan yaji wani iri, Ammi ta rungume kowa harda musu peck amman shi ko kanshi bata shafaba kaman ba bataji dadin ganinshi ba, shine abokin danta tun yana yaro amman haryau bata wani sakemai ingaka murmushi da fara'an Ammi toda danta Waleed ne, bude kofa Ammi tayi suka shige ciki itada Waleed Arham biyedasu, ahankali Ammi tace "to go and freshen up saika sakko aci abinci" kaman zaiyi kuka yace "wlh ni yunwa nikeji Ammi I will do dat after eating, blood ai kaima yanzu zakaci ko"? Dan murmushi Arham yayi sanan ya gyadakai, Ammi tace "to ai saiku taso kattin banza ko Khadija bazaku iya jiraba" dining din sukayi taja kujera Waleed yazauna Arham ma yazauna Ammi tace "Arham feel free zuba abinci kaci wanan abokin naka shirme zaitayi" kaman Waleed zaiyi kuka yace "nine mai shirme Ammi to bazan ciba ma" ya yunkura zai tashi da sauri Ammi tarike shi, zaunar dashi back tayi tana dariya.







Tai maza tadau serving ta shiga zubamai rice datamai dawani ubansun vegetable soup da ita da kanta tamaishi yaji kayan ciki, ta debo da hadadden nama takai bakinshi tace "yauwa bude bakin Dan Yaron Mom" bude bakinshi yayi ahankali Ammi takai spoon din bakinshi shima yakawo bakinshi yana shirin ya karba ta kauda spoon din takai bakinta zataci wani irin malalacin ihun shagwaba yasaki. "aaaammmm Am..." kyalkyacewa da dariya Ammi tayi tai maza takai spoon din bakinshi daman wasa takemai tace "ihakuri, oya amshi" saida yadan mata kumbure kumbure sanna yabude bakin tasakamai ciki, ko motsi Arham bayayi bayau yasaba ganin ana bama Waleed abinci abaki ba dan inhar Mom ko Ammi na gida to Waleed bayataba saka hannu a abinci yace shida kanshi zaici, dudda yasaba dagani amman baya taba daina kallonsu in sunayin har karshen ranshi jiyake inama ace shine, yaso ace Mamanshi is educated kaman Ammi, Mama na sonshi shima amman ba kaman yanda Ammi keson Waleed ba kaman zata hidiyeshi ba, ahankali Ilham ke saukowa daga stairs tana sanye da wata doguwar rigan atampa super, free gown ne babu komi jikinshi, tundaga stairs take kallo yanda Arham ke kallonsu Ammi, dauke kai tayi kar alura shi take kallo takaraso dinning din tana murmushi tana kallon Ammi data waigo tace "zo daughter zauna kici abincin ki" tai maganan tana kai abinci bakin Waleed, kujera taja tazauna sanan tadau plate ahankali ta shiga zubama Arham masa dudda batasan koshi zaici ba tazuba mai miya da uban namomi ta turamai gabanshi tace "bismillah Yaya Arham" dan juyowa Ammi tayi ta kallesu sanan tadauke kai tacigaba dabama Waleed abinci itama Ilham ta debi masa duk akai shiru ana cin abinci dariyan Waleed da Ammi kawai kakeji sai wasa suke sunacin abincin gwanin ban sha'awa dan shima Waleed bayan yagamaci zubama Ammi tayi yashiga bata kasacin wani abincin kirki Arham yayi yature abincin yadau tissue yana goge bakinshi, sanan yamatsar da kujeran baya yamike tsaye da sauri Waleed ya kallai yace "badai harka koshiba kaidake son masa" dan yatsine fuska yayi yace "nagaji ne blood inaso naci but taki shiga nasan innaje gida na huta zan iyacin abincin" da sauri Ammi tace "ina za'ai haka, bari nakira a deba maka a kula kaje gida saikaci ka gaidamin da Maman ka please, jiya ta aikomin da

18 / 48