ruwa yatadani, and I always keep water kusada gado kafin nai bacci it seems like Khalil ya shanye saisa nafito na dauko shine naga wutan dakinki akunne I know u are not sleeping" yakarashe maganan yana zama kusada ita akan gadon, ijiyan zuciya ta sauke batare datacemai komiba, fuskanta yakurama ido kafin ahankali yace "Mami maisa baki bacci ba? Are you thinking of that Uncle" dasauri ta kalli yaron nata, tama rasa maizatace saikawai tasakeyin shiru, ruwan hannunshi ya ijiye akasa sanan yace "Mami ki aureshi yanada kirki sosai and yana sonki" dasauri tasake kallon yaron nata, at this point she just needs to open up koda ma danta ne, batasan lokacin datace "Khalid Mami ka is older than him, na girmeshi" murmushi yaron yayi yace "Mami age is just a number, what matters is abinda ke zuciyan mutum, kidena tunanin shekaru don't allow age yazama shamaki to your happiness, shi Abba daya auri that girl my mate fa" murmushi tadanyi ganin yafara magana kaman Babba yakarake da yarinta, ganin tai murmushi yasa yace "Allah kuwa Mami, kinga kefa shi Babba nema sosai, gashi yanada jiki da tsawo, kuma yanada hankali yana sonki, Mami sabida kefa yake kuka haka Uncle Hydar yace harma yasuma, Mami please marry him ni ina sonshi" hararanshi Mami tayi tace "is it because he save your leg"? Washema Maman nashi baki yayi yace "yes and because yanason Mami na" dan dariya tayi tace "tashi katafi dakinku ka kwanta" makemata kafada yayi yace "nisaikince kin yarda you will marry him, kinga Mami sai ayi bikin sharp sharp kafin mutafi UK, pls Mami just say yes" ahankali tace "naji Khalid surutu" dasauri yace "Mami is that a yes" rasa yanda zatai dashi yasa tace "yes tafi to" dasauri yatashi saikuma yay ihu kaman badare ba yafada jikinta yayyy Mami, dasauri tace "wai saika tashi jama'an gidan wuce katafi" sakinta yayi yadau ruwanshi yafita daga dakin yana tsalle, daidai lokacin wayanta yay karan message, ahankali tamika hannu tadauki wayan ganin sako ne kafinma tabude tasan nawane hakan yasa kaman wacce aka zarewa karfi ajiki tabude sakon.
_nakasa bacci, ki tausayamin kifadama Abba zaki auren, I promise kome kikeso is what I will do, just accept me burin rayuwata ya cika kizama mallakina, help me, kan inrasa raina I can't sleep....._
Kasa cigaba da karanta sakon tayi dan he's seriously breaking her heart, wanan wani irin so yake mata haka, ita bata taba sanin at this stage na rayuwanta yaro saurayi matashi mai jini ajiki zai ganta tabashi sha'awa ba ballema har yay marmarin aurenta ba, tadade ahaka tana yan tunane tunanenta har bacci yay awon gaba da ita.
Wayan Hussy yatada ita daga bacci, tana ganin kiran tasan maganan me zatamata hakan yasa ta shareta tawuce bayi tadauro alwala tafito saida tai salla tai qzkqr sanan tacire hijabi tadauki wayan takirata, tana dauka kafinma tai magana tace "Hassy ance kinsa dan mutane yasume" baki takama tace "waye fesa miki labarin nan" dariya Hussy tayi tace "baruwanki, nidai bani labari, waye boyayyen mutum din"? Ahankali tace "Murtala ne" dasauri Hussaina tace "wani Murtalan? Murtala dai Murtalan ki dana sani"? Uhm tabata amsa atakaice batare datai magana ba, wani irin fashewa da dariya Hussaina tayi tace "wlh Hassy ina ganin koda kina budurwa lokacin kina soyayya da Baban su Khalid, bama wanan ba in your whole life babu namijin daya taba sonki kaman Murtalan nan, yanzu yaya zakiyi dashi" dan yatsine fuska tayi batason tai karya she just want to tell her sister the truth hakan yasa tace "Hussy Murtala yq chanza wlh badadan na sanshi sosai ba zan iya cewa bashi bane, he's not that illiterate Murtalan da, this Murtala seems educated and vocal, yaje yay karatu he can read write and even speak good English, yakara girma, yakara hankali he's totally a new person looking very very handsome, yacemin Mamanshi tarasu he sold all stuff nasu na kauye yazo yasai fili wai yabude gym, he's a gym instructor yanzu shine aikinshi" tana kaiwa nan tai shiru, ahankali Hussy tace "and you still love him" lumshe ido tayi dan kunyan maganan takema da idanunta, ahankali tace "yes, yes I love him but I feel ashame of my self for loving a small boy, kunyan kaina nake, kunyan nasoshi nake, Hussy I feel kaman ina committing sin ne auren yaro dat can be kanina, duka duka shekara nawa yabama su Khalid eh? Saisa nakasa bringing self dina to kona aureshi ko kar na aureshi" dasauri Hussaina tace "ki aureshi, trust me this is a sisterly advice ki auri Murtalanki, if you miss that guy bazaki kara samin wanda zai soki aduniyan nan kaman shiba, in as much as ba zunubi bane sonshi ba to own your love kinunama duka duniya yanda kikeson Murtalanki cherish him, ke wlh Allah nasonki sosai look at the way yaron nan yake binki kaman kinmai asiri yana kuka yana suma, kika aureshi sai yanda kikai dashi, don't give a fuck about maganan society you have your family support marry the love of your life, second chance Allah yabaki think about it don't miss this, kinji Hassana na" gyadamata kai tayi sanan tace "kuma kusaka wata daya kacal, wanan mai gyaran danazo wankan jego gida tamin ita zan kiramiki tamiki gyaran jiki ta yanda Murtala zai koka dakyau" hararanta Hassana tayi tace "will you stop being naughty common bye" kyalkyacewa da dariya Hussaina tayi sanan takatse wayan, itakuma ta tashi daga kan gadon gyale kawai tadauka tayafa kan doguwan rigan jikinta sanan tadau car key tawuce tafita she need fresh air to clear her head.
YADACE KANASON ABU NASAN KUMA KANA KUNYAN KASO ABIN???
[11/20, 9:51 AM] عائشة طنسبو: ?? _MATAN ASOKORO II_??
✍??M SHAKUR
_*M SHAKUR SEXY BRA*_
_How do you define sexy?_
_Kici gayu kisa atampa da lace da takalmi da jaka??? I define sexy as kayan dakika saka aciki, I also define sexy lokacin dakika cire riga aka hango wata kakkywan breziya colorful sitting pretty akan boobs dinki, looking alluring and inviting, sexy is in your underwears, dan haka come and buy M SHAKUR SEXY BRA_
_look pretty and look sexy acikin Turkish Bra dina, prices ranges from 2000 zuwa 2500 only_
If you want to support my new business and get the Bras click on this link and chat me up directly??
https://wa.me/+7012181461
WE HAVE BRA AVAILABLE DOZEN DOZEN PIECES PIECES.
?? _MATAN ASOKORO_??
✍??M SHAKUR
EPISODE 1️⃣1️⃣
Babban gidane sosai, gawajen parking, sanan dai flat kwal dake gidan, flat din is 4 bedroom flat ga hadaddun Turkish interior da aka zubamata, saida akasa tafara alwala sanan aka shigarda ita dakinta aka kaita sama to her bedroom, zama kusada ita Hussaina tayi takai bakinta saitin kunnenta tace "ke from all indication mijin nan naki jarababben gaske ne anjima kadan zaizo yakoremu muma, kinga tun karfe hudu yawani aiko azo adaukeki ance mishi mungaji dake agidan mune, you have to tighten ur belt fa, kinunamai kedin ko yarinya albarka, bari zanma M SHAKUR magana tasaki a group dinta na MATAN AURE saina biyamiki, tashi kiyi salla saikisha tsimin da Mama tace kisha" ganin mutanen dasuka rakosu su fita daga ita sai Hussainanta adakin yasa tayaye lullubin dake kanta, gabaki daya tai wani irin zuru zuru hakan yasa Hussaina tace "menene duk kinyi wani iri"? Kaman zatai kuka tace "wlh tsoro nakeji" kwalalo ido Hussaina tayi tace "tsoron mijin naki, dalla saikace wata yarinya? Ni muje kishaga bayi kiga nahadamiki ruwan maganin kiyi wanka" dagata tayi sukai bayi, saida suka gama tass sanan tasa tai wanka, tafito tai salla sanan ta shiryata cikin wani cotton Australian material ja, Ya Ilahi! Idan kunga yanda tai kyau zaku iya daukanta ku gudu, shigowa wata kanwar Mama tayi tace "Hussaina fito mutafi abokanen ango sunce mutafi" dasauri Hussaina tace "Mom wai tun yanzu ko isha fa ba'a yiba" "wuce kijirani amota" bayanda ta iya haka ta kalli yar uwan nata tace "I will call u" sanan takashe mata ido daya alamun yau akwai sha'ani, gyadamata kai Hassana tayi duk jikinta yayi sanyi dakin yarage daga ita sai Mom, wa'azi sosai mai rasa jiki tamata kan zaman aure, sanan tanuna mata kartaga danta girmeshi ta raina shi, ta girmama mijinta tabashi respect sosai, sanyi jikinta yakarayi sanan Mom tamata sallama tawuce ta tafi, daurewa kawai take dan she feels kuka na yarane, itaba yarinya bace, besides this is not even her first marriage to tsoron metake, but the truth is that sosai takejin kukan ga yaranta datake wani irin kewa, ga Murtala dataji tana wani mugun shakkan shi yau dinan, tana tunanin kalan abinda zai mata.
Jin anfara kiran sallan isha'i yasa ta tashi tai sallan isha'i, sanan ta linke dadduman tasa a wardrobe takoma kan gado tazauna gabanta nata fadi.
Bangaren Ango!
Kiri kiri kin barin abokanenshi su rakoshi yayi dan gani yake batamai lokaci zasuyi, the excitement dayakeji yau is beyond kwatance, shi kadai ya shigo gidanshi, maida kofan falon yayi yarufe yana murmushi, shi kadai yasan wani kalan farincikin dayakeji, sama yayi baida burin dayawuce yaganta yasata a ido, ahankali yakarasa gaban dakinta, bude kofan yayi ahankali, zaune yaganta kan gadon tadan kishingida bacci yay awon gaba da ita ahaka, tundaga kan yatsun kafanta yake kallonta yanda lallen da aka mata yamata bala'in kyau, har zuwa kan fuskanta dadan karamin lips dinta da aka shafama janbaki sukai wani sharr suna kyalli, wani yawu dayaji ya tsinkemai abaki yahadiye sanan yalashe lips dinshi ahankali, sanan yashigo dakin without making any sound.
Ahankali ya tsugunna agaban gadon yana kallon fuskanta yanda take baccinta looking so peaceful and so calm, sanan yajanye idanunshi ahankali dagakai yadaura kan kafafunta dasukasha lalle ja da baki, hannunshi yakai ahankali yadan dage bakin rigan daga kafanta sabida yaga lallen da kyau sanan yaga lallen, ahankali yakai hannunshi kan yakama hannunta hannunta taushi sosai, bin lalllen hannun yayida kallo kafin ahankali yakama hannun yakai jikin bakinshi kafinma hannun yakai bakinshi wani hadadden kanshi ketashi daga hannun sabida wankan turaren da akamata, ahankali yadaura bakinshi kan hannun yasakinma hannun kiss mai kara muuuuuahhh?? motsi tayi tareda bude idanunta ahankali, hada ido dasukayi dashi yasa ta yunkuro tazauna ahankali tama rasa mezatace sai kawai tadauke kanta daga kallon dayake mata dasauri, shikuma yawani zuba mayun
Idanunshi yana ma kirjinta wani irin kallon dabai taba musu ba, yanda suka cika rigan yana ganin tudunsu ta wuyan rigan, wani yawu dayaji ya katsemai abakine yahadiye sanan murya chan kasa kaman wani dan yaro yamikamata hannun damanshi yace "Assalamu Alaykum Baby" dan juyoda kanta kadan tayi ta kalleshi sanan takalli hannun dayake bata ahankali kaman wacce batasan meyake nufiba takai nata hannun tasa acikin nashi dawani sauri yakama nata hannun tareda wani irin fincikota kawai tafado kirjinshi he makes sure that boobs din sun bugi kirjinshi da kyau sanan yawani irin lumshe ido tareda kankameta yace "our official first hug as a couple" kamshin turaren dayakeyi yasa taji natsuwa na shiganta ahankali ta lumshe ido taredayin lup ajikinshi tanajin begun zuciyanshi kaman yanda yakejin begun nata, sunkai kusan 2 good minutes ahaka sanan yasaketa tareda sauka daga kan gadon yana rikeda hannunta still sanan yace "sauko mutafi" yay maganan yana dagota hakan yasa tasauko ahankali tareda zura slippers dinta sanan tabishi bude kofan yayi suka fita sanan yay dakin dake beside hers dataji dazu Hussaina nacewa sunason su turare dakin amman shikadai ne dakin dayake akulle, hannunshi yasaka cikin aljihun gaban riganshi yaciro key, bude kofan yayi wani hadadden cool kamshi da sanyi suka daki hancinsu, wutan dakin akashe hakan yasa bata iya ganin komi, shiga cikin dakin yayi yana rikeda hannunta sanan yamaida kofan yarufe tareda jinginata da kofan.
Numfashin shi dataji kusada fuskanta yasa taji gabanta yasake faduwa, gently ya goga sajenshi kan gefen fuskanta wani irin yarrrr taji jikinta yayi dabatasan lokacin data saki ijiyan zuciya ba. "Huhhm" fuskanshi gabaki daya yadaura kan gefen wuyanta, wani kalan mayen kamshin datakeyi na fusganshi yana neman komarda shi malalaci, cikin wata irin murya yace "ready to see our room" kasa magana tayi sabida yanda hucin hanci shi ke sauka akan gefen wuyanta saidai kawai ta gyadamai kai, daga inda yake yamika hannu ya kunna wutan dakin hakan yasa dakin yayi sanyi yajuyo yabi dakin da kallo, dakin yamugun hannu, gawani makeken gado dayaji hadadden zanin gado, ahankali yajuyo da fuskanshi ya kalleta ganin yanda kanta ke kasa yasa yakara murmushi yace "dakinmu yay kyau? Look i design everything" ahankali kaman mai tsoron kallo tadago kanta ta kalli dakin aikam yahadu, hannunta yakama yazaunar da ita akan gado yace "am coming" sanan yafita, ko 1min bai dauka ba yashigo dawata hadadden tray da bankararrun kaji keciki da juice yama kallonta kallo daya tamai tadauke kai she can't believe she's Murtala wife yau, tray ya ijiye akasa sanan yatashi hannunta yakama yazaunar da ita akasa kusada shi jikinta na gogan nashi sanan ya yago nama yakai bakinta yace "haaa" dagokai tayi takalleshi wani irin kunyan bude baki yabata abincu tayi hakan yasa takai hannu zata karbi spoon din dasauri yadan harareta yace "haaa baby" bayanda ta iya budewa tayi yadinga bata abaki ko kadan batada apatite hakan yasa tacemai ya isheta baiyi forcing nataba yadanci shima sanan yatashi yafitar da komi, sanan yadawo ciki, yamaida kofan dakin yarufe.
Ta gefen ido yasaci kallonta ganin tana zaune akasa duktai wani shiru kaman ba itaba yasa yaje ta gabanta yana facing nata batare daya kalleta ba yashiga cire kaya dawani irin saurinta tamike tsaye daidai lokacin yakarasa cire rigan yarage singlet yace "where are you going"? Batare data waigoba tace "dayan.....dakin"? Dan murmushi yayi yace "mezakije kiyi if u need anything tell me sainaje nadauko miki, mezan kawo miki"? Rasa mezatacemai tayi hakan yasa tadan kalleshi, gado yanuna mata sanan ya kwance mazarin wandonshi yazare wandon dagashi sai boxer yarage sanan yawuce ya shiga bathroom, tanajinshi yana brush saikuma wanka.
Wlh tunda take arayuwanta bata tabajin tana shakkan Murtala irin nayauba, kaman ta gudu dakintai takeji, wani irin kunya ma takeji itada yaro adaki, fitowa yayi daga bathroom din dagashi saidan towel a waist yazo yawuce tagabanta ya tsaya agaban wardrobe yabude, dan satan kallon bayanshi tayi, wani irin miyau tahadiye Omg Murtala is damn sexy! Gashi very huge, wani farin jallabiya yaciro da new boxer sanan yarufe yawuce gaban mirror yana shirin fara shafe shafe sanan yace "Baby the bathroom is all yours" tashi tayi tama rasa mezatace bude bathroom din tayi tashiga yana binta da kallo ta madubi barinma ass dinta dake wani irin shaking idan tana tafiya, lebe ya lashe sanan ya shiga shafa cream...
[11/20, 9:51 AM] عائشة طنسبو: ?? _MATAN ASOKORO II_??
✍??M SHAKUR
_kina neman Hijabai na zamani, masu kyau, na gayu, ga rahusa gakuma sauki? Koko kina neman hadaddun dogayen riguna masu fitinannen kyau na dinki different styles, different prints dakuma designs?? A'a tokodai su iloka, tuwon madara, kwakumeti, hanjin ligidi, charbin malam, topi dakuma tsami gaye, coconut cincin kike nema?_
_basaikin wahala ba yau nakawo muku ita har gida, S-square fashion, treat and more got you covered, suna saida all abubuwan nan dakukaji na lissafa, zaki iya tuntubar su ta wanan number 07030037697, sanan zaki iya following nasu a Instagram @ssquarefashion and more_
Don tuntubansu direct a watsapp just click on this link??
https://wa.me/+2347030037697
EPISODE 9️⃣
Wuraren 5 na yamma ta tashi daga falo tai dakinta, shiryawa tayi cikin bakin abaya mai kyau ta feffeshe kanta da turare ita karan kanta batasan mesa take son taje taganshi ba, but she just feels this needs and urge to see him hakanan, saida ta shirya tsaf tai bala'in kyau chocolate fatarta dakeshan gyaran jiki sai wani kyalli yake tana kara glowing sai kyalli take, wayanta tadauka tama Hussaina text tace "please come to my room now" Hussaina na zaune suna hira da Mama taga text din Hassy hakan yasa tai excusing kanta ta taho dakinta, tana bude kofa tashiga tabude baki tana kallon Hassanan tace "ina zaki haka dakikaci wanan gayun"? Asanyaye tace "please cover up for me, inaso naje naga Murtala ne, wlh he's not doing okay at all" dasauri Hussaina tace "daman how is he going to be okay, nan da jibi fa agidanshi zaki kwana tome zaki wani biyemishi kije, common ki zauna duk kewanki yakeyi ne saisa yake wani iri" kaman Hassana zatai kuka tace "please dan Allah just do this one thing for me" ganin yanda tayi yasa Hussaina tace "wanan so dakikema Murtala haka, anyway yaushe zaki bama su Khalid katin daurin aure su kaima Baban su, yau saura kwana uku yakamata akaimai" key mota da jaka tadauka tace "kibasu sukaimai anjima in zasu tafi, jekemin gadin Mama nasamu nafice ni please" fita Hussaina tayi taje falo saida ta tabbatar Mama tashiga dakinta sanan tagayamata tafito tafice ta shiga mota tabar gidan da gudu.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFIN NAN BATARE DATA BIYABA WLH BAN YAFEMATA BA. IDAN KINASON THIS BOOK CHAT ME UP ON WATSAPP 07012181461
Wani irin kalan murmushi tayi tasan idan Murtala yaganta yau a gym dinshi saiyakusan suma da dadi dakuma farin ciki yanda yay kewanta dinan, ahaka tanata tunane tunanenta hartakai gym din, parking tayi awajen da ake parking sanan tadau wayanta kaman takirashi yafito saikuma ta daure ta ijiye wayan ajaka tace "no is a suprise" bude motan tayi tafito tana kallon ko'ina ganin yau da motoci dayawa pake awajen unlike ranan nan daya kawota halan yau suna training ne, maida kofan tayi tarufe sanan tafara tafiya ahankali har zuwa gaban sliding glass door din gym din sanan ta tsaya chak batare data bude kofan ta shigaba tana kallon ciki, matane sosai yan mata hadadu masu ji dakansu ne tagani aciki, sai few maza dabasu wuce 5 ba, kowanne da step dinshi agabanshi suna aerobics, suna sanye cikin kayan gym masu kyau gaske ga normal waka yana tashi na workout, Murtala nagabansu yana basu training din yana kirgawa one, two haka, yana sanye dawata rigan work out mai kama da shimi data kamashi sosai hannunshi masu uban muscles duka awaje suna zufa saikuma