Matan Asokoro Auren Kadaici By m shakur

Author :  m shakur Category :  Romance

Chapter   10 / 17

27K to 30K   out of 48.6K words

ring din saikuma tasake murmushi ranta fess fess
[11/20, 9:51 AM] عائشة طنسبو: ?? _MATAN ASOKORO II_??




✍??M SHAKUR


SEX SEMINAR ??
_Ahayye nanaye jama'a M SHAKUR tahadama matan aure gagarumar SEMINAR na wayar dakan matan aure akan harkan zamanta kewan aure, inda ta gayyato mutane kwararrun marriage counselors dazasu baku ilimin daya dace yakuma kamata kowacce matan aure tasani. Ina matan dake fama da rashin shakuwa da mazajen su? Zaman aurensu ba dadi? Jima'in ba dadi, wanan spice da zaki zakin soyayyan nan duk ta bace a auren, sex din is as boring as hell, tokusha kurumin ku domin matsalanku tazo karshe dan wanan SEMINAR zai solva muku matsalolin nan_ _za'ayi wanan SEMINAR duk ranan asabar da lahadi na watan November har watan yakare ana koyardaku abubuwa da dama akan naira dubu daya kacal._


_Idan kinason shiga group din zaki turo naira dubu daya 1k to 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment tawanan number 07012181461 sai ayi adding naki a group din._


_Dan chatting M SHAKUR directly dan samin karin bayani zaki iya danna wanan link din dan magana da ita_ https://wa.me/+2347012181461


EPISODE 2️⃣

Tana shiga side dinsu direct dakinta tawuce, wanka tayo sanan tazo ta shirya cikin wani simple cotton gown tazura hijabi tai salla, saida tai isha'i sanan ta tashi hijabin ta cire ta linke tadauki mayafi tayafa tareda daukan wayanta tabude kofa tafito, Mama dake gyara dinning data juyo jin karan bude kofane tace "zokici abinci dama shiri nake nazo nakiraki" murmushi tayi tace "Mama ke baki gajiya" dan hararanta tayi tace "zozo, taho nan kiga, namiki tuwon semovita da miyan kuka, ga yaji ga man shanu best abincin ki" dasaurinta tazauna akan kujera tana shakan kamshin abincin tace "uhuuu Mama it smells delicious, nagode Mama" kujera Mama taja itama tazauna kusada ita tareda shafa kanta tana kallonta tace "anything for yarinya na" tai shiru tana kallon yanda takecin abinci har cikin ranta tanason yaran mijinta wlh batada wanan halin na wanna nawane wanan ba nawabane, batada burin daya wuce yanzu ta tsayarda miji tai aurenta.


Wayanta ne yashiga kara hakan yasa daga Mama har ita suka kalli wayan Alhaji Isyaka sunan daya bayyana kan screen din kenan, dan gajeren tsaki taja ta katse wayan tacigaba dacin abincinta, saida number yakirata kusan 4times duk Mama na kallonta tana katsewa sanan wayan yadena ringing yagaji yahakura.


Saida tagama ta wanke hannunta sanan tajuya ta kalli Mama ganin yanda Mama ke kallonta yasa tace "Mama" ahankali Mama tace "na'am Hassana" danturo baki tayi tace "tunanin me kikeyi?" Dan jim tayi saikuma tasauke ijiyan zuciya kafin takai hannunta takama hannuwanta tace "listen to me Hassana" tai shiru sanan tasake rage muryanta tace "after all that happen to you, I've supported you, nabarki all this while shekara biyu kenan da faruwan komi bantaba cemiki wani abuba because I understand you amatsayina na mahaifiyarki, I know u are afraid, you don't want to make the same mistake dakikayi da, you want to take your time and marry the best man, kin wahala bakiso kisake wahala again but listen Hassana" Mama tai maganan ahankali takai hannuwanta takamo kafadunta tadaura kanta akan kirjinta tana shafawa ahankali hakan yasa itama tai lamo ajikin Mama tanajin kanta kaman yar yarinya tana tuna lokacin datake sweet 16, ahankali Mama tace "wani zubin idan ka tsaya jiran the best Hassana babu shine, Allah shikadai ne best and perfect, just look at all this men dake sonki ki samo wanda zuciyanki ta natsu da shi and marry, time is not on our side you are 38 yanzu Hassana, I think lokaci yayi dazakiyi making this decision on your own and settle down, rufin asirin y'a mace shine gidan mijinta kinji" gydama Mama kai tayi ahankali sanan tace "nagode Mama" gydamata kai Mama tayi tace "Allah miki albarka tashi kije ki kwanta kin gaji" tashi tayi daga jikin Maman sanan tadau wayanta tawuce sama Mama tabita da kallo saikuma ta girgizakai kawai.


Dakinta ta shiga ta chanza kaya zuwa hadaddun kayan bacci sanan tazauna akan sofa dake gado tabi table dinta na desktop dake jikin window da kallo yanda ta jejjera flowers da wasu sunma soma bushewa da wasiku akai wanyanda she has been getting tun kwana biyar dasuka wuce tarasa kuma wake aiko dashi dafarko tai tunanin Baban su Khalid ne amman hakanan kuma ranta yabata bashibane dan he's not even romantic dazaiyi wanan tunanin. Dauke kanta tayi takalli kan gadonta inda ta jefar da jakan da gateman yabata, ahankali tamika hannu tajawo sanan tabude jakan flower ne aciki as usual da wasika, bata taba flower ba hannu kawai tasa tadauko wasikan sanan ta ijiye jakan ta shiga warware wasikan tashiga karantawa.

_ash color gyale sit damn pretty on your face takaiga har banson cire idanuna daga kanki, that lace gown Dear Lord who is the tailor? Cus I feel I need to see him and commend him akan kwarewanshi, you look breathtakingly beautiful......_ tsayawa tayi chak takasa cigaba da karatun jin yanda kirjinta ke bugawa data rasa maisa, kaman bazata cigaba da karantawa ba saikuma ta maida idanunta kan wasikan tacigaba.

_hannayenki da kafafunki kullum suna cikin lallen gargajiya da hakan namugun sani ina nitsewa cikin kogon sonki, wai bazakibar zuciyata tahuta ba Baby? Anyway nasan u must be tired now, u need to rest, and kidena tunanin wayeni danni bakowa bane face mai sonki, yauma zan ijiye miki number ta 07012345678 duk randa kika dauki number kika kira koda batai ringing ba hakan zai tabbatar min kin amshi soyayyata hakan zaikuma bani kwarin gwuiwa bayyana before your eyes dan kiganni. Ina sonki kaman na haukace saida safe_

Tadade tana kallon wasikan sai sake maimaita layin ina sonki kaman mahaukaci take, batasan mesa ba but har cikin ranta tundaga ranan da wasikun nan suka fara zuwa dudda anonymous ne batasan me aikowa ba but she finds joy in reading them koba komi mai turo mata wayan nan sakon baida aikinyi, murmushi tayi ta ijiye takardan ta kabar da flower tafada kan gadon sai bacci.



Wuraren 8 nasafe tafito cikin wata hadadden bakin Dubai abaya designer, babu kwalliya a fuskanta amman ka kalleta saika kara kallonta dan tai kyau, saukowa kasa tayi daga Baba sai Mama a dinning dan duka yaran gidan sunyi aure, karasawa tayi ta gaida Baba ya amsa mata yana murmushi sanan tagaida Mama sanan suka fara breakfast din, saida suka gama sanan Baba yashafa kanta yace "nina tafi aiki yan biyu sai anjiman ku" sai anjima Baba suka wuce suka tafi, tashi tayi tadauki jakanta tace "Mama bari natafi nima" center table din falon Mama tanuna mata tace "ga sakonki chan akan table gateman yakawo" dasauri tajuya takalli center table din ganin hadadden love envelope na wasika yasa taji ranta yabaci gakuma kunyan Mama dataji yalullubeta dasauri tajuya zata wuce tafita Mama tadan daka mata tsawa. "Dawo nan" juyowa tayi ahankali cikeda kunya ta saukar da kanta kasa, wasikan Mama tanuna mata tace "wuce kije kidauka" babu musu tawuce ahankali taje tadauki letter sanan tawuce tafice daga falon dasauri Murmushi Mama tayi tace "dudda basan waye wanan ba amman yanda yatasaki agaba da naci naji dadin hakan, maza irinsu kike bukata Hassana, Huwaile" tai maganan tana kwalama yar aikinsu kira dan zuwa kwashe kayan abincin.


Saida tabude motanta sanan ta shiga ta zauna taja kofan da karfi tarufe sabida haushi, ajiye jakanta tayi akan kujeran sanan tadaga letan tana kallo batare data budeba wani irin haushi da fushi na ruri akanta dan ta tabbatar Baba yaga wasikan sabida yanda yake afalo halama agabanshi maigadj yakawo, yaga envelope din tayi dafushi tabude tawani jawo wasikan cikeda fushi tabude........

_Gaisuwa da fatan alheri to the woman my heart only beat for...karki fushi dani dan Allah, ina sonki sosai! Nakasa magance sonki araina! Dake nake kwana dake nake tashi, please save my life! Kibani dama na nunamiki kalan son danake miki, I love you dakomi da Allah ya halicceni dashi_
_Ina muradin jin muryanki amman banson na bayyana gabanki saikin bani izini, ki taimakawa rayuwata kiyi magana dani ko sau daya ce 07012345678❤️_

Sosai taji ranta yabaci samun kanta tayi dawani irin finciko jakanta tazaro iPhone dinta tashiga daukan number saida tadauka tass sanan tawani irin yarda letter tai dailing number tadaura wayan akunne tana tunanin irin rashin mutuncin dazatayi idan aka dauka, jin wayan tadau ringing yasa tawani irin gyara zama kaman baza'a dauka ba wayan ba dan tana gabda tsinkewa aka dauka shiru tayi bataree datai magana ba hakama dayan bangaren ba'ai magana ba, jin shirun yay yawa yasa taciro wayan daga kunnenta takalla ganin har lokacin wayan nakai yasa takomar da wayan kunnenta cikin wanan natsastsiyar muryan nata kaman ba itace ke tafarfasa yanzun nan ba tace "Hello" wani irin calm ijiyan zuciya taji ansauke da hakanan yasa taji gabanta yafadi bam! Dakewa tasakeyi tace "Hello" still shiru akayi ba'ace komiba, jin haka yasa tace "nasan koma waye kana jina, I just call danna gayama I don't fancy sakonnin nan and whatever dakake turamin so koma wayene kai kadena please and stay away from me and my life" tana gama maganan kaman jira ake cikin wata irin husky voice da saida yay penetrating har heart dinta taji ance "please marry me Hassana am so in love with you......" wani irin faduwa gabanta yafara da inda kana tareda ita saikaji karan kuma tarasa maisa haka muryan dataji har brain dinta takejin muryan hakan yasa tama kasa koda kwakkwaran motsi, cikin wata kalan murya dake kara kashema mace jiki yace "zaki aure ni? I want to be your owner, I want you badly, please ki aureni" akai maganan ahankali kusanma shagwaba shagwaba zatace, yanda takame haka komi nata yakame ahankali ta lalubo dayan hannunta dake kan kujeran motan tadagashi yana rawa sosai sanan takai hannun kan wayan tadanna kashewa wayan ya katse sanan tawani irin yarda wayan da sauri takifa kanta kan siteri tana kokarin dawo da numfashinta daidai.



Rabonda zuciyanta yay skipping because of a man harta manta, ta manta when was d last time namiji yamata magana taji maganan har cikin zuciyanta, tamanta when was the last time namiji yamata magana taji komi najikinta yadena aiki..... knocking motar da akayi yasa tadago kanta adan firgice gateman ne yace "Hajiya lafiya kuwa tundazu nabude gate motan taki tashine" girgiza maikai kawai tayi tana key motan adan daburce taja motan dagudu sosai tawuce tafita daga gidan hartakai office tunani take waye mai muryan nan, waye guy din, muryan sounds familiar at the same time unfamiliar sounds strange, last maganan dayamata yashiga dawo mata, ahankali ta furta Murta....... saikuma tai shiru, murya chan kasa tace "he can't read nor write ballema yay speaking English like that" tunanin hakan yasa takore tunanin aranta tabude office dinta ta shiga kasa komi tayi kawai ta ijiye jakanta ta kwanta kan coach din office din tarike wayanta tana jujjuyawa haka tarasa maisa tafara tunanin Murtala kuma but wanan ai ba number shi bane danhar yau takasa goge number shi, tana cikin tunanin wayanta ya shiga kara hakan yasa da sauri ta kalli wayan ganin Hussy ne yasa tai picking.
[11/20, 9:51 AM] عائشة طنسبو: ?? _MATAN ASOKORO II_??


✍??M SHAKUR


_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Ummi collection takawo wayansu non electric decorative burners masu mugun kyau marasa kudi. What are u waiting for check her out. You can also buy turarukanta na wuta, oils, khumra, dasauran su. You will all thank me later dana hadaku da Ummi Collection._

Dan magana da Ummi collection directly you can chat her up by clicking on this link ?? below


https://wa.me/+2348186968736



EPISODE 3️⃣


"


EPISODE 3️⃣


"Hassy har Allah Allah nake baban little yafita sabida nai sauri nakiraki, yakuka kare da Mr boyayyen mutum dinki har yanzu yana aiko miki da flowers da letter din"? Dan shiru tayi kaman bataso tafadi mata saikuma tace "uhm" yanayin maganan ta yasa Hussaina tace "akwai magana abakinki, is there anything dabaki fadamin ba"? Kaman bazata fadamata ba ganin yanzu batada any best friend ko kawa daya wuce sister ta yasa tafadi mata komi. Dan dariya Hussaina tayi saikuma tai maza tai shiru gudun kartai fushi danta Santa tace "Hassy see all of us that surrounds u are worried about you, nasan tsoro kikeji you don't wanna experience wahalan dakika sha abaya but not all men are dsame akwai good ones out there" ajiyan zuciya tasauke tace "Hussy kinga at this stage i am, is the most peaceful stage dana dade banyi experiencing arayuwata ba, niba yarinya bace kuma dazaku dinga damuna nai aure, I am 38, aure is a choice in as much as nayi da yanzu kubarni kawai" "but kinsan aure makes mace whole, I know kinada komi, your company your supermarket, dudda haka kina bukatan namiji wanda sai tsaya akanki, back you up and make your life complete, think about it, ni i think tunda cikin all this mutane dake sonki babu wanda heart dinki yataba skipping akanshi i think you should give wanan boyayyen mutum dinan a chance, see him ku zauna ku zanta idan yamiki go for him, rabonda naji kinyi magana kan wani namiji yasa gabanki yafadi harna manta give him a chance inbadai you are stylishly waiting for direban ki bane ba" dawani irin sauri tace "mekikace Hussy"? Cikin wata yar murya kaman bataso tai magana tace "Murtala mana, dudda baki fadiba and you refuse to accept it kinason yaron nan sosai Hassana" shiru tayi takai kusan 1min batai magana ba kaman tana tunani tace "Allah kadai yasan inda yake, yama manta dawaceceni yanzu am sure" jin how she sounded kaman tai maganan cikeda damuwa yasa tace "I don't wanna tell you this sabida su Khalid sunsa nai musu alkawari bazan fadamiki ba" tace "last week those boys called me, Nina zaci abu zasuce nasaya naturo musu as usual har ina cemusu karsu daman banda kudi but kirana wai sukayi sunaso sufadamin wani abu, nan da nan nadamu nadauka matan Babansu sunfara musu mugunta ne but guess what yaran nan they called me sabida ke kinsan mesuka cemin"? Dasauri Hassana tace "mesuka cemiki"? Ahankali Hussy tace "cemin sukayi small Mum please kima Mami magana tai aure" tai shiru, awani irin hankali Hassana tace "dagaske kike Hussy"? "Wlh abinda sukacemin kenan, wai basason ganinki bakida miji babansu nada mata har biyu ke bakida miji abin nabasu kunya, dat dan Allah nasaki kiyi aure kafin admission dinsu yafito sutafi abroad sabida hankalinsu ya kwanta sunsan kina gidan mijinki" ajiyan zuciya ta sauke tace "your boys are not more boys sun fara girma sun fara gane rayuea, 18yrs suke yanzu, at least ko bazaki aure dakanki ba for the sake of peace na mind din yaranki mahaifiyarsu tai aure kinga yakamata kiyi, normally yara nada jin kunya suga iyayensu na garari babu aure, Hassy just look into it, u are still very beautiful, gakida jiki mai kyau, kiyi aurenki kima su Khalid Sister tum yanzu kafin kishiga menopause, just think it through and give this guy a chance, idan yamiki don't waste anytime kuyi auren nanda 2month su Khalid zasu tafi please, do it for my sake da yan biyun ki kinji, zakimana"? Ahankali tace "I will think about it" cikeda farim ciki Hussaina tace "okay bari nabarki to think about it okay, bye" bata jira amsanta ba ta katse wayan.



Yarda wayan tayi tasake gyara kwanciya akan kujeran tareda lumshe ido tashiga dogon tunani, kusan sau uku su Khalid na yawan tambayanta Mami yaushe zaki aure at different occasion, yawanci suka mata tamnayan sharesu take ashe saisa suka sami Hussaiana da maganan, itama bawai batason auren bane saikace ba mace ba tanaso dan tanajin sha'awa da bukatan namiji saisa ma take yawan azumi but what will she do tsoron maza take, deep down kuma bamatasan takamaiman what she feels about Murtala ba but tasan once in a while yana fado mata arai, but dazaran ta tuna shekarunshi saita watsar da tunanin, Baba da kowa nagida ma zasu dauketane amatsayin mutuniyar banza tarabu da mijinta sanan saita kawo dan yaron da inda ace tai aure tun tana yar yarinya data haifi kalan shi tabama Murtala shekaru goma lafiyayyu haba haba, how will she even face the world ace tayi auren sugar Mummy no now tanada image to protect saisa tazo ta daure ta watsar da tunaninshi sabida lamarinshi da nata bamai yuwuwa bane takumaji dadi dabai taba nemanta ba saidai hakan baisa tadena tunaninshi yafado mata arai once in a while ba.



Tana cikin tunanin wayanta yafara kara hakan yasa tabude idanunta da kyar tajuya tamika hannu tadauko wayan, ganin message ne yasa ta gyara kwanciya tabude message din.

_inhar kanason abu karka gaji da nemanshi harsai abin yazama naka, I just refill my energy yanzu nafara damunki, please just give me one chance nazo ki ganni please Baby, Pleaseeeeeeee_

Lumshe ido tayi ahankali cikeda takaici irin wanan wani kalan mayene tahadu dashi haka, tana cikin zancen zucin takarajin karan alamun sako bude ido tayi dasauri wani karan sabon sako ya shigo, da sauri tadauki wayan tabude wani sakon na uku na shigowa hakan yasa cikeda masifa tace "wani irin maye ne wanan ni Hassana"? Tai maganan tana bude message din.

_please ?? just once chance naganki_



_naji na yarda after this seeing idan bakiso ki kara

10 / 17