ciki ta juya abincin, sannan ta maida sauran maganin cikin fridge ta koma dakin ta tana dariya
*********************
Kamal plz ka debo mana abincin daka girka, sannan ka xubawa waccan er iskar yarinya
Dariya yayi yace yanxu kuwa tare da mikewa ya fita
2min kawai yayi ya dawo dauke da plates biyu ya ajiye musu daya sannan ya kaiwa ihsan dayan
*40min later*
Mikewa tayi taje ta leka dakin su taga gaba dayan su sun yi bacci dariya tayi tace"bye guys, I'm going home till further notice" dariyar ta kara yin dariya sannan ta fice daga dakin
Fitowa tayi waje taga mai gadi na bacci straight gurin gate wuce but unfortunately d gate was close gashi kuma baxa ta iya bude wa ba
Tsaye tayi tana tunanin abun yi
Gurin mai gadi taje ta tada shi tace ya bude mata gate, tsaki yayi ya mike yaje ya bude mata ya dawo ya kwanta dan bacci yake ji sosai
Fita tayi ta fara gudu🏃🏻♀ tana haki, ji tayi tayi kara da Abu kamun ta dago kai taga waye taji ance"ke where to". Zaro ido tayi tana kallon sa.....😜
Dis page ix 4 u *twin sis zaynab{xee~xee}*I luv u to d edge of seven sea's
*Plz sister kuyi hakuri da wannan wlhy 2dayx sai a slow*
*IHSAN LUVS U OLL*
© *xoubhie* 💋
[1/1, 9:43 AM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
4⃣1⃣➡4⃣6⃣
Story & written by:
*xoubhie*💋
Edited by:
*harphsart rano*❣
In dedication to lvly sis
*h a r p h s a r t r a n o (farin cikinah)*
*(happy married life dear)*
Dis page ix 4 u lvly sis Harphsart rano *H M L sis. Allah ya bada xaman lfy da xuri'a dayyaba. Allah yasa next year muxo bikin suna. Ameen. Lol*😀
*********************
Zaro ido tayi tana kallon sa da mamaki a fuskar ta tace"waye kai" kallonta ya tsaya yi daga sama har kasa shima da mamaki fal a fuskar shi yace"weye ke, daga ina kike haka, duk a jere yayi mata wadan nan tambayoyi.
Fadawa tayi jikin sa da sauri tana kuka tana cewa"plz ka kaini gida inda daddy da mommy. Kallon ta yake Har yanxu yana mamakin daga ina take haka.
Daukan ta yasa cikin mota direct police station ya wuce da ita
Suna shiga inspector ya gane ta da sauri ya mike cikin mamaki yake tambayar shi a ina ya ganta
Zauna wa suka yi sannan ya korawa inspector abunda ya faru
Waya inspector ya dauka yayi dailing number daddy
*******************
Suna xaune gaba dayan su suna lissafa kwanan ihsan da bata wayar daddy tayi kara yana dubawa yaga inspector ne da sauri ya daga ya kara a kunne yana sauraren me inspector xai ce mishi
Gaida shi yayi sannan ya kora mishi bayani kamar yadda saurayin ya gaya mishi
Da sauri ya mike tsaye tana me *farin cikin(littafin harphsart rano)* jin wannan labarin da kunnuwan sa suka dade suna jiran ranar da xasu jisa
Su mommy ma duk tsaye suka yi suna jiran daddy ya gama waya ya kora musu bayanin abunda ya faru
Ajiye wayar yane sannan ya juyo ya kalle su da murmushi a fuskar sa yace"Thank God, yau Allah ya amshi addu'ar mu da muka dade muna yi.
Kallon sa suka tsaya yi dan basu gane inda xancen sa yasa gaba ba,
Mommy ce tayi karfin halin cewa"Alhaji meya faru ne kake tah murna haka
Kallon ta yayi murna fal fuskar sa yace"ki godewa Allah, an ga yar'ki"
Wata irin kuwa mimi ta buga ta rungume daddy tana tsalle tace"plz daddy tana ina, muje ka kaini in ganta, nayi missing dinta sosai.
Daga hannun ta tayi tana wa Allah godiya sannan ta dube daddy tace"Alhaji tana ina yanxu"
Tana police station cewar daddy
Muhsin ma dake tsaye daga hannun sa yayi yana yiwa Allah godiya
Mayafi mimi ta dauko tace "muje daddy am eager to see my lil sis"
Kallon ta daddy yayi yanda take wani ja mishi hannu tana cewa ya tashi su tapi yace"kin San me mimi kiyi xaman ki, ki bari muje nida yayan ku yanxu xamu dawo
Mommy ma da sauri ta fito tana yafa mayafi tace"Alhaji ba xama xamu yi ba ka tashi muje mu dauko ta
Dariya yayi yace"Haba maman ihsan kiyi xaman ki a gida yanxu xamuje my dawo ba dade wa xamuyi ba
Kuyi sauri kuje Ku dawo ina nan can't wait to see my daughter
Dariya daddy yayi yaja hannun muhsin suka bace
*******************
8:00pm kamal ya farka daga bacci, bin yan uwan sa da kallon yayi sannan ya takarrare ya daka wa na kusa dashi duka a baya, A firgice ya farka yana kallon kamal yace "miye haka malam xaka wani tada ni daga bacci"
Ko uffan be ce mishi ba ya mike yayi tapiyar shi
Dakin ihsan yaje ya bude kofa ya shiga bai ganta ba ya bude toilet nan ma bata nan
Garden yaje dan yasan nan ne gurin wasan ta but can ma ya duba bata nan
Hankalin sa yayi matukar tashi yaje ya gaya en uwan sa, nan suka shiga Neman ta but basu ganta ba
Nan da nan hankalin su ya tashi suka tambaye gateman yace babu Wanda ya fita yau
Waya kamal ya dauko ya kira ogan su ya gaya mishi, cikin tsawa yace kuna aikin me, ku duba duba ko ina na cikin gidan
Kamal ya marairaice yace "wlhy oga mun duba ko ina but she's no where to be found"
Cikin tsawa da firgita oga yace wat?!!!!!.........😳
*©xoubhie*💋
[1/2, 11:36 AM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
4⃣6⃣➡5⃣0⃣
This chapter is dedicated whole heartedly to u *Cwt Mjay*. I lack d perfect words to show you my appreciation, but I want you to know dat *ina sonki*
Thanks for oll wat u did to me I really appreciate. Thanks for for d *birthday* messages. Itz definitely been a birthday to remember *{CWT MJAY}* I LUV U TO D MOON ROUND AND BACK💜
Story & written by:
*xoubhie*💋
Edited by:
*Harphsart rano*❣
In dedication to lvly sis
*harphsart rano*❣
**************
Suna isa police station ihsan ta taso da gudu ta rungume daddy tana tsalle tace"I missed u so much dad" daga ta yayi sama yace"missed u more my dear
Nan dae inspector ya musu bayanin yanda akayi, daddy yayi wa saurayin godiya sannan ya mishi kyautar kudi masu yawa, yayi godiya ya tapiyar shi
Muhsin ne dake driving ya juyo ya dube ihsan dake jikin daddy tana shagwaba yace"ihsan babu magana"
Kallon sa tayi ta tabe fuska tace"Ay ni ya muhsin fushi nake da kai"
Kallonta yayi yace"Dana yi miki me?"
Kara bata fuska tayi sannan tace"ba akan ka bane mommy ta manta dani har aka sace ni"
Dariya yayi yace"Mommy's son kenan"
Kallon daddy tayi cikin shagwaba tace"daddy kana jin ya muhsin koh?"
Shafa kanta yayi yace"kyale yayanki kinji ko daddy's gal"
Kallon muhsin tayi ta mishi gwalo tace"Ay nima daddy's gal CE"
Dariya suka yi gaba dayan su
***************
Kamal what did u just said cewar oga yana kallon Jamal
Oga wlhy ba laifi na ba......tsawa ya daka mishi yace "shut up my Frnd ba laifin ka bane den na wane?
Nan dae yayi ta musu fada yace su nemo ta within 24hrs
**********************
Da gudu ta ruga ta rungume mommy tana cewa"I seriously missed u mom"
Dariya mommy tayi tace"same here dear"
Muje na miki wanka,suka wuce.......
Fitowa suka yi a tare "wow! Wannan kuwa daddy's gal CE" cewar muhsin yana murmushi
Jujjuya jikin ta tayi tace"ya son ranka" tana dariya
Nan dae suka yita wasa da dariya abunsu...😊.............
*©xoubhie*💋
[1/2, 6:42 PM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
5⃣0⃣➡5⃣5⃣
This chapter is for u *XOUBHIE NOVELS, MJAY NOVELS, HOME OF NOVELS, XARAH'S NOVELS, DAILY NOVELS, LITTLE PRINCESS NOVELS, FAMS FOUNDATION, THE SPECIAL NOVELS, MATAN AREWA, THE CLASSIEST AND GORGEOUS FELLAS.* Thanks u oll for d birthday wishes. I really appreciate.
I luv u all to d moon round and back💋❣
Story and written by:
*xoubhie💋*
Edited by:
*Harphsart rano❣*
In dedication to lvly sis
*Harphsart rano*
****************
Ihsan! Ihsan!! Ihsan!!!
Wai don allah ina kika shiga nake ta kiran ki baki amsa ba
Wlhy mommy ina field ball nake yi
Xoki xauna nan salon kuma a sake sace min ke ko
Bata fuska tayi kamar xatayi kuka ta xauna tana kallo
************************
Hello yallabai kaxo police station yanxu ina son ganin ka
Daddy na isa police station din inspector ya gaya mishi an kama wadan da suka sace ihsan
Da sauri daddy yace ta Yaya
Inspector ya gyara xama yace hoton ta suka je cikin gari suna nunawa wai qanwar suce ta bata suke Neman
Aka kawo su nan da kyar suka fadi gaskiya ga su can a cikin cell
Daddy yace na gode sosai inspector👮
Nan dae daddy ya kara yiwa inspector godiya yayi mishi kyautar kudi masu yawa
**************
Mommy wen xan fara xuwa school wlhy I really missed my fans
Mommy ta kalleta tace "lallai yau wace rana ihsan na maganar sch da kanta"
Dariya😂 mimi tayi tace "tabdi xa'ayi ruwa da kankaru"
Bata fuska tayi xatayi kuka muhsin yace"kyale su daddy's gal, an gaya musu haka xaki yita xama ba kya girma"
Dariya😂 tayi tace" yawwah daz Mommy's son, gaya musu
Daddy ne ya shigo parlorn yana cewa "maman ihsan kin San me"
Kallon shi tayi tayi tace sai ka fada"
Kallonta yayi yace"sai kin bani goron albishiri"
Dariya tayi tace"xan baka but not now"
Dariyar shima yayi yace"naki wayon"
Kashe mishi ido daya mummy tayi *(toh ni dae xoubhie ban san me mommy take nufi ba gashi cwt mjay tace sai na gaya mata. fans ku taimaka ku gaya mata. Lol😂😂)*
Maganar daddy ce ta maida ni hankalina inda yake cewa"yau aka yanke wa wadanda suka sace min ya(ihsan) hukunci
Dariya tayi ta godewa allah
*****************
AFTER 10YRS
*IN SHORT PLZ*🙏
Wata yarinya ce er kimanin shekara 18 ce na gani ta fito tana yanga Wanda hakan yanayin jikin tane tana cewa"bye mommy sai na dawo". Fita tayi ta shiga mota ta kunna ta fice a 360 .
Tapiya take hankalin ta kwace take driving din tana bin wakar dake tashi cikin motar a hankali
Murmushi naga tayi (aa Mjay karki tambaye ni wannan ban San saboda me take murmushi ba😝 lol😂😂😂)
Wani saurayi naga ni tsaye da alama shan iska yake kuma yana jin dadin haka
Qwata na gani a jikinshi dago kanshi keda wuya yaga wata yarinya a mota sai tayi mashi murmushin mugunta ta fisgi mortar
Ya juya ya nufi gida yana kiran hubbyna hubbyna
*©xoubhie*💋
[1/3, 11:53 AM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
5⃣5⃣➡6⃣0⃣
*FOR U CWT MJAY*
👇
U are a sister to me from another adorable mother💜, I luv u💜 beyond ur expectation..........!, I just don't know how to tell u but u mean so much to me💜........ *{Cwt Mjay}💜*............
Congratz dear for d completion of ur wonderful and interesting novel📚 *KUNDIN KADDARA* *{Cwt Mjay}*
Hope u will hit back🖊😭 soon in ur another interesting novel📚
Up! Up!! Up!! Allah yasa kifi haka *{Cwt Mjay}*
kina wuta muna binki da fetur😜
This chapter ix for u my *Cwt Mjay* am so proud✔ of you, you made it and ended your story in a UNIQUE AND ENTICING manners✔........... *KUNDIN KADDARA* WAS ONE OF THE BEST BOOKS I'VE EVER COME ACROSS..... am so proud of you. Allah ya qara basirah in loads. I luv u to the moon, round and back.❤
Story and written by:
*xoubhie*💋
Edited by:
*Harphsart rano*❣
In dedication to lvly sis
*Harphsart rano*
****************
Swthrt! Swthrt!! Swthrt!!!......
Fitowa tayi daga kitchen hannun ta rike da ruwa tana kallon sa da mamaki tace"son menene wannan" ta fada tana nuna kayan jikin shi
Ranshi a matukar bace ya kalle ta yace"swthrt bari kawai" sama ya haura yana fadin xan koya wa yarinyar nan hankali
Kallonshi tayi ta girgixa kanta tana fadi"Anya kuwa son lafiya yake, shi da waye yake wani bata rai haka, daga fita waje shan ixka shike nan ya dawo ya wani sambatu kamar mahaukaci, jiya jiyan nan fa ya dawo daga Dubai gurin karatu
Kujera ta fada ta xauna tana fadin"Allah ya sauwaka"
Bathroom ya shiga yayi wanka ya fito ya shirya ya xauna bakin gado yana tunani "sai yarinyar nan ta gane bata da wayo, da bakin ta xata gaya mun ita er gidan uban waye"
Kwanta yayi saman gado yana tunanin a ina xai ga yarinyar nan sannan kuma me xai yi mata ya rama abunda ta mishi Dan yasha alwashin sai ya rama
(Ni dae xoubhie er kallo CE)
****************
Horn tayi gateman yaxo ya bude mata gate, parking tayi ta fito ta shiga cikin gidan tana fadin "my boy fito gani na xo"
Da gudu naga wani kyakkyawon yaro ya xo ya rungume ta yana fadin "small mom wlhy nayi fushi Drake, kwana biyu baki xo gidan nan ba"
Daga shi tayi sama tana dariya tace"pardon me my boy, school ce ta rike ni"
Make shoulder din shi yayi alamar be hakura ba
Aje shi tayi ta yi squatting ta rike ears dinta tace"I'm sorry my boy"
Yanda tayi ne ya bashi dariya, dariyar yayi yace"apology accepted"
Itama dariyar tayi ta dauke shi suka qarasa cikin parlour
Dariya mimi tayi tace"sannu maman boy, ina nan ina dariyar Ku ke da Dan naki"
Dariya ihsan tayi tace"er sa ido👀 kawai" tana turning din bakin ta.
**********************
Dariya yayi yace "haba *Ak* daga dawowar ka jiya xaka fara disturbing din mutane, kawai ka kyaleta.
Mur yasha yace"da gan~gan fa ta bata mun jiki Dan harda murmushin mugun ta naga tayi"
Dariyar ya kara yi yace"tho yanxu me xaka mata tunda kace sai ka rama"
Mikewa yayi tsaye ya Dan daki kafadar Ahmad yayi murmushin mugunta yace"kasa ido kawai kayi kallon"
Yana gama fadar haka ya fice daga gurin. Kallo Ahmad ya bishi dashi yace"we shall see.................👀
*©xoubhie*💋
[1/5, 11:31 AM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
6⃣1⃣➡6⃣5⃣
Story and written by:
*xoubhie*💋
Edited by:
*Harphsart rano*❣
In dedication to lvly sis
*Harphsart rano*❣
*Dis page ix for u my er rigima (Mjay) 😜 Allah ya barmun ke musha biki💃🏻*
******************
*WAYE A.K*
Asalin sunan sa Abubakar kasim, Abokanan sa ke kiransa da *AK*.
Mahaifin sa Alhaji kasim Abdullahi haifaffen Dan katsina ne aiki ne ya kawo shi kano, yana da Matar aure daya wato hajiya xaynab da ya'ya 3, ta farkon sadiya tayi aure da da daya wato umar suke kiransa da khalipha, sai na biyun *Abubakar kasim (A.k),* sai er Autar su jiddah.
******************
Alhaji kasim ne da Tattara Ibrahim ne xaune a cikin office din Alhaji Ibrahim,
Alhaji kasim ne ya kalle Alhaji Ibrahim yace"likita bokan turai"
Dariya suka yi gaba dayan su sannan Alhaji Ibrahim yace"Ahh manya saukar yaushe"dariya yayi yace"wlhy yanxu~yanxun nan na dawo nace bari naxo muyi wata magana mai muhimmanci
Tattara takardun shi yayi ya maida gefe sannan ya maida hankalin shi gurin Abokin nashi yana"ina jinka, Allah yasa dea lafiya"
Murmushi yayi yace"wlhy lafiya qlau kawai dae wani Abu ke damuna"
Maganar yaron nan ne Abubakar wlhy tana damuna ace yaro ya ki aure har yanxu babu yanda banyi dashi ba amma it was in vein na rasa yanda xanyi dashi.
Kallon sa yayi damuwa karara a fuskar sa yace''we have common problem kenan, nima ya'ta Hafsa taki aure ba yanda ban yi da ita ba kai har cewa nayi sadaka xanyi da ita amma duk da haka ba wani story.
Kallonsa shima yayi yace"gaskiya ne matsalar mu iri daya ce me xai hana mu taru mu magance ta"
"Kamar ya" cewar Alhaji Ibrahim
Murmushi yayi yace "me xai hana mu hada su aure kawai mu huta"
Murmushi yayi ya bashi hannu suka tafa yace"nice idea, haka xamuyi.
Alhaji kasim ne ya dube shi yace"tho kana ganin ba matsala ta gefen mahaifiyar yarinyar ko ita yarinya
Dariya yayi yace"matsala kamar tame fah"
"Kaga ita macece xata iya cewa bata son sa kaga kuma baxa muyi mata dole ba" cewar alhaji kasim.
Dariya yayi yace"ba matsala kasan ma yanda xamuyi"
Kawai taje gidanka ta xauna kamun ayi auran, in an kusa auren sai ta dawo gida, ko ya kace.
Wow NYC idea haka xa'ayi, Dana ke gida xan sanarwa mahaifiyar sa dashi Abubakar din
Nima Dana koma gida xan gaya musu xuwa next week xata xo insha Allah
Yawwah na gode sosai Alhaji Ibrahim kayi min halaccin da baxan mata da shi ba, kuma banda abunda xan biya ka dashi sai dae nayi ta yi maka addu'a.
***************
" Kaji na gaya maka duk halaccin da yayi mana baka gani ba" cewar alhaji kasim.
Dakin sa ya nufa yana fada
Da sauri ya taso yaxo kusa da hajiya xaynab ya xauna ya rike hannun ta ya axa kansa saman cinyar ta kamar wani karamin yaro yana cewa"swthrt plz kiyi wa dad magana don girman allah yayi hakuri wlhy ni banson wannan auren,
Shiru tayi bata ce masa komai ba "plz swrhrt talk to me nah"
Me xance maka son tunda kai baka jin word, kawai kayi hakuri kayi abunda dad dinku keso.
************
Kuka😭 take kamar ranta xai fita tana fadin "mommy wai me yasa daddy bai sona,
Dukan ta tayi tace"xaki yi min shiru ko kuwa sai na ballaki, bai sonki xai haife ki, kar in sake jin wannan maganar a bakin ki kinji ko"
Cikin kuka 😭tace"amma fa mommy ba haka yayi wa Aunty mimi ba.
Mimi Ay ba haka aka yi da ita ba ana cewa ta fidda miji ta fidda, ke fah, for how many tyms kike son a gaya miki.
Kin kure daddyn Ku daz y, yanxu ba yanda xaki yi sai dai hakuri kiyi wa daddyn Ku biyayya................
*©xoubhie*💋
[1/7, 11:09 PM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
6⃣5⃣➡7⃣0⃣
Story & written by:
*xoubhie*💋
Edited by:
*harphsart rano*❣
In dedication to lvly sis
*Harphsart rano*❣
*Dis page ix for u #team ihsan lovers💜#*
*Ihsan loves u oll💝*
*Thanks for ur warmth du'as• I really appreciate*💜
*********************
Trolley ce a hannun ta tana ja sai kace