fito parlour in da mommy k xaune tana kallon news
Mimi tace"mommy kinga" ta nuna mata key din tace"a ina kika gani tace"ihsan ce ta dauke shi don nace baxan je da ita ba
Mommy tayi murmushi tace"tho yanxu ya akayi ta baki mimi tace "cewa nayi xanje da ita daz y ta dauko ta bani mommy tace "tho sai kun dawo
Mimi ta bata fuska wasa fa nake mata mom, Dan kawai taba ni key dina nace da ita xanje
Ai kuwa ihsan na jin haka tayi tsalle ta dire tace ita Sam bata yarda ba sai mimi taje da ita
Mimi tace ita Sam ba inda xata je da ita
Nan da nan sai ga hawaye a idon ihsan xata fara kuka mommy tace sai mimi taje da ita ba yanda mimin ta iya dole taje da ita..................
*dis page ix for u lvly sis Harphsart rano*❣ I luv u to d moon round and back😘
Urs *XOUBHIE*❤
[12/25/2016, 7:18 PM] xoubhie💋: 12/25/2016 *****************
。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
1⃣6⃣➡2⃣0⃣
Story & written by:
*XOUBHIE*❤
Edited by:
*HARPHSART RANO*❣
In dedication to lvly sis *harphsart rano (farin cikinah)*
************************************
Gidan kanwar mahaifin su suka tapi wato Haj. Fatima.taji dadin ganin su sosai don ta dade bata gansu ba.
Lokacin da xata je suna sch din boko ko ixlamiyya.
Koda suka je suna parlour gaba dayan su suna hira
Suka shiga mimi ta gaida haj. fatima da maigidanta alh. Muhammad suka amsa cikin kulawa.
Sannan ta juya ta gaida ya khaleel dake xaune yana aikin dannan wayar sa , ya amsa idon sa akan ta.
Da gudu ihsan ta ruga🏃🏻♀ ta xauna kusa da alh. Muhammad numfashin ta yana fita sama-sama saboda gudu da tayi
Ta kalle shi tace "Abba me yasa ka dena xuwa gidan mu" ya kalle ta yayi murmushi yace "ina xuwa ihsan"
Lokacin da xanje baki gida kina sch
Tayi dariya tace "tho Abba daga yau in xaka je ka din ga xuwa lokacin da ina gida"
Gaba dayan su suka yi dariya yace "tho ihsan"
Ta juya ta kalli ya khaleel dake ta dannan wayar sa har yanxu tace "ya khaleel wai don Allah me kake danna a wayan nan"
Ya kalle ta yayi murmushi yace"Abu nake nema"
Ta tabe baki bata ce komai ba.
Ameera kanwar khaleel ta tashi taja hannun mimi tace "sis xo muje dakina akwai story"
Ya khaleel ya kalle ta ya harare ta😏 yace"ameera Allah y miki sauki, k kullum baki da aiki sai gulma"
Umma ta juyo ta kalle shi tace "sun xama en mata ka kyale su suyi abunsu"
Ameera ta juyo ta kalle shi tace" yawwah umma gaya mishi"
Ya kalle umma yace "umma fa na Ameerah y xama disease, kuma har wasu take shafa wa disease din"
Suka yi dariya gaba dayan su banda ihsan da hankalin ta na can kan wasu papers da umma ta ajiye
Ameerah tace "don Allah mimi kyale ya khaleel tsokana yake ji yau"
Taja hannun mimi suka yi sama inda dakin Ameerah yake
Umma ta juyo ta kalli ihsan da har yanxu kallon papers din take tace "ihsan me kike yi nan"
Ihsan ta dauko paper daya ta nuna wa umma tace "ke kika yi wannan xanen?"
Umma tayi murmushi tace "ehh ya aka yi ihsan"
Tace dama ina ji daddy na cewa aikin xane kike yi
Ta daga kai sama alamar tunani take yi tace "umma me ma ake kiran Ku dashi"
Da sauri tace "yawwah nama tuna architect ko "
Umma tayi dariya tace"ehh"
Ihsan ta kara kallon umma tace "umma kin san me wlhy yau ba inda xanje sai kin xana min kaina kin bani naje da shi gida na nuna wa daddy"
Dariya umma tayi😂 tace"ihsan Ay ba mutum muke xana wa ba, buildings muke xana wa"
Ihsan ta bata fuska data fara kuka umma tace yi shiru xan miki
************************************
*Egypt airline* yai dirar mikiya cikin filin jirgin sama na *Aminu kano international Airport*
Mutanen cikin jirgin ne suka fara fitowa kowa ka gani cikin *farin ciki*💃🏻 yake
Can na hango wani kyakkyawan sarauyi first class yana saukowa daga matattakalar jirgi *(Baki Mjay ta saki tana kallon sa)*😜
Cikin *farin ciki* yake shakar ixkan mahaifarsa *(Nigeria)*
Yana saukowa ya hango driver ya xo daukan sa
Driver ya xo y amshi trolleyn dake hannun sa yana cewa"sannu da xuwa yallabai"
Daga kansa kawai yayi, driver ya bude masa mota ya shiga shima ya xaga ya ya shiga.
Driver yayi horn mai gadi ya bude gate
Driver yayi parking a park lodge dake gidan, ya fito ya bude masa shima y fito cike da kasaita da *farin cikin* yau gashi ya sake sha kar ixkan Nigeria bayan shekara 4 rabon sa da ita
Da sallama ya shigo mommy dake cikin falo tana jiran isowar sa ta dago ta kalle shi sannan ta amsa sallamar
Da Sauri ya karaso y rungume mommy yana cewa"I missed u so much mom"
Ta shafa kanshi tace "I missed u too"
Kamar an tsikare shi ya mike tsaye yana cewa" I can't live in Nigeria its too freaking hot"
Ya hau matattakalar steps yana cewa"mom 2min plz I want to bath"
Bata ce komai ba ta koma ta xauna tana tunani 🤔lallai yana da aiki dan baxa ta kara barin ya bar Nigeria ba indai ba aure yayi ba
*40min later*
Ya sauko yana dariya yace" mommy where ix ihsan"
Da Sauri ta mike tana tambayar sa "watz d tym"
Cikin mamaki🤔 yake kallon ta yana mamakin sauya war ta lokaci daya
Ya duba wrist watch dinsa yace"6:45pm mom watz wrong"
Tace" 4 wat?" Tana xare idanu😳
Da sauri ta dauki key din motor ta da mayafi ta fita
Da sauri shima ya Mara mata baya
Koda yaje harta shiga mota yayi sauri ya bude motar shima ya shiga
Da karfi take horn kamar wacce xata tashi sama
Da gudu mai gadi ya fito yana mamakin waye wannan
Yana ganin Haj.ce da kanta yayi sauri ya bude gate
Ko ida budewa beyi ba ta fita da gudu saura kadan ta take shi
Yayi tsaye yana mamakin tho me ya faru🤔
Itama mimi horn din mommy ya tada ta daga baccin da take, don yau bata je school ba cuz batada lfy, mommy Ta mata alluran bacci sai yanxu ta tashi
Ko ina ta wuce kallon ta 😳kawai ake saboda gudun da take shararawa
Tana isa ta fito da sauri ta shiga ciki but ba kowa cikin sch din
Ta tamvaye mai gadin sch din yace ya ganta daxun but yanxu bai ganta ba
Nan suka ta Neman ta harda shi muhsin din but basu ganta ba
*ihsan ix no where to b found.......*😜
Dis page ix for u *cutest daughter Hafsa(ihsan)*❤
© *XOUBHIE*❤
[12/27/2016, 1:02 PM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
2⃣1⃣➡2⃣6⃣
Story &written by:
XOUBHIE❤
edited by:
*HARPHSART RANO*❣
In dedication to lvly sis *Harphsart rano (farin cikinah)*
***************************************
Gudu suke kamar xasu tashi sama ta juyo ta kalle su tace "ina xaku je dani" daya daga cikin su yace "gida ko baxa ki je ba"
Ta kalle shi idon ta da hawaye tace"Ay ba nan ne hanyar gida ba"
Daya daga cikin su ya daka mata tsawa yace"ke"
A tsarace ta dago kai ta dube shi yace" xaki mana shiru ko kuwa"
Da sauri tasa hannu ta rufe bakin ta tana kuka ciki~ciki
********************************
Wani katon gida suka naga sun shiga (ni xoubhie nace ihsan ta shiga uku😜). Lol😂
Suna yin parking suka fito suka ce mata ta fito
Tayi xaune tana kallon su hawaye 😭na xuba daga idon ta
Daya daga cikin su yasa hannu ya janyo ta da karfi saura kadan ta fadi
Suka shiga cikin gida da ita tana kuka 😭tana cewa suyi hakuri amma ko kallon ta basu yi ba
Suka jefa ta cikin wani daki suka kulle, tayi xaune tana kuka😭 tana kiran mommy.
**************************************
Suna isa gida mommy ta kasa tsaye ta kasa xaune,🙆🏻 sai safa da marwa take cikin parlour.
Gaba daya hankalin ta a tashi yake, muhsin ne me bata hakuri yana kwantar mata da hankali.
Da kyar ta bude baki tace" dauko mun waya ta"
Ya dauko wayar ya mika mata, ta amsa ta kira daddy ta gaya masa
Hankalin sa a matukar tashe yace gobe xai biyo flight din safe ya dawo
************************************
Karfe 9:00am jirgin su daddy ya sauka, driver yaxo daukan shi,
Kai tsaye police station suka wuce, suka kai report
Inspector Ahmad yace"kar ka damu alhaji insha Allah xa a gan ta"
*****************
Mommy na xaune parlour abun duniya ya dame ta taji sallamar daddy da sauri ta mike tana mishi sannu da xuwa
Ya amsa yana murmushi karfin hali yace" yawwah mommy ihsan"
******************************
Suna xaune parlour gaba dayan su daddy yace "wai ya akayi hakan ta faru
Mommy ta gyara xaman ta tace"wlhy laifi nane"
Daddy ya kalleta da kyau yace"kamar yah?"
Ta share hawayen ta tace"mimi bata je sch ba jiya cos bata da lpy ihsan kawai taje
Ni kuma da en aiki duk mun manta ba aje daukan ta daga makaranta ba
Driver kuma yana airport gurin dauko muhsin
Tasa hannu ta kara share hawayen😪 ta taci gaba
Saida muhsin yaxo yake tambaya ta ina ihsan sannan na tuna da ba a dauko daga sch ba
Koda muka je nida muhsin bamu ganta ba gateman dinsu ke gaya mana wai yaga anxo daukan ta
Da sauri daddy yace "ya gaya muku kalar motar da aka xo daukan ta dashi
Ta kara share hawayen😪 ta tace "ehh "
"Wai homer jeep ce black kuma tinted"
Daddy yayi shiru yana tunani yace"okay yanxu xanje na gaya wa inspector Ahmad"
*************
Ihsan na cikin dakin da suka kulle ta, taci kuka harta gaji
Tayi bacci ta tashi ta ida kukan tana kiran daddy kaxo ka dauke ni
Daya daga cikin wadan da nayi kidnapping dinta ne ya shigo ya bata abinci
Da sauri ta amsa ta bude tana ci don tun jiya rabon ta da abinci
Yayi xaune yana kallota, ta bashi tausayi sosai dan harda kwalla😪 yayi mata
********************
Ihsan ce xaune in da sabo ta saba da gidan
Amma duo da haka kullum sai tayi kuka😭 tana kiran daddy da mommy
Yanxu ma kukan 😭take tana kiran Aunty mimi da yah muhsin
Murmushi tayi ta mike tsaye da sauri ta shiga dakin da yanxu ya xama nata
Ta koma saman gado ta kwanta tana ihu tana rike cikin ta
Da sauri ogan cikin su ya fito don yaga meya same ta
Tim!!! Naji da sauri na juyo kansa don dauko muku labari lol😂
Kwance na gansa kasa ya rike waist din shi yana ihu
Ta mike da sauri tana dariyar 😂shi ta bita gefen shi ta wuce ta taka mishi waist dinshi inda ya rike
Da sauri ya kwala wani ihu ta
Tayi dariya😂 ta mishi gwalo 😜tace Allah ya kara
Ta kara yin dariya 😂ta ruga da gudu
Da sauri sauran suka fito suna cewa "lafiya oga"
Turus suka yi suna kallon oga 😳dake kwance kasa yana ihu rike da waist dinshi
Suna mamakin me ya same shi🤔
Garden taje ta xauna tana dariya 😂harda rike ciki tana cewa"in baxa ku maida in gida ba, in kuma baxan dena cin uban Ku ba
Ace mutane gasu nan kamar mayu, daya bayan daya xan koya muku hankali..............😜
*© XOUBHIE*
[12/27/2016, 9:15 PM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
2⃣6⃣➡3⃣0⃣
Story and written by:
*xoubhie*❤
Edited by:
*harphsart rano*❣
In dedication to lvly sis
*harphsart rano (farin ciki nah)*
*****************************
Bayan daddy ya dawo daga kai report a police station kai tsaye gidan radio and television yaje ya kai sanarwa
But for a week no any good information😭
**********************
Ihasan ta tashi ta shiga toilet ta kunna ruwan bath yayi ta xuba har suka fara xuba cikin daki
Kamal ne ya shigo kawo mata abinci, yaga Ay ka Ay kar da tayi don saura kadan ya fadi
Da sauri ya karaso xai dake ta, da gudu ta ruga tayi waje tana mishi gwalo😜
Abun ya bata mishi rai sosai don shi ya gaji da wahalar dasu da take
Gashi dama yaki jinin yarinya
Da sauri ya fito shima ya bi bayan ta da guru
Tana ganin shi ta mike ta ruga da gudu
Haka suka ta xaga yen cikin gidan har ya gaji
Tsaye yayi yana hutawa taxo kusa dashi ta yi mishi gwalo😜 ta fashe da dariya ta kara rugawa
Tsaki 😗yayi ya hada yatsunsa biyu ya murxa ya ce xaki sani yarinya in na kama ki saina miki dukan tsiya
Tsaki ya kara yi ya shige ciki yana me kara yin haushi ta
********************
Mommy ce cikin dakin ta xaune tana kukan😭 bakin ciki da takaici na rashin ganin ihsan
Mimi da muhsin ne suka shigo dakin, daga ganin su kasan suma suna cikin damuwa, don idanun mimi har sun kumbura sunyi ja( ayya mimi don missed her lil sis)😜
Mimi ce ta bude baki da kyar tace"mommy me ake ciki"
Mommy ta share hawayen ta tace"wlhy mimi sai dai kuyi hakuri amma Ku cire ihsan a cikin ranku"
Ta kuma fashe wa da kuka mai karfin gaske suka rungume ta suna kuka harda muhsin (nima xoubhie kuka😭 nake sai da Mjay ta bani hakuri😜) *lol*😂
*****************
Ihsan ce xaune cikin dakin da yanxu ya xamo nata tana kuka😭
Sai kuma tasa hannu ta share hawayen ta
Ta mike taje parlour ta bude fridge ta dauko ruwa mai sanyi sosai
Kai tsaye dakin mutanen da suka yi kidnapping dinta ta shiga
Ta cimmu su suna bacci tayi murmushi ta bude ruwan ta xuba musu
A firgice suka tashi gaba dayan su, suna kallota 😳da mamaki
Dariya 😂tayi ta ruga da gudu sai dakin ta ta kulle tana dariyar mugunta
Nan ta tuna da mimi sai kawai ta fashe da kuka tana cewa"oh god save me from these people and take me back to my family.
Ta kara fashewa da kuka 😭tana kiran mommy...........😜
Dis page ix for u *cwt mjay , I luv u to d moon round and back*❣
© *xoubhie*
[12/29/2016, 11:11 AM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
3⃣1⃣➡3⃣6⃣
Story &written by:
*xoubhie*💋
Edited by:
*harphsart rano*❣
In dedication to lvly sis *harphsart rano (farin cikinah)*
***************************
Xaune suke gaba dayan su cikin parlour, duk Wanda ka kalla cikin su kasan ransa a bace yake
Kamal ne ya kalli ogan su yace"oga wlhy yarinyar nan ta rena mutane, ka bani ita nayi dealing dinta na koya mata hankali,
Daya daga cikinsu ya ce" wlhy kuwa oga dan haka ranar ta wahalar dani"
Naje kai mata abinci naga ta bude tap din toilet ruwa yayi ta xuba har cikin daki ni ban ma fa lura ba sai da na kusa faduwa
na bita da gudu dan na dake ta amma ban kamata ba,
Nan ma kara wahalar dani kawai tayi kuma naje na gyara dakin da ta lalata
Ranar har safe baccin wahala nake
Gaba dayan su suka yi dariya ya sha mur yana cewa"haba menene haka"
Daga magana shine xaku min dariya, wlhy yanxu xamuyi ta da mutum
Oga yana xaune yana kallon su amma ko uffan be ce ba kuma baida niyyar magana
Na kusa da ogan ne yayi magana"oga wai meke damun ka haka naga tun daxu muke magana amma kayi banxa damu
Nan ma banxar ya kara yi da shi
Da gudu ta shigo palourn tana ihu tana cewa wayyo! Wayyo!! Wayyo!!!
Ta shige dakin ta ta kulle tana ci gaba da ihun ta
Da sauri kowa nen su ya mike ya fidda bindigar sa suna jira suga abunda ya tsora ta ta
Fitowa suka yi suna duba wa amma basu ga komai ba
Parlour suka koma inda ogan su ke xaune ko motsawa baiyi ba
Tsaki kamal yayi ya kalli ogan su yace "ka gani ko oga wlhy yarinyar nan gaba daya bata jin words
Kallon shi ya tsaya yi daga sama xuwa kasa
Mike wa kawai yayi baice uffan ba yayi tapiyan shi
Kamal ya maida kallon sa ga yan uwan sa yace "ni fa na fara gajiya da abunda oga yake yi mana Dan kwata~kwata baya kyautwa
Kallon sa kawai suka yi suka bi bayan oga
********************
Mommy na xaune tana daily work dinta (kuka😜) na rashin ganin er Autar ta (ihsan)
Dan tayi kewarta sosai kullum saita xauna ita kadai tana tunanin ta da kuka
Mimi CE ta shigo ta xauna kusa da mommy ta dafa ta tace"mommy kiyi hakuri ki fawwala wa Allah lamarin ki,
Yana nan kuma kuma yana jinki kuma da ixnin sa xai kawo miki sauki cikin lamarin ki.
Mommy ta share😭 hawayen ta tace"naji mimi ni abunda ke daga mun hankali bai wuce rashin sanin halin da ihsan take ciki ba
Insha Allah mommy tana nan qlw kuma cikin koshin lapiya
Allah yasa cewar mommy
Dis page ix for u lvly sisters *Aminah(meenah) & Ameerah(meerah) luv u oll to d moon round &back*💜
*Sisters kuyi hakuri 🙏* *da wannan kwana biyu am kinda busy daz y*
*Luv u ol* ❤
© *Xoubhie*💋
[12/30/2016, 11:02 PM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
3⃣6⃣➡4⃣0⃣
Story&written by:
*xoubhie*💋
Edited by:
*Harphsart rano*❣
In dedication to lvly sis *harphsart rano(farin cikinah)*
******************************
Ball take bugawa ita kadai tana surutun ta .
Biyo wa yayi xai wuce. bam!!! Yaji saida ya tsorata don ya xata wani abune aka buga mishi akai
Dariya tayi ta ruga da gudu cikin gida
Tsaye yayi yana bin bayan ta da kallo, cije Dan yatsan sa yayi yace"ni kika bugawa kwallo a kai, xaki gane kuran ki yarinya"
*********************
Kitchen ta shiga tana Neman ruwan da xata sha saboda na fridge din parlour ya kare
Fridge ta bude taga babu ruwa a ciki, tsalle tayi ta bude gidan sama nan ma ba ruwan a ciki. Abu ta hango cikin fridge din
Tsalle tayi tana son ta dauko amma bata kai ba, right &left dinta ta duba ko xata ga abunda xata taka, but bata ganshi ba
Haka tayi ta tsalle har ta dauko, duba wa tayi taga Ashe magani ne sunan ta duba taga an rubuta *"DIAZEPAM"*
zaro ido tayi tana qara dubawa lallai kuwa shine dariyar mugun ta tayi tace"xaku gane Baku da wayo" ta kara yin dariya harda tapa hannu
Juyawa tayi bayanta taga Abincin da suka dora kan wuta dariya tayi ta bude ta xuba maganin a