Kuruciyar Sapnah Sila Da Sanadi by Fateemah Sunusi Rabee'u

Author :  Fateemah Sunusi Rabee'u Category :  Romance

Chapter   3 / 3

6K to 8.8K   out of 8.8K words

dake ckn wani farin gilashi me matuqar"

"kyau,"

"Matar ta kalleni a d'arare tace""ke mahaukaciyar inace baki bari abaki izini zaki shugo ku kenan 'yan"

"matan yanxu baku da kunya kuyi ta zuwa gurinsa yace bayayi ko dole neÿ,kallon da ya mata yasa ta"

"shuru kuma ta juya da sauri ta fita,ni kuwa araina nace kenan har mata da yawa ke zuwa gurinsa da sunan so,ko da yake ba laifi ya hadu kuma gashi me kudi,"

Kallonsa na sake a karo na biyu saidai shi hnklnsa gaba daya baya kaina domin tuni yaci gaba da

"aikinsa,tsintar kaina nayi da kasayin yadda hjy tace nayi wato nacire hijabina in dunga masa karairaya domin sosai kwarjininsa ya cikamin fuska,"

"Dukda bai bani izinin zama ba qarasawa nayi naja kujera wacce ke fuskantarsa na zauna,baimin mgn ba"

"niba bance masa komai ba,"

Mun kai kusan minti talatin a hkn nice nagaji da shurun domin naga alamar idan zamu kwana a hk shi

"badamuwarsa bace,tashi nayi tare da yaye hijabin jikina kallo daya yamin yaci gaba da aikinsa,"

"Kusa dashi nazo tare da d'aura hannuna bisa tattausan farin hannunsa wanda kwantaccen gashi ke kai,ai"

"dagani harshi wani shok da mukaji yasa muka kalli juna,tsaki yaja mtsuuuuw me qara,kafin cikin wata kyakkausar murya yace""wa ya aiko kiÿ,gabana ya buga da qarfi araina nace""ya'akayi ya gane aikoni akayi,jin nayi shuru da yawani funcikoni sai gani ya had'e da garo(bango)ya had'e da jikinsa ya matseni"

"sosai,ya sake cewa ""waye ya aikokiÿ,"

"Duk da na tsorata amma saina daure cikin dauriya irin tawa da rashin nuna tsoro nace""ba kowa nice na"

"aiko kaina gareka Sir,wani kallo yamin tare da sakina ya koma gurin zamansa yaci gaba da aikinsa,"

"Dawowa nayi na zauna nace""Sir Marwan kai namiji ne gwarzo da ko wacce mace zataso ka zama"

"mallakinta,bai kalleni yace""amma banda irinki yarinya qarama da bata isa sanin kanta ba balle na wani,dan murmushi tayi tace""karka duba qanqantata Sir domin sai gana nayi abinda wata babbar mace takasa nidai fatana ka aminta dani,"

Sai yanxu ya d'ago murmushinsa da yayi ya burgeni k'warai da gaske domin me tsada ne cikin sweet

"voice d'insa yace""amma baki da hankali ko,nace da hnklna,""Sunana Safina Salis Ahmad amma anfi sanina da SAPNAH Sir Maryam nidai iyayena talakawa ne amma mgnr gsky kana burgeni bawai kudinka yasa"

"nace hkn ba,"

"Kallona yayi yace""mata cikakku kuma isassu sun dade suna sanar dani hkn amma basu samu shiga balle"

"ke qaramar yarinya qaila wacce bata isa gyara kanta ba balle ta gyara wani,"

"Murmushi nayi domin hk kawai naji wasan yana burgeni kuma da gaske Sir Marwan ya burgeni nace""ka"

"dena duban K'URUCIYATA ni nasan na wuce duk inda kake tunani idan zamu gwada kuma to,tsaki yaja mtsuuyw yace""plss tashi ki barmin office,ba musu na mayar da hijabina tare da mik'ewa nace""ok Sir sai"

"gani na biyu,ina gama fada nayi ficewata ya rakani da idanuwa,"

"Ita ma matar d'azu ina fitowa ta rakani da harara ni kuwa ban kulata ba nayi ficewata,kai tsaye motar su"

"hjy na koma,direba yajamu mukabar gurin,hjy ta dubeni ckn zumud'i yace""ya kukayi dashiÿ,................"

Kar kumanta littafin nan na kudi ne akan farashi me sauki #200 kachal mun kusan gama free page sai

"ku hanzarta mgn domin na suburbud'aku cikin group din littafin ga duk me buqata sai yamin mgn ta whatsApp numberta 08104335144 sai najiku,"

Ummu Affan

*K'URUCIYAR SAPNAHÿ*

*TRUE LIFE STORY*

*Story and written by*

*Fateemah Sunusi Rabee'u*

*Ummu Affan*

*Wannan littafin na kud'i ne akan nera 200 kachal ga duk me buk'ata sai yamin mgn ta wnn number

08104335144*

*KARKU MANTA KUMA ZAFAFA BIYU DAGA K'AWAYE BIYU NE IDAN DUKA BIYUN KAKESO K'URUCIYAR

SAPNAH DA A SANADIN KAMA TO 300 NE KACHAL IDAN KUMA WANNAN KAKE SO TO 200 NE KACHAL*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

* {Arewa ginshi™in al'ummah} *

https://www.facebook.com/104534761033461/posts

arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

FREE PAGE 17-18

"Nace""amma hjy kina ganin zamu kai ga gaci wllh mutumin nan namijin duniya ne,murmushi hjy tayi"

"tace""karki damu da wnn kedai duk abinda na saki kiyi shine zai kaimu ga samun nasara amma ya kukayi dashi,nan na sanar mata komai dry tayi tace""koda wasa karki ta6a nuna masa aikoki akayi bare ki sanar masa duk ranar da kikayi kuskuran sanar masa kuwa,hmmm tayi wani ajiyar numfashi tace wllh nasa akasheki ba wani abu bane domin duk ranar da Alhj Marwan ya gane dasa hannuna a cikin abun nan"

"nasan komai xai iyamin,abinda ban sanar miki ba Marwan yasanni farin sani wnn kawai zan iya fad'a miki,"

Daidai lokacin direba yayu parking jikina a sanyaye nafito bayan sun fita araina ina aiyana shikenan ni

"kuma tawa k'addarar da yawa take ga ta fyad'e gata hjy da kuma Sir Marwan to Allah yabani ikon tsallakewa,"

..........................................

"Bayan fitarta Marwan yaja tsaki yace""yarinya qarama da bata wuce 16y ba itace a wnn halin yarinyar da"

"yadace ace a wnn lokacin tana makaranta ne amma ita ke terere a titi,wai meyasa ma yabarta har ta"

"xauna masa officeÿhk ua dunga tunani kala-kala daga bisani yaja tsaki yace wai to mezaisa ma na dunga tunaninta,"

"K'arfe biyar na yamma ya tashi kamar kullum,kai tsaye part d'insa ya nufa byn ya shugo tangameman"

"gidansa,wanka yayi ya zura doguwar riga,snn da kansa ya shiga kitchin ya hadawa kansa tea ya d'auko bread ya zauna dinning yanasha,domin yasan a gidansa 'yan aiki ne ke girki dukda ya tsani abincin 'yan"

"aiki hk yake ci,"

"Byn ya gama,fitowa yayi ya nufi part d'in Sauda uwargida sarautar mata,bata parlou saidai yaranta tare"

da nanny me rainonsu dukda suna da wayau domin shekarun babban d'ansa takwas Farik kenan snn

"qanwarsa Ihsan yar shekaru hudu,amma uwarsu bata da lokacinsu kullum suna gurin me rainonsu bata"

"jansu jiki ba ruwanta dasu batasan wankansu cinsu shansu ba komai ta mallakawa nanny,suna ganin Daddynsu da sauri suka rugo suka qanqamesa suna masa oyoyo,d'aukar Ihsan yayi yayinda ya shafa kan"

"Farik yana murmushi nannynsu ta gaishesa ya amsa ba yabo ba fallasa,"

"Kallon Farik yayi yace""Farik ina mummynku,yace""tana bedroom Daddy kama hannunsa yayi ita kuwa"

"ihsan na kafad'arsa suka shiga bedroom din Sauda kwance take bisa gado taci ado domin akwaita da tsafta gason qamshi 'yar gayu ce Sauda ta qarshe qatuwar wayarta ce a hannunta tana chart,ganin ya"

"shugo ta ajiye wayar tana d'an murmushi""barka da shugowa Sir,"

"Yace""kina nan kina kwance hnklinki kwance bakisan halin da yaranki suke ciki ba kin barsu da wata"

"Nanny Sauda sai yaushe zaki cenza hali,wani kallon raini ta masa tare da d'aure fuska tace""ni wllh abinda yasa har banaso ka shugo kenan yanzu zaka farawa mutum fada kamar wani ubana,yace""fad'in gaskiyar ne fada Sauda,tace""to karike gaskiyarka bana muradin sonji snn ita nanny ba biyanta ake duk wata ba kaga kuwa dole ta kularmin da yara ta basu dukkan gatan da yadace ni kuma meye nawa a ciki tunda ga"

"me rainonsu,"

"Kallon Farik tayi tana wani harararsa tacewa Ihsan zonan,ba mudu yarinyar ta sakko jikin Daddynta ta"

"qarasa kama hannunta tayi tajawo na farik ta turasu waje tace""maza ku koma gurin nannynku,yara sai ana mgn su zubawa mutane ido kamar zasu cinye mutane,da gudu kuwa suka fita jikinsu har rawa yake Marwan yace""yanzu ke sauda yaran cikinki ki ke fadawa irin wnn mgnrÿidan basu kalleki baxwa kikeso"

"su kallaÿke bazakija yaranki jikinki su saba dakeba kisan damuwarsu susan taki ke wacce irin uwa ceÿ,"

"Harara ta banka masa tace""duk a yadda ka daukeni nifa wllh bazan dunga jan nasuba kawai suzo su"

"rainani ni na haifesu ba wata da haifarminba duk abinka dai nafikason yarana,miqewa yayi yace""da kinasonsu da hkn bata faruba ni na wuce saida safe,tsaki tayi qasa-qasa tace""umma ta gaida assha,"

"Cike da takaici yabar part d'in itakuwa ko ajikinta wayarta ta d'auko taci gaba daga inda ta tsaya,part din"

"Fahima ya wuce matarsa ta biyu,ita kuwa tun kan ya shiga ya fara jiyo ihun Amal 'yarsu,da sauri ya qarasa har yana tuntu6e,kallo ya isketa tanayi sai dry take amma Amal na gefe tana tuntsira kuka da'ala tun wankan safe da aka mata ne jikinta,da sauri ya d'auke sai tsamin take yarinya 'yar shekara daya ga tsamin nono tanayi,salati ya saka sai lokacin hankalin Fahima ya dawo jikinta,ko wanka batayi ba ita hk take da qazanta barta dai idan zata aiki tafi kowa d'aukar wanka amma a gida saika tsinceta da riga daban zani daban,sosa kai ta fara""Sir kashugo kenan,harara ya zuba mata""waike fahima wacce irin macece jibarki babu kyawun gani yarinyarnan inajin har kashi tayi kitashi kicire mata kin gagara sai kallo tashi ki mata wanka,harararsa ta fara tana kallon tv tace""shi kenan fa ka shugo yanxu xaka ishi mutum"

"da fad'a don Allah kayi hkr a ida film din nan ankusa gamawa,"

"Tsawa ya zuba mata""ke wacce irin wawiya ce ke ko kunyar jikinki bakiyi,tsaki taja tana kumbure"

"kumbure tace""aifa shikenan ka dawo nima wllh 'yan aiki xan dauka domin sbd kafi rainani su duka suna"

"da 'yan aiki saini ce banda su to wllh baxan yarda ba goben nan za'a kawomin 'yan aiki,ta fad'a tare da fincikar hannun Amal wacce ta tuntsira kuka sbd taji fusgar sosai,ta shiga bathroom da ita tana mita,"

"Zaunawa yayi bisa kujera tare dayin takumi wnn wacce irin zarabawa ce,hk Fahima ta fito bayan tasaka"

"mata kaya kallonne aranta domin zama tayi tare da curo nono tasakawa Amal ta zuba ido a tv,cike da takaici yake dubanta kafin ya girgiza kai yabar part din,na amarya Sajida ya nufa akace amarya bata laifi ko ta kashe d'an masu gida saidai a wnn gidan tafi kowa laifi domin yana shiga ya isketa baje a farlou ta"

"tasa takardun office a gaba tana aiki ga laptop agefe tana aiki,"

"Ko da yayi sallama baisamu zarafin amsaba,zaunawa yayi gefenta yace""Sajida an duqufa kenan,""uhmmm"

"kawai tace masa,da yake ranar ita keda girki miqewa yayi yace""ki sameni part d'ina,gilas d'in idanuwanta ta d'an zare ta kallesa tace""kayi hkr Sir gsky yau ina da aiyuka da yawa kawai sauda ko fahima wata ciki"

zata iya zuwa bani da damuwa.............

muje zuwa

Karkumanra littafin nan na kudi ne kuma na kusan gama free page game ra'ayi saiya hanzarta saya duk

"meso sai yamin mgn ta whatsApp numberta 08104335144 sai najiku,"

Ummu Affan

*K'URUCIYAR SAPNAHÿ*

*Story and written by*

*Fateemah Sunusi Rabee'u*

*Ummu Affan*

*Wannan littafin na kud'i ne akan nera 200 kachal ga duk me buk'ata sai yamin mgn ta wnn number

08104335144*

*KARKU MANTA KUMA ZAFAFA BIYU DAGA K'AWAYE BIYU NE IDAN DUKA BIYUN KAKESO K'URUCIYAR

SAPNAH DA A SANADIN KAMA TO 300 NE KACHAL IDAN KUMA WANNAN KAKE SO TO 200 NE KACHAL*

Wannan shine qarshen free page game ra'ayin saya saiya hanzarta nemana domin sayen nasa domin

sambad'asa group d'in da zanci gaba da posting wnn littafi 08104335144 saina jiku karku mance #200

kachal

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

* {Arewa ginshi™in al'ummah} *

https://www.facebook.com/104534761033461/posts

arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

FREE PAGE 19-20

"Kallonta yake cike da takaici,wannan wanne irin mata ne Allah ya basa tabbas yana cikin jarabawa"

"babba,yace""haka kika ceÿ,a wani d'age ta kallesa kafin tace""wllh matsalarka kenan Marwan taci da k'walata yanzu me kajeso nayi idan naje part d'in naka me zanyiÿkai kenan idan girkin mace ya dawo mata da walwala saidai kabar mutum cikin gashin ruwan zafi,ni gaskiya bazan iya da jarabar ka ba,plss"

"kaje gurin Sauda ko Fahima kamar yadda nace qila su zasu iya da jarabarka,"

"Yace""haka kika ceÿ,gyad'a kai tayi tare da cewa""eh,fita yayi a fusace,ita kuwa d'aga kafad'a tayi alamar"

"ko ajikinta tare da ta6e baki tace""shi kenan jarababbe bazan ta6a barin mace ta huta ba wllh bazan iya ba tunda bani kad'ai bace sai yaje gurin sauran,"

"Part d'in Sauda ya koma,zuwa lokacin har Nannynsu Faris ta wuce dasu ciki,baje ya sake taradda sauda"

"kile akan gado ta kusan cinye rabin gadon sbd tsabar qibarta,zaunawa yayi gefe,kallonsa tayi domin da har ta tsorata tace""Sir lfy kuwa wllh ka bani tsoro yace""kinsan dai matsalar sajida kusan duk ranar girkinta sai anyi haka,tuni ita ma ta 6ata rai tace""wllh nima ba yarda zanyi ba azo a kimamin wani cikin abarni da ni 'yasu wllh bazan yarda ba domin banajin daga yaran nan nawa biyu zan sake wata haihuwa,kallonta yayi yace""anya kuwa kuna tsoran Allah matan nan,tsaki taja tare da miqewa tace""kaga malam ni karma ka faramin wa'azinka domin bazai samu shiga ba please ka tashi kawai ka fitarmin"

"bedroom kaje gurin fahima mana,"

"Baice mata komai ba sbd tsabar takaici kawai tashi yayi ya fita,kamar yaje gurin fahima sai kuma ya fasa"

"domin bazai iya da qazantarta ba yasan tafisu dama-dama matsalarta qazamta shiyasa baya son ya ra6eta,"

"Bathroom ya fad'a ya sakarwa kanshi ruwa,wai ace mutum na da mata har uku amma bazai sami"

"kwanciyar hnkl ba a gidansa,ya dad'e a wnn yanayin cikin ruwa kafin ya fito ya saka rigar barci snn ya tsakuri abinci kadan da 'yar aikin sajida ta kawo masa snn yasha maganinsa domin ya rage masa,"

Saidai me zai faruÿyana kwanciya photon Sapnah kawai yake gani ta ko ina tsaye gabansa babu hijabi

"ckn yanayin shigarta mai rikitarwa,matse idanuwansa yayi da qarfi amma hkn baisa ya dena ganinta ba,"

"Da sauri ya tashi tare da qara tamke idanuwansa da qarfi amma hkn baisa ya dena ganinta ba,hk ya"

"kwana ckn wani irin yanayi tare da mafarkin suna tare da Sapnah ckn wani irin yanayi me rikitarwa,"

....................................

"Da safe bayan ya gama shirinsa ko abincin da aka kawo masa bai ciba,key kawaoi ya zara ya wuce gidan"

"mahaifiyarsa byn sun gaisa ta kawo masa lafiyayyen abinci me rai da lfy yaci sosai,binsa tayi da kallo cike"

"da tausayin d'an nata tace""MARWAN lfy naga idanuwanka sunyi jaÿ,da sauri ya kalleta sai kuma ya mayar da kansa qasa yace lfy klau Umma kawai ba wani abun bane halin yau da kullum ne,"

"Jan numfashi tayi tace""MARWAN har yanzu bakayi dace da samun mace ta gari ba ni nasani auranka uku"

"matanka uku Amma basu da wani amfani agareka,MARWAN inaso kaci gaba da hkr mai hkr yana tare da riba snn duk kan wani tsanani na tare da sauqi Marwan kai d'a ne da ko wacce uwa zatayi alfahari da samunka hk duk matar da tasameka dole tayi alfahari dakai inaso ka yawaita addu'a kamar yadda kullum"

"nima nake cikin maka sauqi nanan zuwa,"

"Murmushi yayi cike dajin dadin kalaman mahaifiyarsa yace""Hjy nagode kuma insha Allahu zanci gaba da"

"addu'a Allah ya qara girma da d'aukaka ya kara lfy,da amin ta amsa masa tana murmushi snn ta rakashi har bakin motarsa tana sa masa albarka da hk ya wuce Office,"


ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ

"Hjy wnn kaya hk karfa ya rainani,harararta tayi""waike sapnah wawiyar inace da hk fa zamu yaudareshi"

"har mucimma burinmu,numfashi naja nidai Allah yasani tun jiya bayan tahowata naji har ckn zcyta ina tsananin tausayin Sir Marwan nayi alkwarin sanar masa qudurin hjy akansa da duk abinda ake qulla masa domin tanaji a zcyrta bazata iya cutarda shi ba domin tunda ta dawo take tunaninsa hk ta kwana"

"cike mafarkansa,"

"Sallamar wani Alhj ne yadawo da ita daga duniyar tunanin da take ciki,kallonsa tayi ganin gadan-gadan"

"yayo kanta juyawa tayi hjy bata nan bama tasan lokacin da hjyr ta fita ba,"

"Kallonsa ta sake tace""malam lfy,murmushi yake yace""kinga nayi miki kama da wani malam ne ko"

"alaramma zaki cemin malam sunana Alhj Shehu dala,yana zuwa ya wanijawoni jikinsa ai tuni jikina ya fara rawa gabana yana faduwa ai bansan lokacin da wani qarfi yazo minba sai gani nayi na wurgasa gefe,nace""lfyÿcikin muryata me qara da hawaye domin abinda ya faru lokacin da Manu ya turani d'akinsa na tuno tuni nafara hawaye,Alhj yace""hb sapnah kwantar da hnklnki ni Alhj shehu dala inasonki kuma na sanar da hjyr yau zan fita dake ne,kuma ta amince harna biyata,cike da tsoro na kallesa,kama"

"hannuna yayi da qqarfi yajani waje,daidai fitowar hjy da sauri na dubeta nace,"

"""Hjy don Allah kice mutumin nan ya cikani,hjy ta dubi sapnah snn ta qaraso kusa da ita tare da shafa"

"kumatunta tace""sapnah da gurin Marwan naso muje yau kamar yadda na sanar miki saidai zuwan Alhj ya rusa komai domin ya nuna ke yakeso gashi ya fani kudi me tsoka,wuni daya kawai zakiyi da dare zai kawoki amma dubu d'ari biyar ya bani don hk na kashe zuwa gurin marwan yau sai gobe idan kin dawo"

"yau tunda da dare zaki dawo lokacin ya tashi,"

Gabana bai dena fad'uwa ba hnklna fa yatashi sosai wai nice yau akecewa zance kwana yawan zina ceffff

"wnn mummunan alkaba'i dame yayi kama,"

"Haka Alhj yajani ya tura mota snn yaja da gudu mukabar gidan,tunda muka fita kuka nake masa har"

"muka isa wani had'ad ÿd'an gida parloun kansa abun kallo ne saidai babban abinda ya bani mamaki ganin Marwan zaune a katafaran parloun yana jiranmu ashe shine yasa Alhj ya kawo masani,"

"Wasu kud'i ya miqa basa da alama na sallama ne snn yayi masa gdy ya fita,dagani sai Sir Marwan a gidan"

"tasowa yayi ya qaraso kusa dani,hijabin dake jikina ya cire da sauri na zaro ido ina binsa da kallo cike da mamaki,shi kuwa kallona yayi ido ckn ido ckn sweet voice dinsa yace.............."

Littafin nan na kudi ne kuma Alhmdllhi anan na kawo qarshen FREE PAGE tundaga page 1 har zuwa 20

"gashi nan shine free page,ga duk wanda labarin ya masa kuma yanason saya sai yane meni WhatsApp numberta 08104335144 domin shima ya sambad'o nasa nima na suburbudashi ckn group din,"

Nasan akwai tarin tambayoyi akanku duka amsar na alqalamin 'yar babanta Fateemah Sunusi Rabee'u

"Ummu Affan,ga duk me ra'ayi sai ya rugo yasameni a numbertas 08104335144 sai najiku snn kardai ku mance d'ari biyu ce kachal #200 ba yawa kachal sai kunzo,"

Ummu Affan

3 / 3