Kuruciyar Sapnah Sila Da Sanadi by Fateemah Sunusi Rabee'u

Author :  Fateemah Sunusi Rabee'u Category :  Romance

Chapter   2 / 3

3K to 6K   out of 8.8K words

alwala nayi salla ban fito ba,"

"Ina zaune kan sallaya addu'a nake Mamana ta shugo,""Sapnah ga kamun cenfa na gama"

"d'aurawa,kallonta nayi kafin na kauda fuska nace""Mama yau bazan samu zuwa talla ba kiyi hkr ki d'aurawa Basiru,"

"Kallona tayi sosai kuma cike da mamaki da tsoro tace""kika ce me Safinatu,mik'ewa nayi don sosai naji"

"haushin Mamana sai nake gani kamar harda dalilinta akamin fad'e,"

"Nace""abinda kikaji shi nace,fita nayi da sauri waje dagani sai wani yalolan gyale,tafiya kawai nake na rasa"

"ina zani har na sami wani guri na zauna tare dayin zugumm ina tunani,"

"Mafita kawai nakeso na samu akan abinda zanwa MANU na huce,wani malamin bokonmu ne ya ganni"

"k'arasowa yayi yace""Safinatu Salis lfy kika zauna a gurin nanÿ,"

"Kallonsa nayi tare da k'ak'alo murmushin yak'e nace lfy klau Uncle,waige-waige naga ya fara cike da"

"mamaki nake kallonsa ganin ba mutane yace""Sapnah d'anzo muje gidana akwai wasu takaldu da zan baki gobe kikai skul,"

"Kallonsa nake cike da rashin yarda amma ban musaba nabi bynsa,muna shiga naga ya kulle"

"k'ofa,kallonsa nayi k'irjina na bugawa sosai da sosai........."

Muje zuwa

Karku manta littafin nan na kud'i ne akan nera #200 kachal ga duk me bukata sai yamin mgn ta wnn

"number 08104335144 sai najiku,"

Pls Share

Ummu Affan                                                                  

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

* {Arewa ginshi™in al'ummah} *

https://www.facebook.com/104534761033461/posts

arewawritersassociation@gmail.com

*K'URUCIYAR SAPNAHÿ*



*True life story*

*Story and written by*

*Fateemah Sunusi Rabee'u*

*Ummu Affan*

*Wannan littafin na kud'i ne akan nera #200 kachal ga duk me buk'ata sai yamin mgn ta wnn number

domin sanar masa yadda zai turo kud'in da kuma k'arin bayani*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

* {Arewa ginshi™in al'ummah} *

https://www.facebook.com/104534761033461/posts

arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

FREE PAGE 9-10

"Nayi matuk'ar mamaki shima Uncle Lawan haka yake,araina nace""me yasa maza sukemin kallon 'yar iska"

"kowa burinsa dai bai wuce yamin mgnr banza ko kuwa don anga ina talla shi kenan ko wacce 'yar talla 'yar iska ce aganin maza ko me,hawaye ne suka zubomin,"

"Uncle Lawan yace""Sapnah na dade inasonki amma ban sami damar sanar miki ba sai yau ina fatan bazaki"

"bani kunya ba,ya fad'a yana k'ara matso ni,"

"Da sauri nayi baya ina cewa""meye haka neÿyace""ke Sapnah nasan kinsan komai dai saidai idan bakiso"

"ki bani neÿ,hawaye masu zafi suka zubomin a fuskata,wajen k'ofar na nufa ganin ya biyoni da sauri yasa"

na tsaya tare da ware manyan idanuwana ina juyasu kamar wata me jinnu cikin wata irin murya

"nace""kana matsoni saidai akwashi wani ba kaiba ni ba Sapnah mace ni Safanfance,sosai naga Malam Lawan ya tsorata kuma daman ko a skul yasan nid'in aljanuna na tashi amma na k'arya nake da yawa sun"

"d'auka cewa ina da aljanu ne,"

"Haka yana kallo yana gani na fice daga d'akin,hanyar gida na koma tawajen gidansu Manu na biyo,kamar"

"an tsikareni na shiga cikin gidan,"

"Mahaifiyar Manu macece me k'irki sosai take k'aunata kuma muna d'asawa da 'yan gidan,mahaifin"

"SULAIMAN wanda ake kira Manu ba laifi suna da abin hannunsu domin Babansa Alhj Mansir nera d'an kasuwa ne wanda yake sana'ar shinkafa sosai ake kawo masa tirela-tirela garesa wanda yake d'aukowa yake rabawa 'yan kasuwa,k'ananu da manya duk garin Dandume idan baizo na daya a masu kud'in garin ba to zaizo na biyu,matarsa Sadiya mutuniyar kwaraice ga alkhairi dason jama'a kamar dai mijinta,Manu ne babban d'ansu snn k'annansa uku Abubakar wato Bukar sai Aliyu da autarsu Hafsa wacce sa'arsu"

"Sapnah ce,ba laifi gidan suna bawa yaransu tarbiyya gasu da ilmi duka biyun,"

"Tana shiga da sallama Baaba ta amsa wacce ke zaune saman kujerar roba daga k'ofar dakinta,har k'asa"

"Sapnah ta duk'a ta gaishe da ita,Sapnah tace""Baaba ina Hafsa neÿ,"

"Tace""ai kuwa suna dawowa raka yayansu da zai koma karatunsa tace zata gidan Merro k'anwata,gaban"

"Sapnah ya buga da k'arfi tace""Yayansu kuma wanne yayan nasuÿbatasan lokacin da tawa Baaba wnn tambayarba,duk da Baaba tayi mamakin tambayar amma da ta tuna tana k'ishin k'ishin Manu suna soyayya da Sapnah sai tayi murmushi tace""Sulaimanu mana kinsan daman hutu yazo to yanxu sun koma"

"hutunsu shine ya koma mkrnt,"

"A GIGICE SAPNAH ta tashi tare da dafe k'irjinta ta daura hannu aka tace""nashiga uku............."

Littafin nan na kud'i ne game buk'ata sai yamin mgn ta whatsApp numberta domin k'arin bayani

08104335144 karku manta kud'in babu yawa #200 ce kachal

Ummu Affan

*K'URUCIYAR SAPNAHÿ*

*True life story*



*Story and written by*

*Fateemah Sunusi Rabee'u*

*Ummu Affan*

*Wannan littafin na kud'i ne akan nera #200 kachal ga duk me buk'ata sai yamin mgn ta wnn number

08104335144 domin sanar masa yadda zai turo kud'in da kuma k'arin bayani*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

* {Arewa ginshi™in al'ummah} *

https://www.facebook.com/104534761033461/posts

arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

FREE PAGE 11-12

Baaba bata kawo komai aranta ba saidai ko sbd son da takewa d'anta ne yasa tayi wnn

"gigitar,murmushin kan fuskarta ya fad'ad'a tace""halan yaron nan bai miki sallama ba koÿ,ganin inda Baaba ta dosa sai itama tayi murmushin yak'e tana sosa k'eya alamar jin kunya tace""ai kuwa Baaba,sai ta fita da gudu,ita kuwa murmushi Baaba tayi domin harga Allah tana k'aunar Sapnah kuma tana maraba"

"da ita idan har zata shugo gidan a matsayin surukarta,"

"Tunda Sapnah ta fita daga gidan take hawaye,Manu ya koma skul to yanzu ya zatayi da d'aukar fansarta"

"wllh ko k'ololuwar duniya yaje karatu zai dawo ne kuma tana jiransa,"

"Koda ta koma gida ganin Mama tayi zaune tayi tagumi,ba'alamar an d'aura tukunya a gidan,kallon Mama"

"tayi tace""Mama lfyÿ,harararta Mama tayi tace""kin fini sanin dai duk ranar da bakiyi talla a gidan nan ba bamu da abinci kinfini sanin hkn,"

"Numfashi Sapnah taja tare da shigewa d'akinta,ta kasa zama tunani kawai take""yanzun meye amfaninta"

"duk da tasan Manu ne kawai ya ta6a kusantarta amma ai yariga ya gama da ita hawayene kebin kuncinta,yanzu ya zatayi ta nemo abinda zasuci,wani abu ta tuna da sauri ta suri hijabinta ta fito ko kallan su Mama batayi ba tayi ficewarta,kai tsaye gidan Babanta ta nufa taci sa'ar samunsa a gida da sllm"

"ta shiga,"

"Asabe matarsa ce zaune da yaranta sunacin lafiyayyar shinkafa da miya harda nama zuk'uzuk'u,shima"

"Baban na zaune daga gefe yanacin nasa yayansu Lawali kuwa yana gefe zaune kamar wani almajiri sai kallonsu yake yana had'iye yawu sosai yake abin tausayi,"

"Tana sallama duka suka d'ago suka kalleta,Asabe ta d'aure fuska sosai hkn bai dami Sapnah ba ta duka"

"tana gaishe da Babansu ya amsa ckn sakin fuska,snn ta gaishe da Asabe wacce ta amsa ciki ciki tana hararar Sapnah,"

"Gyara zama Sapnah tayi tace""Baba temako nazo kamana wllh muna cikin wani hali yau mun tashi babu"

abinda zamuci gasu Safiyya sai kuka sukewa Mama don Allah ko mudun hatsi ne kabamu dana cefane

"muje mu sarrafa,""subuhannallahu garin yah hakan ta faruÿ,ya tambayeni yana lalubar aljahu,nace""daman sai nayi talla muke samun na cefane yau kuma babu jarin,"

Kud'i ya ciro yana irgawa da sauri Asabe ta mik'e tare da daka masa wata tsawa tuni dukanmu muka

"kalleta tace""malam a gabana to wllh bazaka bawa wnn karuwar yrnyr ko sisi ba,tuni ya mayar da kudin aljihu ni kuwa wani bak'in ciki da yazomin har wuya ji nayi kamar na shak'eta sbd takaici tashi nayi nabar"

"musu gidan ina jiyota tanata zagina,"

"Tafiya nake kamar wata mahaukaciya a titi,hankali yayi sama tunani nake ina zan samo abindasu"

"Mamana zasuci kamar daga sama naji ana kiran sunana,dakatawa nayi tare da waigawa Isuhu na gani abokin Manu ne na qut da qut,kallonsa nayi ina wani harararsa ko arzikin gaisuwa bai samu ba,sai shine"

"ya gaisheni nan ma ban amsa ba,"

"Yace""Sapnah laifin me nayi kiyi hkr daman sako ne Manu ya bani na baki,wata leda ya mik'omin"

"yace""tun washe garin ranar da yatafi nake nemanki ban safeki ba,wani kallo na masa me kama da harara,saidai na kasa cewa komai kuma naqi amsar abinda yake bani,"

"Wata zcy ce tace""ki amsa bakisan ko wata hanya bace da zaki rama abinda ya miki,hannu nasa na amsa"

"bance masa komai ba na tafi,ina zuwa d'akina na bud'e ledar me zan gani kud'i ne 'yan dubu dubu irgawa nayi dubu ashirin ne ciff sai wata takarda,bud'ewa nayi,amma kasancewar bawai na iya karatu bane sai na ajiye takardar wani guri nawa me muhimmanci,dubu na wara na mana cefane,Mama dai da"

"ta tambayeni nace gurin Babanmu na amsa,"


ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ
ÿ

"Wnn matar ce 'yar birni yauma ta sake zuwa gurin Mamarmu,gani nayi mama ta amsheta cikin fara'a da"

"sakin fuska ta shinfida mata tabarma snn tasa na kawo mata ruwan randa,"

"Ina gefe na tasa abinci na kasa ci,sai naji bak'uwar wacce mamarmu ta kira da Hjy Rufa'atu tace""Hannatu"

"yauma mgnr ranar nan ta kawoni idan kin amince to gobe ne komawata sai in wuce da ita,"

"Kallona naga mama tayi sai tace""bawai naqi amincewa bane Hjy yanzu bani da ko sisi amma da zan"

"yarda ku tafin to yanxu idan kuka tafi yazanyi bani da ko sisi dame zan dunga ciyar da yaran nan,murmushi hjy tayi tace'karki damu da wnn ckn jakarta tasa hannu sai gata ta fiddo damin kudi dubu daddai tace ""nan dubu hamsin ne nasan zasu isheki kafin wata guda sai aturo miki kudin aikinta idan an"

"biyasu,nan mama ta fara washe baki tace goben ta biyo su tafi,"

"Bansan komai ba saida daddare naga mama na hadamin kaya tace""wnn hjy ce zata tafi dani burni"

"aikatau,kuma duk wata tace""dubu hamsim za'a dunga biyana,bance komai ba ni banyi farin ciki da tafiyar ba snn bana baqin ciki,"

"Washe gari nace nayi sllm da Hjy Baaba,mahaifiyar manu da k'awayena Rabia da Hadiza muna kuka"

"muka rabu da juna Mamana na qara jaddadamin nakama mutumcina,araina nace wanne mutumci ai tuntuni ya gama zubewa,"

................................................

KADUNA STATE

"Kaduna garin gwamna garin alfarma garin ilmi gari me dadi da ni'ima,tunda muka shugo garin Kaduna na"

"ke kalle kalle wara idanuwa kawai nake ina kallon manyan gine gine,araina nace nan kuma wanne gari"

"neÿ,"

A Malali GRA muka dosa wani katafaran gida naga mun shiga byn an bud'e tangameman gate d'in

"gidan,gsky gida ne babba kuma na gani a fad'a gidan alfarma,"

"Bayan direba yayi parking muka fito nida Hjy Rufa'atu,tana gama ina binta a baya da k'ullin kayana a"

"hannu ko gezau banyi ba ganin had'uwar gidan kasancewar nid'in samm bani da tsoro ko kad'an hk nabi bynta har muka shiga katafaran farloun wanda manyan kujeru na alfarma ke ciki,"

"Wasu kyawawan 'yan mata ne a ciki,muna shugowa naga sun zubamin ido kusan su biyar ne,kallona"

"suke suna ta6e baki snn suka nufi hjyr suna mata barka da zuwa,nidai qasa na zauna ina kalle kallena sam ban nuna qauyacinba domin zcyta qarr take kallon kowa kawai nake,Ruma Hjy ta kira sunan daya"

"daga cikin 'yan matan byn ta amsa tace""ki shiga da ita d'akinku tayi wanka ki bata kaya masu kyau tasa"

"snn taci abinci,zuwa gobe idan ta huta akaita saloon da gyaran qafa ke komaidai da kikasan yadace,na baku sati guda naka an koya mata komai snn ki kawomin ita na mata qarin bayani..........."

"Tofa wacce rayuwa kuma Sapnah zatayi a garin Kadunaÿammasar na page na gaba,kudai muje zuwa,"

Karku manta wnn littafin na kud'i ne #200 kachal ga duk me buk'ata sai yamin mgn ta wnn number

8104335144.

Plss share

Ummu Affan

*K'URUCIYAR SAPNAHÿ*

*TRUE LIFE STORY*

*Story and written by*

*Fateemah Sunusi Rabee'u*

*Ummu Affan*

*Wannan littafin na kud'i ne akan nera 200 kachal ga duk me buk'ata sai yamin mgn ta wnn number

08104335144 domin k'arin bayani*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

* {Arewa ginshi™in al'ummah} *

https://www.facebook.com/104534761033461/posts

arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

FREE PAGE 13-14

"Cikin kwana biyar idan kaga Sapnah bazaka ta6a cewa ita bace ta cenza tayi fresh sosai ta qara haske,duk"

da daman ita ba fara bace amma fatarta ta qara kyau sosai ta an samu cenje-cenje da dama fannin cima

"da wajen kunciya kullum cikin katifa me taushi ga AC fannin mayamayai an samu masu kyau da gyara fata su take shafawa lokaci qanqani tayi wani mugun sauyi,"

Yau satinta guda a Kaduna a ranar ne Ruma takama hannunta zuwa part d'in Hjy tun ranar da sukazo

"bata sake ganinta sai yau da suka nufi wajenta,ita dai cike da mamaki take ganin mamarta cewa tayi aikatau zataje amma kuma taga tunda tazo babu wani abunda tayi komai sai a mata wanka ne kawai ba'a mata amma kwalliya har saka kaya sai annuna mata,cikin satin kuwa tuni ta hadda ce komai sai"

"abinda ba'arasa ba,"

"Parlourn Hjy Rufa'atu ya nunka namu wato wanda muka fito haduwa da tsaruwa,ganin maza a ciki yasa"

"araina nace""to su kuma wad'an nan mazan fa,nidai a zatona tana da aure ne domin yadda tayi shigarta ranar da muka taho shiga ce ta mutumci,saidai yau naga akasin hkn domin cikin tsakiyar mazan nan naganta abinda yafi bani mamaki ganin tana busa taba sigari,kallonta kawai nake,dukawa mukayi"

"gabanta Ruma na gaisheta ni kuwa kasa mgn nayi sbd alhini da tunani,"

"Murmushi tamin tare da jawoni kusa da ita tashafa kaina tace""kinyi kyau ruma sannu da aiki kinyi"

"k'ok'ari cikin jinjina tace""gdy nake Hajjaju,wani k'aton mutumi da wani wargajejen bakinsa ga k'aton ciki yace""Hjy anyi sabuwar d'auka ne muna ciki fa don naga wnn zazzafa ce,harararsa Hjy tayi tace""k'warai kuwa zazzafa ce amma wnn ta manya ce,tana gama fad'a ta kama hannun sapnah suka shiga cikin katafaran bedroom dinta ruma na biye dasu,"

Bakin bed ta zaunar da Sapnah snn ta d'auko mata wasu fitunannun kaya riga ce iya cibi sai wani wando

"karami ne tsukakke tace""maza ki saka,sapnah bata musaba domin bata da tsoro ko kad'an hk ta saka kayan snn ta kalli hjy domin qarin bayani,murmushi hjy tayi tace""kin burgeni safinatu naga baki da tsoro bare shakka hkn yasa na za6eki a matsayin wacce zata gudanar mana da wnn aikin,nasan kinsan nacewa baabarki aikatau zakiyi to ba hk bane ni nan da kike gani hjy rufa'atu macece me zaman kanta tun ina matashiyata nake wnn halkar har zuwa yanxu snn inada 'yan mata masu zama k'arkashina irinku kenan duk namijin dakeso zaizo gidan nan ya za6a acknsu ni zai biya snn su tafi kwana ko wuni,to ganin halin da"

"kuke ciki da baabarki yasa zan temakeki domin ina kallonki nasan zaki kawo kudi sosai,"

"Bin hjyr nayi da kallo k'irjina na bugawa kamar me hjy tace""akwai wani matashin me arziki ashe karu"

"bazai wuce 35 ba matansa uku ne Alhj Marwan Habib babban me arziki ne cikakken d'an kasuwa haifaffan Kaduna ne yaro ne me qashin arziki matashi meji da daula mahaifiyarsa tana raye mahaifinsa ya dade da rasuwa MARWAN d'an kwalisa ne kyakkyawan matashi saidai baiyi sa'ar aure ba,matarsa ta fari Sauda 'yar uwarsa ce domin mahaifiyarsa ta hada auransu baya sonta hk akayi auran saidai baiyi sa'a ba ta biyun kuwa k'anwar abokinsa ce shine ya masa tayinta ya aureta byn shekara guda da auransa da Sauda ya auri Fahima ta ukun kuwa shi yaganta yace zai aureta badon yana sonta ba saidai kawai ya"

"yaba da hankalinta wato Sajida ashe duk kanwar guda ce shidai baisan dadin aure ba hk yake,Sauda"

yaranta biyu mace da namiji ita kuwa Fahima yarta guda Sajida ce bata haihuwa ba dukansu 'yan boko

"ne wayayyu saidai sam basu iya kula da miji ba,a yadda na samu lbr shid'in mutum ne Mai sha'awa sosai saidai baiyi dacen aure ba domin dukkansu matan basusan tarairayar miji ba aiyukansu kawai sukasaka"

"agaba,"

"Kallonta nake araina nace""toni meye had'ina da tarihin wnn mutumi kamar hjy tasan abinda ke raina"

"tace""abinda yasa nabaki tarihin MARWAN sbd na dade inason nasamu hanyar da zan danfaresa ma'ana nasami dukiyarsa kin ganni nan ba karuwanci kad'ai ne a gabana ba harda dan fara,zaro idanuwa nayi nace""to ni me kikeso nayiÿmurmushi tayi tare da shafa kumatuna tace""so nake ki dunga zuwa gurinsa kija hankalinsa sosai ke idan da damama kuyi soyayyar qarya ke ko jikinki yakeso bance ki hanasa ba,kallonta nayi cike da mamaki tace""nasan zaki iya sapnah shiyasa na za6oki domin muyi wnn aikin tare ke kanki zaki sami abin arziki kuma kamar yadda na sanar miki da baabarki to duk wata zan dunga tura"

"mata dubu hamsim kamar yadda nace domin nasan nan da lokaci qanqani ni dake zamu kece raini,"

"Shuru nayi ina tunani wnn wanne irin abu hjy keson jefani ciki,tabbas ina cikin tsaka me wuya,zaunawa"

"tayi kusa dani tace""sapnah karkiji komai nasan ki baki da tsoro kiyi amfani da K'URUCIYARKI wajen cimma burinmu,"

Rik'e hannayena tayi muka k'arasa gaban merrow wasu uban turaruka masu dadin qamshi ta fesa mini

"sosai tasa ruma tamin kwalliya me kyau,babban hijab ta bani har qasa nasaka snn ta kama hannuna muka fita,mota ta dauka direba ya jamu nidai nakasa mgn har muka isa wani katafaran company,babba ne kuma had'ad'd'an company kallona hjy tayi tace""mun iso,bro kamar yadda naji su hjy na kiransa wnn me katon ckn da muka taho tare dashi yn kusa da hjyr yace""amma hjy kina ganin wnn 'yar yarinyar zata iya,murmushi hjy tayi tace""kallo daya dana mata naji ajikina zata iya kallona tayi tace""tashi kije sapnah sa'a na tare damu kamar yadda nasanar miki hkn zakiyi snn kina samun shiga office d'insa ki yaye wnn hijabin,da kai na amsa mata snn na fice banajin ko d'ar a xcyta saidai ina mamakin wanne irin laifi mutumin nan yawasu hjy har sukeson danfararsa byn nan inaji suna hira da bro a motar kamarma su dason samunsu ne so suke suga bynsa,da wnn tunanin na shiga cikin companyn byn na gaisa dame gadi"

na kutsa ciki..............

Karku manta kamar ko da yaushe ina sanar muku littafin nan na kudi ne sai ku hanzarta turo naku domin

"mun kusa gama free page ga duk me buqata zai iyamin mgn ta wnn WhatsApp numberta 08104335144 domin qarin bayani,"

Taku a kullum

Ummu Affan

*K'URUCIYAR SAPNAHÿ*

*TRUE LIFE STORY*

*Story and written by*

*Fateemah Sunusi Rabee'u*

*Ummu Affan*

*Wannan littafin na kud'i ne akan nera 200 kachal ga duk me buk'ata sai yamin mgn ta wnn number

08104335144*

*KARKU MANTA KUMA ZAFAFA BIYU DAGA K'AWAYE BIYU NE IDAN DUKA BIYUN KAKESO K'URUCIYAR

SAPNAH DA A SANADIN KAMA TO 300 NE KACHAL IDAN KUMA WANNAN KAKE SO TO 200 NE KACHAL*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

* {Arewa ginshi™in al'ummah} *

https://www.facebook.com/104534761033461/posts

arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

FREE PAGE 15-16

"Manyan gine-gine nake ta wucewa har na isa inda tamin kwatance akwaini da gane abu sosai,koda na isa"

"wata matace ta tsareni da'alama sakatariyyarsa ce,kallonta nayi kamar wata mewayewa nace""gurin Sir Marwan nazo,kallona tayi sama da qasa kafin ta ta6e baki tace""yana da baqi,gurin zamanta ta koma nima nasami guri na zauna,ganin ina zaune kusan awa guda kuma banga kowa ya fitoba yasani tashi"

"domin nagane qarya takemin,"

"Tanamin mgn banbi ta kantaba kawai na tura k'ofar babu wani neman izini,da sauri ta biyoni muka"

"danna ciki tare,wani kyakkyawan mutumi fari sol nagani zaune bisa kujerar yana duba wasu uban takardu dake gabansa gsky kyakkyawa ne na kece raini duk da azaune yake amma nagane dogone shi,shugowarmu yasashi d'ago kai ya zuba mana idanuwansa

2 / 3