Elham is the proud, fiercely independent daughter of a royal palace guard, raised with deep integrity and a quiet dignity that commands respect. Her peaceful world is shattered when an unexpected royal decree forces her into an unwanted marriage with Prince Abdul—a man accustomed to absolute authority, luxury, and getting everything he desires.
Viewing Elham as beneath his stature, Abdul treats her with cold disdain and unyielding suspicion, determined to break her spirit. But Elham is no ordinary palace maiden; she vows never to bow to his arrogance or forgive his soul-crushing words. Trapped within the grand walls of the royal estate, their daily clashes turn the palace into a battlefield of pride and resentment. Yet, as fate forces these two stubborn souls into intimate proximity, the burning hatred between them begins to ignite an undeniable, dangerous passion. Will their fiery conflict consume them both, or will love emerge from the ashes of their pride?
HAUSA DESCRIPTION
Elham, 'yar ma'aikacin tsaron fada mai cike da mutunci, izza, da tsaftar rayuwa, ta tsinci kanta a tsakiyar wani halin k'ak'an-nika'i lokacin da aka tilasta mata auren sarki Abdul. Yaa Abdul mutum ne mai ji da isa, mulki, da wulakanta na kasa da shi.
Daga ranar da ta taka k'afarta a gidansa, Abdul ke kallonta da k'yankyami da zargin cewa ta aure shi ne kawai domin dukiyarsa da matsayinsa. Ita kuma Elham ta k'udiri aniyar cewa ba za ta taba duk'ar da kanta a gabansa ba, domin nuna masa cewa mutunci ya fi dukiya. Kaddara ta tilasta su zama k'ark'ashin inuwa guda, inda kowanne ke k'o k'arin k'ona zuciyar d'an uwansa da maganganu masu d'aci. Sai dai kuma, yayin da suke k'ara kusantar juna, wannan k'iyayya mai tsanani ta soma rik'idewa zuwa wata guguwar soyayya mai cike da zaftarewar tunani. Shin wannan arangama ta k'iyayya za ta kai su ga halaka, ko kuwa soyayya za ta yi nasara a kan fuskantar girman kai?
ENGLISH DESCRIPTION