SAI NA AURETA Kafin Aure by nimcy luv

Author :  nimcy luv Category :  Romance

Chapter   2 / 3

3K to 6K   out of 7.9K words

nuna idonsa lafiyarsa ƙalau,baƙaramin tashin hankali m.t ya shiga ba lokacin daya samu wannan labarin,mamu kowa kuka ta fara tana kiran sunan Allah,payal kowa cewa tayi ƙarya ne gaba ɗaya likitocin basusan aikin suba,da sukaje wani asibitin kowa kokawa ta fara da wani doctor da kyar m.t ya kwaceta.

A kwanakin nan kullum m.t tare suke yini shida diya,kwana kaɗai ke rabasu,duk abinda yasan zai sata farin ciki shi takeyi,abin mamakin shine kullum ji yake wani abu na damunsa a zuciyarsa ya rasa menene shi,amma abinda yakeji game da ita abin ya fara fin ƙarfin zuciyarsa,hakan tasa yanzo ya rage zama kusa da ita,tunawa da alƙawarin da yayi mata na zuwa super makert yayi,tashi yayi ya fara sauka daga step ɗin benen yana zuwa parlourn ƙasa yaga dina ita kaɗai a zaune,gyaran murya yayi yace.

"kee ina diya?"

Lumshe ido dina tayi ganin yau m.t yayi masifar kyau,sannan yayi mata kwarjini,jan numfashi tayi sannan tace.

"am am daman tana uhm ɗakinta".

Mtwsss yaja tsaki cikin ransa,harya tsaya sai kuma yayi hanyar part ɗinta,ita kowa dina bin bayansa tayi da kallo tana haɗiyar yawo,part ɗin diya yayi yana zuwa ya tarar bata parlour,ganin lokaci na tafiya kawai saiya shiga cikin bedroom ɗinta,gaban sane ya faɗi sakamakon ganinta da yayi gaban wadrop tana duba kayan da payal ta ɗauko mata, kallonta yayi daga ita sai guntun towel ko cinyoyinta baizo ba,kasa control kansa yayi baison time ɗin da yayi wajan taba.

*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
💍💍💍💍💍💍💍
_(luv crises)_

*NA'IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)


*9↪️10*

*Free page*

*hi guys this is the end of my free page🤗if you like my story,just pay 200 naira only👌contanc me 08119237616*

10x alot for ur luv bebies,masu siyan book ɗina ina gdy da nunamin soyyaya👏har yanzo hanga a buɗe take gamasu sonyin regester👯‍♀️kada kubari a baku labari,salon nada banne ahha💖💋nimcy luv fans,naga wasu sun fara regester na book ɗin😘lamrat gruop daman ko nada banne tnx for the ƙauna🥰

*Dukkan wanda yasan shi masoyinane,da kuma masoyin book ɗina,dukkan wacce tasan sunanta,NA'IMA ko NIMCY na sadaukar da wannan page ɗin zuwa gareta, ina rokon Allah ya bani ikon rubuta dai-dai da aikata dai-dai cikin nutsuwa da kwanciyar hankali,kainuwa writers ina godiya da kulawarku akaina tabbas inajin daɗin hakan,💖Anty fauza ina maki fatan alkairi aduk inda kike👏pls come back to us😥😥😥alrdy missed karmu fara kuka😘*



*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*





💍💍💍💍💍Da sauri ya shiga cikin bedroom ɗin,harya kosa zuwa inda take sai kawai ya tsaya cak bai ƙara motsasa ba,idonsa yaja a hankali ya rufeshi ruf kamar me tunani,ya ɗauki tsahun lokaci a haka kafin ya fara buɗeso zuwa gareta,still tana tsaye inda ya sameta batako motsawa,joyawa yayi a hankali yadda ba zataji ƙarar tafiya ba,saida yaje bakin kofa sannan yasa hannunsa ya fara knoking na door ɗin room ɗin.

A hankali ta fara shafa gefen bed ɗinta domin ta samu wajan zama,saida ta zauna sannan ta buɗe ƙaramin bakinta tace.


"yes dear come in"ta faɗa the time that she put her hands in between her lengs.

Gaba ɗaya tunaninta ya gama bata payal ce.

yana nan inda yake baiko motsa ba,inda yake kallo daban saɓanin da, dayake kallonta,gaba ɗaya faruwar abunnan yasa ya zama wani iri he did talk with any body even his mother, idan kaga yayi magana to diya ce,she is special to him,he given her some luv,he want to give her what she need and what she want,wannan shine wish ɗinsa,runtsa idonsa yayi da ƙarfi lokacin da taji zuciyarsa nayi masa Wani irin zafi wanda shi kaɗai yasan abinda ya keji a ransa,duk yadda yakai da yayi tunanin abinda ke damunsa amma kwakwalwarsa ta hanashi yin hakan.

fita yayi a part ɗin gaba ɗaya,a parlour ya sami payal ta ɗauko wani pupple ɗin less mai kyau.

Kallanta yayi kamar bazai magana ba sai kuma yace.

"jeki fitomin da diya"yana gama faɗin hakan ya sami waje ya zauna akan sofa.

Tunda ya zauna dina ke kallonsa,wani irin abune ke mata yawo acikin zuciyarta,cinyoyinta ta shiga matsewa tana rurrufe idonta, indai taga m.t ita kaɗai tasan abinda ke damunta,idonta taja ta tufe tana fitar da numfashi mai zafi.

*KATSINA*

"Gaskiya alhaji irin wannan ciwon sai dai aikin sammu,ma'ana asiri amma idan Allah ya nufa sai kaga mutum ya samu waraka cikin hukuncin ubangiji,za'a raba a matsallatai domin yi mata addu'a da kuma saukar alkur'ani,sannan zan haɗa maka magani da addu'oi wanda za'ana bata tana sha kuma tana wanke jikinta dashi,insha Allah za'a dace" cewar malam ali.

Jiki a sanyaye papi yayiwa malam sallama ya koma mazauninsa,zuwa gobe idan ya karɓi maganin saiya huce.

Fitowa yayi daga cikin wani ɗan shop,hannunsa ɗauke da ice cream guda biyu,doba inda ya ajjiyeta yayi yaga bata nan,mutanan wakan yake tambaya ba suga wata matashiyar yarinya makauniyya bata gani,kowa ya tambaya sai yace bai gantaba,cikin tashin hankali da firgici ya yarda ice cream ɗin hannunsa ya fara kwala mata kira.

"diya! diya! diya"

Shuru yaji babu responding,guda ya fara yana waige-waige,ya shafe 30minutes babu diya babu alamarta,cak ya tsaya sakamakon abinda ya gani jikinsa rawa ya fara bakinsa ya fara shaking,imaging abinda zai faru kawai ya fara,da kyar ya samu bakin yin magana.

"innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" yana gama faɗin hakan ya kwalla wata urwar ƙara sakamakon abinda ya gani.



dan Allah dukkan wanda ya karanta yayimin shere sabida wasu fans ɗin👏👏👏👏👏👏👏pls

Wannan shine last page ɗina na free page

Vote#
Comment#
Shere#
*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
     💍💍💍💍💍💍💍
            _(luv crises)_

*NA'IMA SULAIMAN*
         (nimcy luv)

     *11↪️12*

  *Free page*

   Ga maison nunamin soyyaya zai iya siyan book ɗina akan naira 200 kacal 08119237616

  *soyyayarku nakeso my guys pls show me some luv💖💖💖💖ina ganin comments tnx alot*

     *pls guys kuyi hakuri da wannan ina busy,kuma bamu samun nepa👏.*



💍💍💍💍💍wata uwar ƙara ya saka sakamakon abinda ya gani.

Gaba ɗaya tafiya take cikin kwanciyar hankali,tanayi tana lalubar hanya,cikin rashin sani abinka da makauniya wacce bata gani,taku biyu ya rage mata ta faɗa wani ƙaton ruwa,tsayawa tayi cak domin taji ƙara a kunnanta,few minutes kuma ta ɗaga ƙafarta ta ajjiye ya rage mata tako ɗaya kenan,tasa ɗaya ƙafarta zata faɗa cikin ruwan kenan taji anfincikota,ƙara ta saki sabida firgici da kuma tunanin abinda yake shirin faruwa da ita,shuru tayi jin ta faɗa saman faffaɗan girjin mutum yasa taji wata faɗuwar gaba wacce ta daɗe bata ƙaraji irinta ba,a tare suka sauke ajjiya su duka biyun,few minute sun samu nutsuwa hannu yasa ya ɗaga ta a jikinsa,baki ya buɗe kamar baya son magana yace.

"what are you doing here diya?"

Jin maganar yayanta m.t yasa ta furzar da wani numfashi mai zafin gaske.

Zuciyartace ta tafi wani tunani na daban,meyasa taji wani iri lokacin da suka haɗa jiki da yayanta,meyasa wani abu ya ɗarso a ranta wanda bata taɓa jinsa a zuciyarta ba,shuru tayi domin tayi tunanin menene wannan da takeji acikin zuciyarta,amma ina ta kasa gane komai domin tunaninta tsayawa yayi cak.

Jin tayi shuru babu amsa yasa m.t kama hannun cikin nutsuwa yayi mata jagora domin barin wajan,wajan motarsa ya nufa kirar bugarty, wajan mai zaman banza yaje ya buɗe ya sakata aciki sannan ya durkosu wajan kujerar motar daf da ita ya matso har suna iya jin numfashin juna,blet ɗin kujerar ya fara koƙarin maƙala mata,ƴar ƙara ta saki jinya ɗan matse ta.


Yana jinta amma bai iya ce mata komai ba,sabida yadda zuciyarsa keyi masa zafi da kuma ciwo,he can't imaging what is happen to him two days ɗinan,gama sa mata blet ɗin yayi sannan ya koma wajan set ɗin driver yana shiga ya saka belt yayiwa motar key sai nasarawa G.R.A.


After 1 week


komai na m.t ya jagule tun yana ɓoye damuwar dake ransa harya gaji ya daina,sosai ake ganin alamun damuwa kwance a saman fuskarsa,tunanin yake koda yaushe amma still he does'nt what happen to him,he want be alone bayason takura gaba ɗaya,hannu yasa ya saka ya danne saitin kirjinsa wata azaba yakeji da raɗaɗi,tashi yayi yaje wajan frizer ɗin bedroom ɗinsa,buɗewa yayi ya ɗauko gorar ruwa bai damu da sanyin ruwan ba ya balle murfin gorar ya kafa a bakinsa saida ya shanye ruwan tas sannan ya cilla rubar cikin tusben.



"nikam yayanku shuru yau bai fito ba,gashi ko abinci baici ba ko lafiya?"cewar mamu.


payal ce fa gyara zama tace.

"uhm nikam kwana biyu bansan meke damun bro ba,ko wajan diya ya daina zuwa,da alamun akwai abinda ke damunsa".


shuru mamu tayi tana tunanin maganar payal,can ta nisa tace.

"maza jeki kiramun shi"



dina ce tayi saurin tashi tace.

"la anty payal yi zamanki bari na kira shi" tana faɗin hakan tayi part ɗinsa cikin sauri take taka step ɗin benen,tana zuwa batai knoking ba ta tura kanta cikin ɗakin,lumshe idonta tayi sabida wani ƙamshi dake fita cikin ɗakin,ta jima a haka sannan ta shige cikin bedroom ɗinsa.



kwance ta sameshi akan bed ɗinsa ya rungome fillow,ɗakin tabi da kallo komai na ɗakin irin na ɗakin diya ne,hatta kallan wadrop ɗin iri ɗaya ne da nashi dana diya,taɓe baki tayi tace.



"mtwss komai saiya fifita diya naga dai damu da ita duk ɗaya ne"

  Matsawa tayi kosa da bed ɗin ganinsa tayi yana bacci hankali kwance,ya chocolate skin ɗinsa tabi da kallo wacce gashi yayi luf ajikinta,farar t.shirt ce a jikinsa sai three guater kansa yasha gyara zai kyalli yake,fillow ɗin ta ɗan daka domin tashinsa shuru taji,baki ta buɗe tace.


"yaya!"

Shuru babu responding,murmushi tayi tace.

"great" matsowa tayi daf da fuskarsa,kallon pink lips ɗinsa tayi yadda yake kyalli cikin sauri takai bakinta dai-dai nasa,karaf suka haɗa ido

*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
     💍💍💍💍💍💍💍
            _(luv crises)_

*NA'IMA SULAIMAN*
        (nimcy luv)

      *13↪️14*

  *Free page*

  
   *kada ko manta na ƙara yawan free page ne kamar yadda wasu suka buƙata*

   200 kacal 08119237616


💍💍💍💍💍karaf suka haɗa ido,sauri tayi ta ɗaga shi,saka makon wani kallo da taga ya bita dashi,wanda ta rasa na meneneshi.

Sauri tayi zata bar ɗakin,amma ina taku biyu yayi ya damkota,matse ta yayi a jikin bango,kallonta yayi sama da ƙasa sannan ya buɗe baki yace.

"Kee!uban me ya kawoki ɗakina?"

Inda-inda ta shigayi na rashin gaskiya,can kuma tace.

"Aa!daman Mamu ce tace a kira ka" cewar Dina.

Runtsa idonsa yayi da ƙarfi yanajin zafin da zuciyarsa keyi masa,few minutes yace.

"shine da kikazo mai makon kitashan shine zaki lalatani ko?"

Zaro ido tayi jin abinda yace,can kuma tayi murmushi tace.

"A'a Yaya mu lalata juna dai" ta faɗa lokacin da take kallon cikin idonsa,shima ita yake kallo,numfashi ya sauke a hankali sannan yace.

"Eyee ashe Dina kanta a waye yake,to lalata ni muga naga zaki iya"cewar M.t.

Lumshe ido tayi,tanajin wani abu mai sanyi na ratsa zuciyarta,ji tayi gaba ɗaya M.t ya gaba kasheta da kalamansa masu daɗin gaske,wanda suke sata nishaɗi,kallon pink lips ɗinsa tayi yadda suke sharning tayi,kafin kace me takai bakinta dai-dai nasa tana ƙoƙarin haɗe bakin sune taji ya zuba mata uban mari wanda ya sata manta abinda tayi niya,cikin ɓacin rai ya nuna mata waje haɗe da faɗin cewa.

"get lost" abinda ya iya cewa kenan,kawo yanzo bazai iya misalta abinda yake jiba.

Da gudu ta fita a ɗakin,tana barin part ɗinsa ta tsaya domin gyara kanta,murmushi tayi tace.

"M.t kenan baka san wace Dina ba sunana kawai kakeji,amma soon zan baka mamaki,am always win for what i want,tana faɗin hakan ta fara sauka daga step ɗin benen,zaune ta samu Mamu zuwa yanzo Payal tabar wajan ta shige ɗakinta,Kallo Mamu ta bita dashi ganin ta ɗau lokacin wajan kiran.

"yaya na ganki ke ɗaya?,ina Muktar ɗin?" cewar Mamu.

Ɗan ya tsina fuska tayi sanan tace.

"Mamu na sameshi yana bacci ne, but he already wake up,soon zakiga ya fito"

Wajan 30 minutes ta ɗauka yana shiri,farin wani boyal ya saka wanda yaji ɗinkin zamani,ya saka black cap,da black shoe,a gogwan hannunsa shima black,gashin kanan ya sha gyara sai kyalli yake,cikin ta ƙama da kuzari da izza yake taga step ɗin benen domin sakkowa.

Zaune ya sameta tana kallon wani film a star life,gaba ɗaya ta maida hankalinta ga kallonta,ita kuma Dina banda aikin chart babu abinda take,amma a zahiri tunda M.t ya shigo parlourn taji ƙamshin turarensa na Ohud mood gaba ɗaya ta manta abinda take,camera ta shiga nan ta fara ɗaukansa pictures ba tare daya sani ba,shikam tunda ya shigo kota kanta baibi ba,zama yayi wajan Mamu yace.

"Mamuta barka da hutawa,fatan kina lafiya?"

Shuru tayi mai bata ce komai ba,amma duk motsinsa akan idonta,kamar daga sama yaji tace.

"ina buƙatar naji mene damuwarka idan harka ɗaukeni a matsayin mahaifiya kuma wacce ta haifeka?"

Zaro ido yayi,the same time ƙirjinsa ya shiga bugawa,da bara ce ta faɗo mai,gyara zama yayi yace.

"Ayya Mamu nikam mezai daman bayan gaki kusa dani,kawai dai yanayin aikine kinsan abinda da babban likitan zuciya"ya faɗi hakan yana riko hannunta.

Ajjiyar zuciya ta sauke tace.

"Har naji daɗi Dr,banson na ganku cikin damuwa wacce bazan iya magance maku ita ba,Ina maka addu'a a koda yaushe Allah yayi maka jagora"

"Ameen"shine kawai abinda yace, gaba ɗaya hankalinsa baya jikinsa,tunda suka fara magana hankalinsa yana part ɗin Diya,so yake ya tambayi lafiyarta amma ya kasa,jin gina bayansa yayi da jikin sofa,tunani daya zame mai jiki ya fara,amma ina duk yadda yazo daya san abinda yake damunsa da kuma abinda yakeji ya gagara,kwakwalwaraa taƙi ta bashi damar hakan.

After 1 week

Zaune yake gaban Papi yana jiran yaji dalilin kiransa,kamar daga sama yaji Papi yace.

"Wato Muktar sabida kaga na zubama ido shi yasa kake abinda kaga dama ko,yau shekara nawa inayi maka maganar aure amma har yanzo shuru,to bari kaji a cikin week ɗinan kaje ka nemi matar aure,idan kuma ka rasa nizan nema maka"

wata irin faɗowar gaba yaji ta saukar masa,shifa  bawai aurene bayaso ba,A'a matar dazai aura ne yasan ko giyar wake yasha bazai iya auran taba,ta riga tayimai nisa wanda bazai iya kamo taba,in this condition ma ta yaya za'ace masa yayi aure,bayan yayiwa Diya alƙawarin sai tayi aure zaiyi,he already promise her,shikam bayajin zai iya abinda Papi yace.

"kayi shuru bakace komai ba,idan kuma baka da abin faɗa tashi kaban waje" cewar Papi.

Gyara zama yayi yace.

"kayi hakuri Papi ka ƙara mani lokaci,amma yanzo ta yaya zanyi aure sama taka"

Jaridar hannunsa yaci gaba da dubawa sannan yace.

"i already make my decision,dan haka tashi kaban waje".

cikin sanyin jiki ya miƙe yabar bedroom ɗin.

Joyi yake amma gaba ɗaya ya kasa bacci,wannan wanne irin yanke hukunci ne,shidai yasan bai isa yace da Papi bayaso ba,amma yasan bazai iya zama da wacce za'a aura masa ba,to tayaya ma,tunawa yayi da ita wanda yasa shi runtsa idonsa da ƙarfi,wannan irin jarabace ta ubangiji,shidai yasan abinda yakeji bazai taɓa yiwowa ba,to ai ko a film ba'a hakan bare a zahiri,Allah ka fitar dani,saurin buɗe idonsa yayi ganin fuskarta nayi masa gizo,gaba ɗaya ji yayi bazai iya bacci ba idan bai ganta ba,da sauri ya miƙe yayi waje.



Pls comments#.

*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
     💍💍💍💍💍💍💍
            _(luv crises)_

*NA'IMA SULAIMAN*
        (nimcy luv)


     *15↪️16*


    *Still free page,gamai so zai iya yimin magana ta wannan number 08119237616🙏🏻*

    _pla show me some luv 200 naira only🥰_

💍💍💍💍💍Har yaje bakin kofar bedroom ɗinta sai kuma ya tsaya cak,sakamakon tunawa da yayi da Dina a ɗakin,tsayawa yayi yana neman mafita domin bazai iya bacci ba idan bai ganta ba,numfashi ya furzar mai zafin gaske sanan ya saka kansa cikin bedroom ɗin,ita kaɗai ya hanga a tsakiyar bed ɗin ta lullube jikinta da gargo,ƙara sawa yayi wajen bed ɗin,kuka ya fara ji ƙasa-ƙasa saurin ƙara sawa yayi wajanta sam bai yadda ya ƙarasa kusa da ita ba,zama yayi gefen bed ɗin daga inda yake yana ganin fuskarta,tsayawa yayi yana kallonta ya rasa mezai ce domin bai shigo da niyyar yi mata magana ba,amma bazai iya barin cikin halin da take ciki ba,to mene ya dameta take wannan kukan hakan,shiyasa yaji ya kasa samun sukuni saiya ganta,gajiya yayi da kukan nata yace.

"Diya kiyi hakuri dukkan tsanani yana tare da sauƙi,nima hakuri kawai nake domin abinda nakeji a zuciyata bazai taɓa gogewa ba,inajin shine a jalina,kinga dukkanmu muna cikin damuwa saidai muyi hakuri"


Ajjiyar zuciya ta shiga saukewa,dai-dai ta numfashi ta tayi sannan tace.

"Yaya kasan cewarka cikin damuwa da kunci shine ya sakani cikin damuwa wacce bazai iya buyeta ba,dan Allah yaya ka gayamin damuwarka kozan iya magan ce maka ita?"

Shuru yayi baice komai ba,Amma shi kaɗai yasan zafin da zuciyarsa keyi masa,duniya tayi masa duhu baya iya gani komai,baya iya gane komai,wani irin ɗaci ya keji a cikin ransa,baiyi aune ba yaji ta fashe da kuka mai tsuma zuciya,bai san lokacin da yayi saurin jawota jikinsa ya rungome ta tsam a kirjinsa yana buga bayanta alamar rarrashi,magana taci gaba dayi.


"tabbas idan na cika ƴar uwarka kuma kanwarka uwa ɗaya uba ɗaya,inason naji damuwarka wacce tayi afecting ɗin kulawar da kake ban,Yaya sai dakai nakejin daɗin Rayuwa,Yaya sai dakai nake ganin haske a zuciyata,meyasa zaka gojeni lokacin da nake buƙatarka cikin rayuwata" ta faɗi hakan tana dukan kirjinsa.


Hannayenta ya riƙe gam yana ƙare mata kallo kamar bazai magana ba sai yace.

"Diyanatu jin damuwata babu abinda zai ƙara maki sai tashin hankali,kiyi hakuri wannan ba lokacin kukan ki bane,wannan time ɗi nane,komai yayi zafi maganinsa Allah,kici gaba da sani cikin addu'oin that is what i want to you pls".

Wayyo Allah ina Rami yake tashiga ta bunne kanta,bata taɓa bakin ciki da damuwa da makantar taɓa sai yau, koma komai da zata buɗe ido ta kalli yayanta kuma tasan abinda yake damunsa,gaba ɗaya rike ce masa tayi,kawai neman inda zata saka kanta taji daɗi take,ƙara makale jikinsa take.

Saurin janyeta yayi daga jikinsa yayi,wani irin shock ya keji,da kyar ya samu tayi shuru kuma ya rarrashe ta tare dayi mata Al'kawarin zaina zuwa wajanta yana  dobata.



After 1 mounth

Kullum babu fashi zai Papi yasa an saukewa Diya alkur'ani,maganin karya sihiri da kuma addu'oi kullum sai anyi mata,duk da kasan cewar bawai sauƙi ake samu ba,amma hakan baisa sun daina ba suna saran wata rana za'a dace.


zuwa yanzo M.t ya gama wahala,sosai zuciyarsa keson bugawa,daga yanzo zuwa ko wanne lokaci zai iya fallasa asirin dake ɓuye cikin ransa,yayi addu'ar harya gaji,yayi kuka wanda ya haddasa masa ciwon kai wanda baya taɓa sauka harya saba dashi.

kamar yadda yayi mata al'ƙawari yana zuwa yana dobata wanda hakan ke sata jin daɗi koma komai hakan zaisa ya rage jin abinda yake ji.

Zuwa yanzo tun Mamu na damuwa akan al'amarin M.t harta gaji ta zubawa ikon Allah ido,bawai dan tana jin daɗin ganinsa haka ba.

Durkoshe yake gaban Papi yana sauraran abinda zaice.

"Wato Muktar ka rainani ko?nizan baka umarni kaƙi bi ko?"

Sunkuyar da kansa yayi ƙasa sannan yace.

"A'a Papi

2 / 3