CHARBIN KWAE Soyayya Bayan Aure book 2 By Officialraah444

Author :  Officialraah444 Category :  Romance

Chapter   12 / 18

33K to 36K   out of 51.8K words

Worawa babyn nauyinka?''

''babyn ma ae nauyina ne ya samarmana'' kansa ta daka da sauri tana cewa ''nauyinka koh wahala na?''

''wahalanki a ina me kikayi?'' wani irin hararansa tayi ganin yana Soye dariya tace

"''duk wahalan da nasha xakace haka, nasha wahala na ™arar da ™arfina ae ni ya kamata ma abawa"

reward''

"''aaaa, ina ™arfin a nunamin na gani, ina yake'' ya faWa yana mata cakulkulo, duk da baya saka masu ciki dariya amma batasan sanda ta hau dariya ba tana turesa"

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 28 Typing.

"Cikin bacci ta rin™a jin gumin jikinsa na shiga cikin nata jikin, ya ri™eta gam ga fatarsa tana gogan"

"nata shiyasa xafin ya shigeta sosaea hankali ta samu ta xare jikinta tana tashi xaune tayi ™o™arin wartsakewa ta mi™a hannunta ta shafa wuyansa da ya Wau xafi sosae jikinsa sae shivering yake da alama xaxxaSi ne ya Waukesa, idanunta ta xuba masa cike da tausayi tasam inda mahaediyarsa na raye he won't experience this kinda life"

"Toilet ta shiga ta ji™o mini towel biyu ta fito dasu Wan juyosa tayi tana Wora kansa kan pillow wet towel Win ta Wora masa a forehead Wayan kuma ta kama joints Winsa tana daddannewa dashi almost 17mnt tana tayi saeda taji jikin ya ragu sosae sannan ta tattare kayan ta kae toilet, rob ta Wauko ta shafe masa wuyansa da jikinsa ta tofa masa addu'a ta koma ta xauna tana kallonsa, dukan baccin dake idanunta ya tafi kawae kallonsa take"

"She never fall for anyone in her life but abunda takeji towards him now is LOVE deeper love, she"

"never experienced before amma to be honest she loves her husband expecially now that she spend a lot with him he knows him now, she knows the things she turned her back from before, but now she's out of darkness all because of him"

"Washe gari cikin ikon Allah garau ya farka, yana xaune yana cin pepper soup datayi insisting sae yaci, bakinsa a gaba kamar wani ™aramin yaro yake amsa, itama nata fuskan a haWe yake kaman irin uwa da Wanta Winnan, saeda yaci fin rabi sannan ta ajiye tana xuba masa ido"

''yanxu sae me kakeso kuma?''

''wannan Winma ae bani nace inaso ba'' ya faWa yana Wan kallon gefe

''toh bara na haWoma wani abun tunda ka bani go ahead'' ta faWa xata mi™e yayi saurin ri™eta yana

cewa

''nifa na ™oshi'' hararansa tayi tana dawowa ta xauna

''yanxu bacci xaka xo ka koma''

''bacci kuma?'' kanta ga jinjina tana gyara masa pillow ''ehh bacci koka manta na faWama no fita yau'' ''ammaaa. ''

"'shiiiii' ta saka finger Winta a lips tana bugun pillow da hannu alamar ya kwanta babu yanda xaiyi dole ya kwanta Win yana rufe idonsa, ganin yanda yayin sae ta mi™e tana shafa cikinta dataji kaman shima yunwar yakeji bowl Win da ta gama basa kifin ta Wauka tayi kitchen tana tafiya tanaci har ta shige, wanke wanke tayi ta goge kitchen Win lokacin ana zuhr, Wakin ta koma dan tashinsa yayi sallah to her big surprise yana xaune wayarsa kare a kunnansa da alama kira yake yana ganinta ya kife wayar Yana avoiding idanunta"

''Ka tashi kayi alwala sallah ake kira'' ta faWa tana goge fuskantar da foam a gaban madubi

"''inaso nayi har wanka ma'' ya faWa yana cire botir Win rigarsa, matsowa tayi tana hugging nasa da hannu Waya Wayan kuma ta xagaya dashi bayan wuyansa tana shafawa, wani irin da yakeji yasashi tura bakinsa gaba yana manna lips Winsa jikin wuyanta yayi hugging nata back sun kusa 3mnt a haka sannan ta sakesa tana Wan ja baya ta shige toilet Win"

"A hankali ta maeda ™ofan ta rufe tana ™arasawa jikin bathtube ta xauna tayi shiru tana ™o™arin maeda hawayenta, batasan me yasa ™addara ta haWasu da iyaye irinsu mamy ba Waxu rungumesan da tayi wani irin kukane taji yana taso mata na tausayinsa taji sau™i kuma sosae, mi™ewa tayi dan kar yaga ta jima a ciki ta haWa masa ta fito"

"''na gama'' ta faWa tana ficewa da sauri a ™ofa ta tsaya saeda taji shigewarsa sannan ta dawo kallon wayarsa daya kife akan bed Winta take, sanda ta fito a hannunsa yake yanxu ya ajiyeta data gama haWa masa ruwan wanka tun Waxu yaketa nu™u nu™u da ita tana kallonsa ta masa banxa, Wauka tayi tana duba ciki a call log yake sae yayi minimizing da xae ajiye idanu ta xubawa number AUNTY da yayi seving"

'jannah ' kira 71 ya mata daga jiya da dare xuwa yanxu

"Kwana biyu a tsakani ta kasa nutsuwa tanata ™o™arin taga ta kula dashi as much as she can, shi ya dawo daedae amma ita ta kasa nutsuwa yau suna tafe a hanya daga hospital shi yake driving Win tana daga gefensa jikinsa sanye da shadda butter color ya naWe hannun rigan xuwa guiwansa hularsa na kan cinyanta itama jikinta sanye da Aura wax milk and coffee A-shape abun cikin daya Wan fara tasawa sae Free style take sakawa"

Wayarsa dake hannunta tun Waxu take dannawa a xahiri amma kuma number AUNTY ce taketa

"™o™arin haddacewa tunda suka hau hanya, yau dagashi sae ita suka fito babu ´an rakiyar tasu, suna"

isowa ta lallaSa ta shige Waki bata tsaya tunanin komae ba ta saka number AUNTYn ta kirata

wayar na fara ringing taji abunda bata taSa ji ba game da AUNTYn wato faWuwar gaba... ''hello'' AUNTY data Waga kiran ta kuma faWa jin shiru

"''sannu da gida'' ta faWa tana cijewa, Wan shiru AUNTYn tayi dan jin muryan sounds familiar ''ADAWIYAH ne'' wani duuum AUNTY dake can tayi sae kuma ta ciro wayar ta kashe, itama jin an kashe sae ta cire wayar daga kunne tana re-dialing"

''ke yarinya menene kike so?'' AUNTY ta faWa a hasale sanda ta kuma Waukan kiran

"''ke ya kamata nayiwa wannan tambayar hajiya babba, menene abunda kikeso bayan duk abubuwan da kika samu na rayuwa? shin kin ma taSa Waukan Ibrahim a matsayin Wanki? inaso ki faWamin shin duk tsawon shekarunnan kin raenesa akan soyayya ne ko kin raenesa akan abun duniyar da mahaifansa suka mallaka? shin kin taSa basa koda 1% space ne a cikin xuciyarki dan ya xauna?''"

Da kyau readers anxo wurin fa

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mad nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 29 Typing.

"''hajiya Rabi why are u quiet? shin tambayoyina sunyi tsauri ne? shiru dukkansu suka kumayi, jin"

AUNTYn baxatace komae ba sae ita taci gaba

"''bamu mukeda ikon xaSan ™addaran rayuwarmu ba inda mu mukeda ikon xaSama kanmu iyaye da baxamu taSa Waukanku ba, Abby ubane namiji amma yafiku sanin xafinmu mu ´a´anku, wae dan Allah baxaku iyabarin abunda yarigaya ya wuce ya ci gaba da wucewa ba?'' cikin kuka ta ™arasa maganar dan ta kasa daurewa"

"''wannan laefin waye toh? eyee ki faWamin laefin waye? na mamanki right? itace ta fara komae, itace ta janyo komae inda batayi abunda tayiba da munanan kaman yanda muke a da, da duk hakan baxata faru ba''"

"''naji daWi nakuma gode Allah da kika san cewa ba laefinmu bane bamuda abunda xamu ™aru dashi a wannan kuma, sannan wae ma sanda kukayi duk wannan abubuwan muna ina? Inace ko shi kansa Mu'azzam Win ba'a haefesa ba bare ni''"

''amma kuma abun ae mamynki ce tayisa''

''toh meye laefina ni a ciki? shin nayi wani abune a wannan? nasan inda nake a lokacin da akayi abun n. ''

''bakiyi baa!!'' AUNTY ta faWa da ™arfi wanda saeda adawiyah ta janye wayar daga kunnanta

''toh dan me kike threatening Wina bad?''

"''saboda uwarki da kakarki dasuka cutar da mu suka lalata komae, mu bamu taSa jin haushinsu ba bamu taSa ri™arsu da komae ba xama na tsakani da Allah mukayi dasu amma su me suka mana? sun ci amanarmu sun ruguxa mana farin ciki, sannan basu kyalemu ba har yanxu'' sosae AUNTY"

"ke kuka, itama Adawiyahn kuka take da kyar ta iya cewa"

''toh ni meye laefina? why do i have to take the blames? why me?''

''saboda kin kasance mukullin da uwarki take tunanin amfani dashi dan ta ruguxani ko kin Wauka bansan komae ba? toh mahaifiyarki da bakinta ta faWamin cewa idan har tana raye sae na xama ™ar™ashin ta sae ta maedani ba komae ba tunda har kika samu cikinsa toh kin gama mallakesa daga sama har ™asa tacemin bata taSa farin ciki da aurenki ba amma tana farin ciki da samun wannan cikin saboda nice kakar abunda xa'a haefa''

''shin ita mamyn ce tace miki haka?''

inaji wann maganar da uwarki ya kamata ki xauna kiyita badani ba''

"''na sani nasan cewa ke ba uwata bace dan baki taSa Waukana a haka ba, sanna...'' ''sannan kema baki taSa Waukana a matsayin uwa b..''"

''amma Ibrahim fah?'' tayi saurin taran numfashin AUNTYn ''kinaji wannan tsakanin Wana dani n. ''

''idan har da gaske a yanda kika faWa yanxu cewa Wanki ne toh ki saurareshi koda sau Waya ne daganan sae ki yanke hukuncin idan ya dace ki watsar da shi kokuma ki ci gaba da Waukarsa kaman yanda kuka saba'' tana gama faWa ta kashe wayar tana xama akan bed

''ya Allah see us through'' ta faWa tana shafa cikinta

"Washe gari kuwa tun sassafe dan tana bacci ma wurin 8:05am yaxo ya tasheta, Wan yatsina fuska tayi dan baya tashinta idan tana bacci no matter what shiyasa yanxuma taji abun kaman a mafarki, ganin kaman baccin baxae saketa ba yasashi saka hannayensa ya mi™ar da ita tsaye ya kama checks Winta yana girgixawa dan ta dawo daedae"

''wae menene?'' ta faWa tana ture hannunsa daga fuskanta

''Abuja xanje yanxu'' waro idanuwan da ta™i buWewa da kyau tayi tana kallonsa ''Abuja for what?''

''AUNTY ne take nemana tace i should be around before 12 dan Allah ba abun daWi bane?'' ya faWa

yana ware dukkan hakoransa itama wani busashen ya™e ne tayi tana jinjina kanta

''ehh kwarae kuwa abun murna ne''

''ehh kuwa shiyasa yanxu xanje nasa a dubamin flight idan bae samu ba xa'a taho daga kano a

"Waukeni dan '' wayarsa data fara ringing ta katsesa, Wauka yayi ganin wanda xae masa booking"

Win ne

''yes Zacks'' Wan shiru yayi for a while sae kuma yace

"''ok toh bara na shirya i will contact u when i reach there, yauwa kinaji wannan wani yarona ne a da so yayi masters shine da naga xamansa wurina baxaeyiba na sama masa aiki a airport so yanxu abunda yake faWamin an samu empty seat for one person da so nayi muje tare amma yanxu u have to stay''"

"''ohhh no,no,no,no, karka damu ae kaje Win'' ta faWa tana girgixa masa hannu ''sure''"

''hundred percent'' ta faWa tana tana bugun shoulder Winsa

"Da kanta ta tayasa ya shirya suka fito har get ta rakosa jikinta sanye da doguwar jalbab purple saboda kayan dake jikinta, hannu ta saka ta xagayesa tayi interlocking hannun ta waist Winsa tana tura bakinta gaba ganin yanda yake mata ido saboda yaransa dake wurin, yi tayi kaman bata ganiba tana mannewa da jikinsa"

''yanxu xuwa ™arfe nawa xaka dawo?''

''xuwa 4 ma ina gida'' bakinta ta matsa kusada haSansa tace

"''toh kamin kiss mana'' idanunsa ya lumshe yana saka hannunsa ta armpit Winta ya tsunkuli bayanta ''owch wayyo ni'' ta faWa tana komawa baya da sauri, dariya yayi yana shiga motar dake a buWe tun Waxu"

"''shikenan sae na dawo?'' ya tambaya yana daga mata gira, hannunta ta Waga masa tana shafa inda ya tsunkula da Wayan hannun"

"Har suka bar gidan tana tsaye tana Waga masa hannu, ajiyar xuciya tayi tana juyawa tayi ciki baccin duk ya gudu daga idanunta sae kawae ta wuce ta kunna Tv tana xama akayi knocking ™ofa ''dama ace shine ya dawo'' ta faWa sanda take kama handle Win, wani rin baya tayi kaman xata faWi da sauri ta ri™eta tana shigowa falon sosae"

''me ya kawoki nan? yama akayi kika shigo tukun?''

''ke kinga kwantar da hankali ko kin manta kina Wauke da cikin Wana ne?''



Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Srory and writing by Officialraah444

Page 30 Typing.

''me kika ce?'' mi™ewa faWhima tayi tana murmushi tace

''cewa nayi ko kin manta kina Waukeda cikin Wana Wan Wan uwana?'' ''faWhima meya kawoki gidana?'' ta faWa tana danne xuciyarta

"''ba wani mummunan abu ya kawoni gidanki ba, just to check on u and congratulated u, Allah raba lfy''"

''kinsan baxan taSa yarda da wannan maganar taki ba'' ''toh wannan ya rage naki''

''Hajiya babbane ta turoki koh?''

"''babbar matsalar da ake samu a kullum kuma a ko da yaushe kenan, wae dan Allah ke baxaki taSa sakawa xuciyarki ruwan sanyi game damu ba? mufa ´an uwankine duk yanda bama son juna muWin ´an uwan juna ne kuma bamu taSa ri™arki da komae ba''"

"''wannan ba gaskiya bane, kwata kwata wannan ba gaskiya kika faWabaa!!! ´an Wakinku, manya da yara babu wacce suka tsana kamar ni, kuma a fili kuke nunawa, shine xakice ™aryane!"" lumshe idanuwanta faWhima tayi tana ™o™arin maeda tears Winta tace"

"''no body will force u to love us, amma ki sani babu dalilin da mu xamu ™i ki, saboda shine abunda mahaifinmu yake so, sannan mu da kike ganin bama sonki muna mutu™ar ™aunarki a baya lokacin kina yarinya kafin a rabamu dake''"

"''ni ban yarda ba, nasan koda duka ´an gidanmu xasu soni banda ku da Hajiyanku'' ta faWa tana sakin kuka, itama faWhiman cikin kuka tace"

''ki kalleni da kyau adawiyah ki faWamin lokaci Waya dana taSa miki wani abu na cutarwa tun daga

yarintanki har xuwa yau'' kauda kanta gefe tayi tana son tsaeda kukanta ''koda baki cutar da ni ba ae bakya sona''

"''ni kuwa nake sonki, amma a yanxu baxaki taSa gane hakan ba, ni xan wuce Allah bamu alkhaeri"

"Allah kuma ya sauwa™e'' daga haka ta Wau bag Winta tafice, kallon ™ofan data rufo mata taketayi"

tana kuka

*********

ABUJA NIGERIA

Shiru yayi yana sauraren AUNTYN har ta gama faWan duk abunda take ri™ewa a cikin ranta baece ™ala ba saeda yaji ta fara kuka sannan yasa hannayensa ya kamo nata yana maraeraecewa

''kiyi ha™uri AUNTY duka hakan bada niyya ya faruba fa''

''Ibrahim ni xaka raenawa hankali kacemin wae bada niyya hakan ya faruba?'' kansa da ya fara masa ciwo ya Wan shafa yana cewa

"''ehh AUNTY nasan dole xakiji xafin haka kuma kiga kaman ban kyauta mikiba after all the things u did to me, but do believe me wlh it's not intentional, wlh dagani har ita bamuso abbunnan ya faruba kawae rabone ya rantse'' yanda yaketa lallaSata yana share mata hawaye yasata cewa"

"''kae kana son cikin ne?'' kasa amsawa yayi sae rufe idanunsa yayi da sauri irin kunya Winnan, murmushi mamyn tayi tana Wan dukan bayansa tace"

''ja'irin yaro ni xakawa wani iyayi anan?''

''kiyi ha™uri dan Allah AUNTYnah'' ya faWa yana mata love da hannu akan ™irjinsa

"''ni dama ba wae ina ba™in ciki da cikin ko ina son axubar ne dan bana sonka da haehuwa ba a'a kasan ance nono al™ali sannan uwar matarka ba mutuniyar arxi™i bace dan ta fito ™arara ta nunamin dalilin da yasa suke son cikin tunda kasan dae ba sonka suke ba daga uwar har matar taka abunda ka mallaka suke hange, kuma duk wannan sun Wauko ne daga ainahin ita kakar matar taka dan kuwa 'Iya' ba tsohuwar kirki bace, Allah dae ya gafarta mata''"

''Ameen mamynah''

''shine kawae abunda yasa bana son haWa irin barin ma ace mace aka haefa she'll take after them wanda nikuma bana fatan har abada mu samu irin haka''

"''AUNTY gaki fa sannan gani xamuyiwa babynmu addu'a kuma insha Allah nothing will happen, kuma AUNTY kin sani Rabi'ah isn't what u're thinking of kawae she's been covered from many things but am assuring u ta sauya'' baki AUNTYN ta taSe tana cewa"

''xo kaci abinci kaji ni ban damuba tama ci gaba da yanda taken mana''

"Har ga Allah bae so kwana ba amma abubuwa suka ri™esa dole tasa a gida xai kwana, yana fitowa wanka ya kirata a lokacin tana xaune tana linke kaya dan tarasa me xatayi ma sae kawae ta kwaso kaya tana sake linkesu, kallon number tayi har yau batayi serving numbersa ba ya sani amma bae ce mata ™ala ba"

''barkan amaryana da dare'' ya faWa sanda ta gama amsa sallamansa

12 / 18