RAINON SOJA BOOK 1 BY MAMANTEDDY

Author :  Category :  Romance

Chapter   11 / 11

30K to 31.5K   out of 31.5K words

ko kuwa ta tashi tana tunanin wasu ahalin bayan mu? . Mami ke Maganan cikin sarƙewar murya....kallon Aliyu Haidar Ma'eesha tayi kana ta motsa a hankali tana tankawa tare da wuce su ɗaya bayan ɗaya tana nufar Bedroom ɗin ta”. Tsittt kaji wurin yayi sai shashsheƙar Mami da zuciyar ta ke mata wani iri ...Kallon su jidder tayi tana haurawa saman up stairs tare da barin su anan itama tana nata kukan ”.

Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Furucin da General Saleh yayi kenan yana kaiwa da komowa a tsakiyar falon.

Zumbur! Mami ta miƙe tana Saurin bin bayan Ma'eesha . Kowa yaje yayi harkar gaban sa , bai dace ku saka ma ranku damuwa ba. Aliyu ya furta yana maida Gilashin sa tare da ɗaukar Keys yana fucewa daga falon shima. Mene wannan Yaron yake nufi? Khalil ya fara maganan a zuciya, ai shine yafi kamata ya shiga cikin damuwa amma kalli ko a jikin sa . Bayan shi ya ɗaukota shi ya saka Ma'eesha a wannan bakin cikin na yanzu . Girgiza kai Khalil yayi kamin Daddy ya dafa shi yana kiran sunan sa “Khalil”. Na'am Daddy” . Hummmm Numfasawa Daddy yayi kana yace “ Kayi mun Alƙawari zaka kula da Ma'eesha ko bayan ran mu ba zaka bari tayi kukan maraici ba , don Allah ka tsaya mata ka zama uwa uba dangi kar ka bari tayi kukan baƙin ciki. Kaine babba shiyasa na damƙa maka Amanarta.....Daddddyyyy ....ka bar wannan maganan zamu kula da Ma'eesha bai kamata ka shiga wata damuwa don ɗan wannan Abin da ya faru ba . A'a kaine nake so ka kula da ita. Ali har yanzu da ƙuruciya akan sa. Hummmm Jan numfashi Khalil yayi yana saukewa kana yace “ Daddy nayi maka Alƙawari inshallah ”.

**
A gaban mirror din ta taga Ma'eesha na sanye cikin rigar wanka idanun ta sun kumbura sosai alamu ya nuna kuka take yi , da taji motsin ta ne ta share hawayen ....Kallon mami Ma'eesha tayi tana murmushi kamin ta kira sunan ta “Mami”. Tana mai faɗaɗa fara'ar ta tare da ɓoye damuwarta . Ƙwaran idanun ta mami ta kalla tana jin wasu irin ƙwallah na sauko mata....ma'ee... Ma'eesha kiyi Haƙuri ki yafe ma Mami. Saurin riƙo hannun mami Ma'eesha tayi kana tace “ Bana son jin labari na Mami kuma ina so kisa a Ranki na manta da zancen bakyace Mami na ba , Zan cigaba da zama daku duka . Ki bar kuka kinji mami . Gyaɗa mata kai mami tayi tana danne kukan nata a zuciya . Nayi fatan Allah ya bani ke matsayin nice na haife ki na kawo ki duniya, halayyar ki me ƙyau ce tun kina ƙarama kina tsarkakkiyar zuciya . Taho muje Mami kimun wanka sai nayi barci . Murmushi Mami tayi tana cewa “ Ma'eesha na kin fara zama ƴan mata fa? Yau ina kallon ki zaki wanke mun jikin ki Ni nawa inda baiyi ba sai na gyara. Dariya duka suka saka tana kama Ma'eesha tare da nufar Toilet.

Duk Abun da suke yi A idon Jidder dake maƙale a jikin ƙofa talauci ne da bakin ciki ya rufe ta. Juyawa tayi tana fashewa da kuka tare da jin tsananin tsanar Ma'eesha yana ƙara kama zuciyar ta .


Tun wannan rana Ma'eesha Tasan Wacece ita a cikin gidan , haka take daure duk wani wulaƙanci daga Jidder ....sosai take jin dadin rayuwar ta a hakan don tana samun kulawa sosai , a ɓangare ɗaya ne take jin wani iri a duk lokacin da suke tare shine “Haidar , basa maganan minti ɗaya dashi sam....Ga masifar saka aiki duk idan ya dawo bata da Sauran Hutu . Ga shi da sassafe zai tashe ta ya tashi jidder training yana shirin maida ta namiji don wahalar training din nasa har farin ciki take yi idan ya koma. Sau tari a yanzu mamaki take yi wai shine ya tsince ta ,amma sam baya damuwa da ita a ganin ta. Da yake Ma'eesha irin yaran nan ne da ko ka ɓata masu baka fahimta saboda fara'ar su ,wannan yasa a babu mai mahimtar komai daga gareta. Abun da bata sani ba duk wani motsin ta Ali na kalla yasan ta fiye da yanda tasan kan ta. Ko me zata ɓoye shi a sarari yake kallon sa.

Shekaru na tafiya a yanzu Ma'eesha takai shakaru goma sha biyar wanda a matakin karatu take SS 1 .

Saturday (Asabar)
5:50am.
Ƙwance take tana sharan barcin ta , sosai ta nitsa cikin blanket don yau babu school sai takai 9:00am bata tashi ba ,haka Mami ba zata tashe ta ba . Kaman daga sama taji ana motsa ta tare da bubbuga saman gadon ta. Juyi ta sake yi tana miƙa tare da Cigaba da barcin ta tana cuno yar mitsulun bakin ta alaman tsiwa. Ƙurrrrr Ali haidar yayi mata yana bin ta da kallo dukan ta . Mamaki ne yake yi da yanda ta zama ta wani cika tamkar wacce ta haura shekarun ta. Tsayawa yayi yana kafe Ƙirjin ta da yakasa Ɗauke idanun sa da kallo...yaushe wannan Abin ya faru? Rufe idanun sa yayi yana tuno watanni sha shida kenan da barin sa gida , A ɗan wannan lokacin ne ta girma haka? . Bin kyaƙyƙyawar fuskar ta yayi da kallo a hankali ya tsinta kansa da ɗaura taffasan yana shafa kuncinta....Babu abun da yake tunowa a wannan lokacin sai Yarintar ta. Cikin Muryar barci yaji tana cewa “Mami ba zan tashi ba sai 9 . Ki tafi barci xanyi .....Cike da Arrogant voice ɗin sa taji Muryar Dodon nata tamkar daga Sama yana cewa “ Keeee tashi mu tafi morning exercise 🤸🏻‍♂️ . Da sauri ta ware idanun ta tana ƙara mutsika su tare da tunanin kodai mafarki take yi . Kallon shi take yi tana ƙara Bin sa da kallo zuciyar ta na tunanin yaushe ya dawo? kana cike da rashin sani tace “wayyo Allah yasa ba gaskiya bane” . Manyan lulun idanun sa ya kafeta dasu , giran sa a haɗe A kuma Miskilance ya furta “ Zaki miƙe ko kuwa...............?”.

Last free page🤗🤍

*To anan na kawo mana ƙarshen book 1 free page labari ne mai cike da abubuwa kuma a rikirkice har yanzu ba'a fara komai ba a cikin labarin . Ya al'amuran zasu kasance tsakanin ALI HAIDAR🤔...KHALIL MA'EESHA JIDDERH, NASREEN , ina su Adam ,mu dawo ɓangaren su Areef, sannan mu dawo ɓangaren wannan attajirin da bai san Yes and No ba Shi ɗin waye? Ga su Hajiya Falmata da sauran matan sa . Jaruman suna cikin littafi na biyu inda zamu Cigaba a Paid group ....a yanzu masu buƙatar payment regular group ₦500...Vip group ₦1000 ... SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 zaku iya turo da katin MTN yan Niger katin Artel 500f. Labari yanzu take 💃🏻💃🏻💃🏻kar ki bari ayi bakye .*


*Buxuwa Empire🐪08126535394*
Tanayin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah...

💥 Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe bawan Allah .

💥 Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure ko miji mara kyauta...

💥 Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda ake yi

💥Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma ..

💥 Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki da zuciya za'a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai dai aikin mu babu kauce hanya .

💥 Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.

💥 Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba ...aikin mu babu kauce hanya.


💥 Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi

💥 Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin

💥 Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne a take takeyi .

Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki

Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.

Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .

Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to kina iya mana mgn :08126535394

Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da matsalar jinnu 👹 suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah muna godiya sosai🙏🥰08126535394.

11 / 11