Who is Abulle? An ordinary girl, or a walking disaster destined to turn an entire village upside down?
From childhood, wherever Abulle goes, chaos, laughter, fear, and confusion follow. The villagers fear her more than they fear any natural disaster. The village head, young men, elders, and even her own parents are powerless whenever she appears.
Abulle fears no one. She shows no mercy. Her words are treated like law, and anyone who dares challenge her quickly regrets it.
But beneath her outrageous behavior lies a shocking secret.
Why do people call her The Calamity?
Why do desperate women continue buying her mysterious fertility remedies despite being terrified of her?
Does she possess an extraordinary gift, or is there a dark mystery controlling her life?
Everything changes the day Abulle announces that she will personally choose her husband. Panic spreads across the village as every young man prays not to be the unlucky one. But who will become the man destined to marry the village's greatest nightmare?
ABULLE ANNOBA is a captivating novel filled with hilarious comedy, emotional moments, romance, suspense, unforgettable village drama, hidden secrets, and powerful life lessons that will keep you turning the pages until the very end.
Once you begin reading, you will laugh, wonder, and question everything you thought you knew about Abulle.
HAUSA DESCRIPTION
Wace ce Abulle? Mutum ce ko kuwa annoba da ta sauko domin girgiza rayuwar kowa?
Tun tana yarinya, duk inda Abulle ta taka sai tashin hankali, dariya, rudani da bala'i su biyo baya. Mutanen gari suna tsoronta fiye da yadda suke tsoron masifa. Mai gari, samari, dattawa har ma iyayenta, babu wanda yake iya tsayawa gabanta.
Abulle ba ta san tausayi ba. Ba ta jin tsoron kowa. Maganarta doka ce, umarninta kuma dole ne a bi. Duk wanda ya yi mata gardama, zai fuskanci sakamakon da ba zai taba mantawa da shi ba.
Amma a bayan wannan halayya mai ban mamaki akwai wani babban sirri.
Me ya sa ake kiranta Annoba?
Me ya sa duk mata suke tururuwar neman maganin haihuwa a wajenta duk da tsoron da suke mata?
Shin tana da wata baiwa ce ta daban, ko kuwa wani mugun asiri ne ya mamaye rayuwarta?
Lokacin da Abulle ta sanar da cewa za ta zabi mijinta da kanta, kauyen baki daya ya fada cikin tashin hankali. Kowane saurayi ya fara addu'ar kada sunansa ya fito. Amma shin wa zai zama wanda zai dauki wannan "Annoba" zuwa gidansa?
Wannan labari cike yake da barkwanci, ban dariya, soyayya, darussa masu amfani, rudani, asirai, da abubuwan da za su sa ka kasa ajiye littafin har sai ka kai karshensa.
ABULLE ANNOBA labari ne da zai sa ka yi dariya har hawaye su zubo, sannan ya girgiza zuciyarka da abubuwan da ba ka taba zato ba.
Karanta yanzu domin gano gaskiyar da ke boye a bayan Annoba.
ENGLISH DESCRIPTION